advanced Search
Dubawa
5914
Ranar Isar da Sako: 2015/05/17
Takaitacciyar Tambaya
Kur\'ani mu’ujiza ne ta wasu fuskoki uku: a-Lafazi b-Sakonsa c-Ma’akinsa, Mene Ne Gwargwadon Abin Da Yake Nuna Mana Cewa Ta Kowacce Fuska Kasantuwar Kur\'ani Littafin Allah Ne?
SWALI
Kur\'ani mu’ujiza ne ta wasu fuskoki uku: a-Lafazi b-Sakonsa c-Ma’akinsa, Mene Ne Gwargwadon Abin Da Yake Nuna Mana Cewa Ta Kowacce Fuska Kasantuwar Kur\'ani Littafin Allah Ne?
Amsa a Dunkule
Ta fuskacin yadda Kur’ani yake gajiyar da mutane ba zai taba yiwuwa a ce ba littafin Allah ba ne, domin gajiyarwar tasa ba a wannann zamanin ba ne kawai har ma a kowane zamani, kamar gajiyarwar da ya yi wa masana balaga ba ta kebanta da wani waje ko wani zamani ba. haka ma wannann hanyar ta bayani ba ta takaita a kan wani mutum ko ko zamanin da muke ciki ko mai zuwa nan gaba ba.
Sai dai cewa ta wata fuskar gajiyarwar ta na nuna cewa ba zai yiwu a ce Kur’ani ba daga wajen Allah yake ba a wancan lokacin. Haka ma abin da yake ta fuska ta biyu dangane da abin da Kur’ani ya tattaro, musamman idan mun dauki gaba dayan abin da yake cikin Kur’ani na daga iliman da suke cikinsa. Wadanda suka wayar da dan Adam. Ta wata fuskar kuma kebantarwar da ya zo da wahayi, saboda idan muka duba bai kebanta da zamanin da ya wuce ba ko wanda muke ciki ko mai zuwa ba.
Shin zai yiwu ga mutumin da ba ya karatu da rubutu ya zo da irin wannann littafin, ya yi n da gajiyarwar Kur’ani ta zamo wata mu’ujiza ta musamman a gaba dayan tarihi a kowacce shekara a gaba dayan duniya a kowane wuri da kowane zamani ta yadda babu wani dan Adam din da zai iya zuwa da kwatankwacinsa duk matsayinsa yanzu za mu ga cewa ta kowacce fuska wannann gajiyarwar ta Kur’ani tana tabbatar mana da cewa allai daga Allah ne.
Ta wata fuskar kuma wanda ya zo da Kur’ani shi ne yake tabbatar da cewa kafuzzan sa daga wajen Allah yake kawai.[1]
Amma idan muka ce Manzon Allah (s.a.w)  ba shi da ikon da zai iya zuwa da irin wadannan maganganu su ma daga Allah suke.
Abin da muke cewa shi ne, a karshen lamari suna komawa ne zuwa ga fusahar Kur’ani da balagarsa, abin nufi shi ne gajiyarwar da Kur’ani ya yi wa masu balaga.
Idan haka ne, to ba za mu danganta wannann gajiywarwar ga mutumin da ya zo da Kur’ani ba, sai dai cewa mu ba za mu iya tabbatar da cewa misalin irin wannann balagar zai iya samuwa daga wanin Ubangiji ba. sai dai a takaice za mu iya cewa ha kanya zo ne daga wajen Manzon Allah (s.a.w)  ba ne domin shi ma ba zai zo da misalin wannann lafazin ba.
Dangane da wannann misalin zia yiwu mu dogara da wannann fuskar kasancewar lafazin Kur’ani da ibarorinsa sun zo ne daga wajen Allah tsarki ya tabbata a gare shi .
Fuskoki guda hudu ita ce wacce ta yi magana a kan irin gajiyarwar da abin da Kur’ani [2] ya yi ya tattaro. Saboda haka zai yiwu mu kara tabbatar da cewa daga Allah ne.
Amma ta fuskacin gajiyarwar lafazai da kuma balaga da adadin ayoyi tana tabbatar da cewa lafazin Kur’ani mai girma da yadda lafuzzansa suke[3] yana kara nuna mana cewa daga Allah ne shi ma.
Haka ma kasancewar aya tana da dangantaka da wata; wanda a karshen lamarin suna da manufa guda daya. Sai dai yaya za mu tabbatar da cewa gaba dayan ayoyin kowacce tana da alaka da ‘yar’uwarta ta wajen kore manufa daya?
Dangane da surori haka ma gaba daya surorin ta wajen jerantuwar surorin Kur’ani wanda yake a hannunmu yanzu a wannann zamanin a ce daga wajen Allah yake?
Amsa dangane da wadanann tambayoyin a al’ada ana mika su ne ga masu bincike game da tarihin Kur’ani .
Hakika wadansu daga cikin ahlus sunna da kuma mafiya yawa daga cikin mustahrikun suna cewa gaba dayan ayoyi suna kasancewa surori ne daga cikinta da kuma bayyanar wannann Kur’ani [4] da yake jujjuyawa cewa ya cika ne bayan rasuwar Manzon Allah (s.a.w) .[5] [6]
Duba karin bayani: Hadawi Addahiran, Mahdiy ususul Kalamiya Lil ijtihad
 

[1] An karbo Sashin maganganu da suke wa amfanuwar Kur’ani da kuma abin da ya kewaye da shi daga Allah ne, sai dai lafazan daga Manzon Allah (s.a.w)  tun lokacin da malaman Musulunci tsawon zaman da ya gabata har zuwa yau suna da akidar cewa bambancin da yake a tsakanin Kur’ani da Hadisil Kudsi yan acikin wannann masalahar, domin cewa hadisil kudusi daga Allah ne, sai dai lafazin kuma daga Manzon Allah (s.a.w)  ne (ma’ana daga mutum a lokacin da kuma Kur’ani magana ne daga Allah kamar yadda sauran abubuwan da kusunsa suke.
[2] Adadu ba maurin mu’ujizar Alkur’ani.
[3] Ana tsammanin illar a wajen kafafawar malamai ta wajen mu’ujizozin balaga tunda har zuwa yau ta yiwu ya kasance wata manuniya da tafi kowacce iri.
[4] Zai yiwu a duba littafafan masu zuwa kamar yadda aka tsara. Abu Abdullahi zanjani, tarihin Alkur’ani. Muhammad  Ramiyaz tarihin Kur’ani Sayyid Muhammad Bakir Hujjati, Tahakiki Fi Tarihi Alkur’ani, Sayyid Muhammad Rida Al-Jalali Na’iyani Tarih Jum’u Alkur’anil Karim.
[5] Ka duba maudu’in hada alkur’ani.
[6] Hadawi Dahrani, Mahdi, Ususul Kalam lil Ijtahad shafi, 52 – 53 Mu’assasatul Sikata Baitul Ulul, Kum Daba’i Ula 1377.
TARJAMA YA JAWABU KATIKA LUGHA NYENGINE
Mahanga
Idadi ya maoni 0
Tafadhali ingiza thamani
Imel : Yourname@YourDomane.ext
Tafadhali ingiza thamani
Tafadhali ingiza thamani

Tambayoyi Masu Fadowa

Mafi Dubawa