advanced Search

Taskar Amsoshi

Tambayoyi Masu Fadowa

  • Shin hadisin da ke cewa: “Mutane (musulmi) zasu rbu zuwa bangarori saba’in da uku (73)” ingantacce ne kuwa?
    6432 Dirayar Hadisi 2019/06/15
    Malaman hadisi daga sunna da shi’a sun kawo hadisin “rabuwar mutane” ta bangarori masu sabawa juna. Kuma dukkan wadannan hadisai da Shi’a, sunna suka kawo yana labarto rabuwar musulmai bayan manzo (s.a.w), ruwaya ce a yadda take, idan zamu dauki daya daga ruwayoyin Shi’a daga wadannan hadisai ...
  • don me ake kiran annabi Muhammad (s.a.w) amintacce?
    4749 تاريخ بزرگان 2019/06/12
    Amintacce shi ne kishiyan mayaudari, watau ana nufin mutumin da ba ya yaudarar jama’a, kuma kowa ya natsu da shi ya dogara da shi bisa kyawun dabi’unsa. Idan muka waiga zuwa ga halayen Annabi (s.a.w) ta mu’amala da daidaku da al’umma tun a samartakarsa, zamu ga amana ...
  • Me ake nufi da “ka da ku kirga ranakun sati sai su kirga ku”?
    8856 Dirayar Hadisi 2012/07/26
    Wannan magana ta zo cikin hadisin Manzo (s.a.w), abin nufi da ranaku a nan su ne ranakun sati, amma a mafiya yawan lokuta wannan ruwayar na nufin muhimmancin zamani da wajabcin rashin shakku zuwa ranaku ko rashin kudure su da zai sa a manta su ko muzantan ...
  • Shin namiji na da wani fifiko a kan mace ta bangaren halitta?
    7643 Falsafar Musulunci 2017/05/21
    Da namiji da mace sun ginu ne a kan abu guda kuma sun samo asali daga tushe guda da kuma rai guda. Sai dai alakarsu da juna shine kan kai su zuwa ga kamala saboda haka ba wani hanya ma da za a iya kwatantasu a matsayin ...
  • Shin addini ya zo ne don ya mayar da mu masu 'yanci ko kuma don ya dabaibaye mu?
    14900 Sabon Kalam 2012/09/16
    Zai yiwu mu fara bayani a kan al’amarin 'yanci ta hanyar bincike da karatu dangane da ra'ayin addini ta fage biyu: 'yanci na ma'ana da 'yanci na zamantakewa da siyasa. Hakikanin mutum idan mun danganta shi ga ma'ana mai nisa (mai zurfi) ita ce nafsin ko ruhin ...
  • Mene ne ra’ayinku dangane da wilayar imamai ma’asumai (a.s) a kan mumini?
    6669 Tsohon Kalam 2012/07/25
    DAGA AYATULLAHI MUKARIMUSH SHiRAZY (MZ) ‘E’ imamai ma’asumai (a.s) suna da wilayar da Allah (s.w.t) ya sanya musu da wacce shari’a ta sanya musu duk gaba daya a kan muminai; sai dai cewa ita wilayar ta doru ne a kan wasu mas’lahohi wato wasu sharudda ...
  • ina so a ba ni tarihin Jundubu dan Janadata (Abuzarril Giffari)?
    16292 تاريخ بزرگان 2017/06/17
    Ya kai dan’uwa mai girma; Muna baka hakuri saboda jinkirin da aka samu wajen bada amsar tambayarka a sakamakon wasu larurori na aiki:- Shi ne jundubu dan janadata ko kuma a ce Abuzarril giffari yana daga cikin manyan sahabban manzo tun a farkon manzanci ya kasance ...
  • Yaya asalin mutum yake?
    20918 Tafsiri 2012/07/25
    Littattafan riwaya da na tarihi sun tabbatar cewa dan’adam wanda ke kan doron kasa bai kasance an same shi daga Habilu da Kabilu ba, shi dai an same shi daga dan Annabi Adam (amincin Allah ya tabbata a gare shi) na uku mai suna Shisu ko Hibatullah.
  • Shin ruwan maziyyi, waziyyi da wadiyyi najasa ne?
    8862 Hakoki da Hukuncin Shari'a 2020/05/19
    ruwan da yake fita daga jikin dan adam idan aka cire Bawali da Maniyyi ya kasu kamar haka:Na daya: Ruwan da yake fitowa bayan bawali kuma yana da danko kadan wanda ana kiransa Madiyyi.Na biyu: Ruwan da yake fita yayin jjin ...
  • Don me ya sa za a iya nuna wani tunani matsakaici game da gamewar tunanin musulunci?
    8180 Sabon Kalam 2012/07/24
    Musulunci shi ne addinin karshe kuma mafi kamala, don haka ne a kowane fage na rayuwar mutum ko ta daidaiku ko ta jama'a muke ganin samun shiryarwa a dukkan wadannan fagage. A cikin tunanin fikirar musulunci akwai mahanga mai isarwa matsakaiciya game da gamewar addinin musulunci. ...

Mafi Dubawa