Search Results : %s (%s Uchunguzi)(ازدواج موقت:258 مورد)
- Wasu daga cikin mala’iku ba su da wani aiki sai bautar Allah da yi masa tasbihi, shin wannan aikin da suke yi suna da zabi a kai yin haka ko kuwa? Kuma idan har ba su da zabi a kan hakan, to shin Allah yana da bukatuwa zuwa wannan ibadar ta su ko kuwa?!
- Shin ruwan maziyyi, waziyyi da wadiyyi najasa ne?
- Shin a kwai wanda zai shiga aljannan, wanda kuma shi ba Shi\'a mabiyin Imamai sha biyu (a.s) ne ba? Kuma a ranar kiyama wane sakamako ke jirnasu?
- Wace Wasiyya Musulunci Ya Yi Kan Ado Da Kwalliya Ga Mazaje?
- Ta Wace Hanya Ake Zama Mai Kyawawan Halaye? Kuma Wane Tasiri Kyautata Dabiu Ke Da Shi A Rayuwar Duniya da Ta Lahira?
- Ta Bangaren Kashe Kudi, Wane Irin Abin Koyi Musulunci Ya Yi Nuni Zuwa Gare Shi Wajen Gudanar Da Rayuwa?
- Shin Da Gaske Ne Addinan Da Suka Gaba Ta Kamar Yahudanci Da Nasaranci Su Ma An Shar’anta Musu Yin Dalla Irin Tamu?
- Wadanne Ne Mafi Mihammancin Hakkokin Zamantakewa A Matakin Kasa Da na Jaha A Mahangar Imam Ali (a.s)?
- Idan Musulunci Ne Mafi Kammalar Addinai; Menene Ya Sa Mafi Yawan Mutanen Duniya Ba su Karbe Shi Ba?!
- Idan Har Musulunci Addini Ne Na Tausayi Da Soyayya; To Ta Wane Irin Kallo Zamu Yi Wa Ayoyin Ka Kunshe Da Kausasawa A Cikin Kur\'ani?!
- Ku Yi Mana Bayanin Rayuwar Sayyida Khadija (a.s) A Takaice?
- Ku Yi Mana Bayanin Rayuwar Manzon Muhammad (s.a.w) A Takaice?
- Shin Zaku Iya Jero Mana Sunayen Daukakin Annabawa Baki Dayansu?
- A Wane lokaci tarihin musulunci ya fara?
- Menene ma’anar Kalmar tarjama da ma’anar Kalmar tafsir kuma menene banbancin da ke tsakninsu?
- Wadanne ne muhimman siffofin tafsirin Kur\'ani da kuma (kimarsu) matsayinsu na ilimi?
- Su waye “Tabi’ai” kuma meye matsayin tafsirin sahabbai da abin da ya fifita da shi
- Wadananne ne muhimman siffofin tafsirin Kur\'ani na wannan zamanin?
- Me ya sa a msulunci awkai wurare da aka bada damar a doki yaro karami?
- Yaya nau’ikan shiga jiki da hadewa a mahangar irfani, da kalam da hikimar muslunci suke?
- Shin mutum mai yawan tafiya zai yi kasaru kan hanyarsa ta tafiya ko dawowa wacce ba ta kai kwana goma ba?
- Illolin wasa da azzakari, manyan zunubai, wankan janaba, dalilan haramci
- Tarihin Adam (as)
- su wayi shuwagabannin samarin gidan aljanna?
- Menene hukunchi namijin da ba ya iya biyawa matarsa hakkokinta?
- Assalamu alaykum wa rahmatullahi wa barakatuh. Tsira da amincin Allah su kara tabbata ga Shugaban mu, Sayyiduna Muhammad Dan Abdullah, da Iyalansa tsarkaka da sahabbansa managarta. Bayan haka ina mai gaisuwa a gare ku da fatan Allah Ya karfafe ku kan wannan aikin da kuke yi, ameen. Ina da wata tambaya ce ko kuma na ce neman gamsasasshen bayani kan wani hadisi da wani ya ce min ya gani a littafin mu na Shi”a wato Furu”ul Kaafi na Sheikh Ya”kubal Kulayni. Cewa a shafi na 246 an ruwaito daga Aba Ja”far (AS) ya ce: dukkan mutane sun yi ridda a bayan wafatin Manzo (SAWA) banda Abu Dhar, Mikdad da Salman (RA). Sai ya ce in haka ne ina musuluncin wadanda muke cewa sun fi kowa a bayan Manzo (SAWA), wato Ashabul Kisa” (AS). A nan na so a min bayani shin wannan hadisin ya inganta? Akwai shi a littafin? Kuma menene hakikanin abin da hadisin yake nufi? Don ni ba ni da ilimin addini kuma na bi da masaniya sosai a kai lamuran addini.
- Mene ne hukuncin sallar mamaci a fikihun Ja’afariyya? Kuma yaya ake yin ta?
- Me ake nufi da akwati wadda aka fada cikin hadisin ghadir da Manzo (s.a.w) ya ce a bawa imam Ali (a.s)?
- An samu ruwaya ginanniya kan cewa Allah (s.w.t) ya haramtawa yayan Fatima shiga wuta, ina rokon a warware min wannan Magana
- Shin gaske ne Manzo (s.a.w) ya ce: da mutane sun san wasu daga karamomin Ali (a.s) da sun kafircewa Allah, sun kira Ali (a.s) Allah
- La’anar da ke cikin ziyarar ashura ta hada da dan yazeed wanda yake mutum na gari, me yasa kuke cewa ziyarar ashura ingantacciya ce?
- Shin zama hannu rabbana daga kan ruwayoyi tare da wadatuwa da al kur’ani mai girma ya isa hadin kai wajan al ummar musulmai?
- Me ya sa annabawa (a.s) da ayimmatu Ahlul-bait (a.s), ba su rubuta litattafai da kansu ba?
- Shin hadisin da ke cewa: “Mutane (musulmi) zasu rbu zuwa bangarori saba’in da uku (73)” ingantacce ne kuwa?
- A wane lokaci ne aka hada surorin Kur\'ani da ayoyinsa aka rubuta su suka zama kamar yadda suke a yau?