Tambayoyi da Amsoshin Karshe
-
Wasu daga cikin mala’iku ba su da wani aiki sai bautar Allah da yi masa tasbihi, shin wannan aikin da suke yi suna da zabi a kai yin haka ko kuwa? Kuma idan har ba su da zabi a kan hakan, to shin Allah yana da bukatuwa zuwa wannan ibadar ...
7322 جبر یا اختیار و عدالت پروردگارAllah baya amfana da ibadar wani daga cikin bayinsa da komai, ba tare da banbancin cewa bawan ya yi ta ne bisa son ransa ko kuwa.Sai dai yin ibada bisa zabi na da amfani wajen kara samun kamala da daukaka da shiryuwa a sannu ...
-
Shin ruwan maziyyi, waziyyi da wadiyyi najasa ne?
8835 Hakoki da Hukuncin Shari'aruwan da yake fita daga jikin dan adam idan aka cire Bawali da Maniyyi ya kasu kamar haka:Na daya: Ruwan da yake fitowa bayan bawali kuma yana da danko kadan wanda ana kiransa Madiyyi.Na biyu: Ruwan da yake fita yayin jjin ...
-
Shin a kwai wanda zai shiga aljannan, wanda kuma shi ba Shi\'a mabiyin Imamai sha biyu (a.s) ne ba? Kuma a ranar kiyama wane sakamako ke jirnasu?
6967 مفاهیم قرآنیMa’aunin shiga aljannan shi ne imani da aiki na gari.Dan shi’a ma zai shiga cikin aljanna bisa sharadi, kasantuwar sa dan shi’a kadai ba zai zama dalilin shigar sa allajannan ba, ya zama lallai ya yi aiki da abin da zai tabbatar da cewa ...
-
Wace Wasiyya Musulunci Ya Yi Kan Ado Da Kwalliya Ga Mazaje?
5048 Halayen Nazari
-
Ta Wace Hanya Ake Zama Mai Kyawawan Halaye? Kuma Wane Tasiri Kyautata Dabiu Ke Da Shi A Rayuwar Duniya da Ta Lahira?
4334 دستور العمل ها
-
Ta Bangaren Kashe Kudi, Wane Irin Abin Koyi Musulunci Ya Yi Nuni Zuwa Gare Shi Wajen Gudanar Da Rayuwa?
4654 اسراف و تبذیر
-
Shin Da Gaske Ne Addinan Da Suka Gaba Ta Kamar Yahudanci Da Nasaranci Su Ma An Shar’anta Musu Yin Dalla Irin Tamu?
4956 کلیات
-
Wadanne Ne Mafi Mihammancin Hakkokin Zamantakewa A Matakin Kasa Da na Jaha A Mahangar Imam Ali (a.s)?
3632 روایات و دعاهای برجای مانده
-
Idan Musulunci Ne Mafi Kammalar Addinai; Menene Ya Sa Mafi Yawan Mutanen Duniya Ba su Karbe Shi Ba?!
4749
-
Idan Har Musulunci Addini Ne Na Tausayi Da Soyayya; To Ta Wane Irin Kallo Zamu Yi Wa Ayoyin Ka Kunshe Da Kausasawa A Cikin Kur\'ani?!
6077 دین اسلام
-
Ku Yi Mana Bayanin Rayuwar Sayyida Khadija (a.s) A Takaice?
4974 تاريخ بزرگان
-
Ku Yi Mana Bayanin Rayuwar Manzon Muhammad (s.a.w) A Takaice?
3809 پیامبر اکرم ص
-
Shin Zaku Iya Jero Mana Sunayen Daukakin Annabawa Baki Dayansu?
10904 تاريخ بزرگان
-
A Wane lokaci tarihin musulunci ya fara?
8789 تاريخ کلامBayan aiko Manzon Allah (s.a.w) zuwa lokacin da iyakancin zagayen fadin daular musulunci ta kasance a iyakancin wani yanki daga kasan saudiyya a yanzu, a sakamakon karancin adadin musulmai da kuma Karancin faruwar mihimman abubuwan (da za‘a ayi amfani da su a KirKiri tarihi), kari a kan ...
-
Menene ma’anar Kalmar tarjama da ma’anar Kalmar tafsir kuma menene banbancin da ke tsakninsu?
12380 Ilimin Kur'aniA wajen malaman lugga: T R J M, wadannan nan ne bakaken da suka hada Kalmar tarjama, wato jam’in (tarjiman) shi ne wanda yake yin tarjama, yake fassara magana, ana cewa wane ya tarjama maganar wani: ma’ana ya bayyana shi ya fayyace shi, haka ma, wane ya ...
