Dubawa
5892
Ranar Isar da Sako: 2012/04/10
Lambar Shafin fa11659 Lambar Bayani 24203
Takaitacciyar Tambaya
Mene ne hukuncin tsare mage domin tseratar da ita daga halaka ko shiga cututtukan da yanayin wajan zama kan iya jawo mata?
SWALI
Mene ne hukuncin tsare mage domin tseratar da ita daga halaka ko shiga cututtukan da yanayin wajan zama kan iya jawo mata ta la’akari da cewa ba su da masaniya da yanayin waje domin haka fitar ta zai iya cutar da ita har wasu lokutan kan iya kai ta zuwa ga mutuwa?
Amsa a Dunkule

AYATULLAHI KHAMNA’IY (MZ)

Idan tsaretan shi ma zai cutar da ita bai halatta ba

 

MUKARIMUSH SHYRAZY (MZ)

Idan babu makawa sai an tsare ta babu laifi

 

MAHDY HADAWY (MZ)

Idan za’a iya yin hakan ba tare da an cutar da dabbar ba kuma akwai maslahar yin hakan babu laifi

 

TARJAMA YA JAWABU KATIKA LUGHA NYENGINE