Taskar Amsoshi(Likawa:kafiri)
-
shin yin wasun bidiyo da kuma kallon finafinai da fim mai salsala wanda yake dauke da shirka da kafirci da tsafi wanda daga karshe hakan zai sa ‘yanwasan cikn fim din su zama kafirai ya hallata a shari’ance?
3365 2018/11/04 برخی احکامkallaon wadannan irin finafinan ba ya sa a kafirta amma yin wadannan wasannin da kuma kallon finafinan da suke kawo lalacewa ko kuma wanda ake jin tsoron zai sabbaba kangarewa ba su halallata ba.
-
Menene Hukuncin musulmin da ya kashe kafirin da ba bazimme ba?
6010 2017/05/22 حدود، قصاص و دیاتHukuncin musulumci kan kisa idan na gangan ne kisasi za a yi Kisasi shi ne kashe wanda ya yi kisan kai idan kuma ba na gangan ba ne diyya za abiya. Amma kafin a yiwa wanda ya yi kisan kai Kisasi akwai