Taskar Amsoshi (Likawa:Tarihin rayuwarsa)
-
Iso in sami masaniya kan rayuwar Mikdadu dan Aswad shin zaku aiko min da halayyar rayuwarsa?
5405 2018/11/04 تاريخ بزرگانA shekata ta sha shida bayan shekarar giwa aka haifi Mikdadu dan Aswad kuma an san shi da sunan Mikdadu dan Aswad bakinde. Kuma sunan mahaifinsa Amru kuma shi ne mutum na goma sha uku a musulunta ta w
-
Salmanul Farisi tun daga farko har zuwa lokacin da ya karbi musulunci bisa wane tafarki ya shude kuma daga karshe mai ya faru?
11304 2018/07/07 تاريخ بزرگانSalmanul Farisi ya kasance dan manumin iraniyawa ne shi wanda ya ga Manzon Allah s.a.w a birnin Madina kuma ya yi imani da shi sai Manzon Allah s.a.w ya siye shi ya yanta shi. A lokacin rayuwar Manzo