-
Wadanne ne muhimman siffofin tafsirin Kur\'ani da kuma (kimarsu) matsayinsu na ilimi?
6664 Ilimin Kur'aniBaba shakka kan cewa hakika sahabbai Allah Ta’ala ya kara yarda a gare su ya yarje musu sun bawa lamarin Kurani mai girma minimmanci sosai a lokacin rayuwar Manzo (s.a.w) da ma bayan wafatinsa (s.a.w) kuma sun dauki tutar addini da kyakkyawar koyarwa sama zuwa jama’a. kuma ...
-
Su waye “Tabi’ai” kuma meye matsayin tafsirin sahabbai da abin da ya fifita da shi
9514 Ilimin Kur'aniKhadibul bagdadi yana cewa: Tabi’i shi ne wanda ya abokanci sahabi. Amma a cikin maganar da Hakim ya fadi akwai nuni kan saki ba kaidi kan tabi’i da cewa shi ne wanda ya hadu da sahabi kuma ya rawaito daga gare shi ko da kuwa bai abokance ...
-
Wadananne ne muhimman siffofin tafsirin Kur\'ani na wannan zamanin?
5042 Ilimin Kur'aniTsarin tafsirin wannan zamani na da kebance - kebance da kuma da nagartar da babu ita a cikin tafsiran da suka gabata: ta bangaren amsa shibuhohi da warware tambayoyi da lamurran da suke kai- kaiwa a kasuwar tunani da kwakwalen mutane, bisa dogaro da tafarkin yin amfani da ...
-
Me ya sa a msulunci awkai wurare da aka bada damar a doki yaro karami?
4933 گوناگونAddinin muslunci na ganin tsarin tausayi da jin kai da tausasawa ita ce hanyar da ta fi tasiri fiye da ragowar hanyoyi, duk da cewa a wasu wurare ya zama tilas idan yaro aikata wani nau'in kuskure a ladabtar da shi ta hanyar dukansa a sakamakon aikin ...
-
Yaya nau’ikan shiga jiki da hadewa a mahangar irfani, da kalam da hikimar muslunci suke?
6473 اصطلاحاتBayani kan menene (hulul) shiga jiki da ittihadi (hadewa) hulul a harshen larabci ya samo asali daga kalmar halla da ma’anar sauka[1] amma Kalmar ittihad ita kuma tana da ma’anar abubuwa biyu su hade su zama abu guda daya[2] Kashe kashen ...
-
Shin mutum mai yawan tafiya zai yi kasaru kan hanyarsa ta tafiya ko dawowa wacce ba ta kai kwana goma ba?
7113Maraji”an takalid masu daraja, sun tafi kan cewa mutanen da tafiye tafiye ya kasance matsayin sana”a garesu to wajibi ne su cika sallah su kuma yi azumin ramadana halin tafiyar sai dai cewa game da adadi da gwargwadon tafiyar da za ta kasance da wannan hukunci na ...
-
Illolin wasa da azzakari, manyan zunubai, wankan janaba, dalilan haramci
82490Ya kamata mu san cewa wannan aiki na wasa da azzakari haramun ne a mahangar muslunci sannan dukkanin mai aikata wannan aiki ya na cikin masu aikata manyan zunubai.[1] [2] Istimna”I {wasa da azzakari} kala-kala ne kamar misalin wasa da azzakari ...
-
Tarihin Adam (as)
17906Amsa Filla-Filla: bayani kan rayuwar wasu nau”in mutane da aka fara halitta a bayan kasa, da kuma sanin shekara nawa kenan da halittar su zuwa wannan zamani da muke ciki? To hakika babu wata aya da ta yi bayanin hakan cikin kur”ani. Allama daba”ba”i cikin tafsirinsa na ...
-
su wayi shuwagabannin samarin gidan aljanna?
6979Imam Hasan da Husain jikokin manzan Allah (saw) shawagabannin ne ga dukkanin ‘yan aljanna kuma su shugabannin samarin gidan aljanna ne. amma shugabancin su ya fi karfi kan samarin da suka yi shadan a lokacin samrtarsu, kuma wannan bai ci karo da shagabancin sauran manzanni da Annabawa ...
-
Menene hukunchi namijin da ba ya iya biyawa matarsa hakkokinta?
12427dawwamar rayuwar aure da karfafarta ya dogara da soyayya da kauna da fuskantar juna da girmama juna. Domin iyali su samu tsayuwa da dawwama Addini Muslunci ya sanya hakkoki ga kowanne dayansu ya kuma ayyana musu wajibai a kansu, duk sa”ilin da aka ce akwai hakkoki to ...
main-page
asdf
Jumatano, 01 Januari 2020home
Jumatatu, 05 Agosti 2019حمایت ازما
Jumapili, 26 Agosti 2018اسلام کوئست به عنوان پر مخاطبترین مرجع تخصصی پرسش و پاسخ اسلامی در جهان، هم اکنون با دریافت 2500 سوال در 16 زبان، پذیرای بیش از 1.5 میلیون نفر از 100 کشور در ماه است.
حفظ جایگاه فعلی، ارتقای کیفیت خدمات و گسترش فعالیتها مستلزم حمایت شما عزیزان در کلیه ابعاد است. چنانچه به این پایگاه علاقهمند هستید با انتخاب هر یک از راهکارهای زیر بخشی از نیاز اسلام کوئست را در تامین حداقلهای توسعه فراهم نمایید.
سیستم تبلیغ کلیکی
اسلام کوئست به عنوان یک پایگاه مستقل، هیچگاه رویکرد تجاری نداشته و نخواهد داشت. درج تبلیغات تنها در راستای تامین منابع مالی بعد از 10 سال به این پایگاه اضافه شده که امکان حمایت مالی را برای کلیه مخاطبان با کلیک بر روی آگهیها میسر میسازد.
کمک بصورت نقدی
چنانچه مایل بودید می توانید به صورت نقدی به اسلام کوئست کمک مالی نمایید . این مبلغ در مسیر سعادت و هدایت مسلمانان هزینه می شود. کمک کنندگان یک ایمیل تشکر از اسلام کوئست دریافت خواهند کرد و نام و آواتار آنها در صورت تمایل ثبت خواهد شد . از دکمه زیر برای این مهم استفاده کنید
کمک بصورت حامی
حامیان اسلام کوئست می توانند طی یک سیاست دو طرفه با پرداخت مبالغ مشخص و طی یک چارچوب زمانی تعریف شده جز حامیان سایت معرفی شوند. در صورت تمایل لوگوی حامی در جایگاه حامیان در ذیل کلیه صفحات سایت قرار خواهد گرفت.
به اشتراک گذاری بنرهای سایت
این بخش برای صاحبان وب سایت ها یا فعالان وب که می توانند به هر شکل وبگاه اسلام کوئست را معرفی کنند ، سامان داده شده است . شما دوست گرامی می توانید با قرار دادن کد بنرهای ما در وب سایت و یا وبلاگ خود به ارتباط دادن علاقه مندان به حوزه های دینی و اسلام کوئست همکاری نمائید . از طریق لینک زیر به انواع بنرها و سایزهای تعریف شده دسترسی داشته باشید.
کمک معنوی
با دعا و ذکر صلوات به ساخت پایههای معنوی اسلام کوئست که مهم ترین رکن آن است کمک خواهید نمود . پس از آن دریغ نفرمایید. باشد که رستگار شویم.
intro
Jumatano, 20 Juni 2018ولادت حضرت زینب کبری(س)
Alhamisi, 14 Februari 2013روز میلاد حضرت زینب کبری(س) بر همه شیعیان و پیروان راهش مبارک باد و بر همه زنانی که چشم به منش حیدری و فاطمی او دوختند و زینب وار زیستند؛ همه زنانی که راه زندگیشان را به نور آن خورشید حیا و عفّت و ایمان و معرفت روشن کردند. بشارت باد بر آنان حشری زینب وار و حضوری جاودانه در جمع عاشقان حسین(ع)، در بهشت برین، در آغوش مهر خدا.
کسب رتبه نخست گروه معارف در جشنواره سراج
Alhamisi, 21 Februari 2013در اختتامیه جشنواره سراج (نمایشگاه رسانه های دیجیتال انقلاب اسلامی) اسلام کوئست به عنوان برترین سایت در حوزه معارف اسلامی و اهل بیت انتخاب شد. لازم به ذکر است جشنواره و نمایشگاه سراج که در شش حوزه کاری از 25 بهمنماه لغایت 3 اسفندماه 1391 با حضور بیش از 250 موسسه و مرکز فعال در حوزه رسانه های دیجیتال انقلاب اسلامی در مصلای بزرگ امام خمینی دایر بود، با تقدیر برگزیدگان هر حوزه از نمایشگاه به کار خود پایان داد.