advanced Search
Dubawa
6169
Ranar Isar da Sako: 2006/07/03
Takaitacciyar Tambaya
A yayin da aka ce: hakika Kur’ani daga wajen Allah tata’la ya zo, me ake nufin da wannan? Shin wannan yana nufin abin da ya zo daga wajen Allah ta’a la shi ne abin da Kur’ani yake kunshe da shi ne kadai ko kuma lafazozin sa da kalmominsa (furucunsa) ma daga wajen Allah ta’ala suka zo?
SWALI
A yayin da aka ce: hakika Kur’ani daga wajen Allah tata’la ya zo, me ake nufin da wannan? Shin wannan yana nufin abin da ya zo daga wajen Allah ta’a la shi ne abin da Kur’ani yake kunshe da shi ne kadai ko kuma lafazozin sa da kalmominsa (furucunsa) ma daga wajen Allah ta’ala suka zo?
Amsa a Dunkule

Hakika maganar cewa Kur’ani daga wajen Allah ta’ala yake zai yiwu a yi bayani a kan ta ta bangarori daban daban kuma maganar na da ma’anonin masu yawa masu zurfafan ma’ana, kuma ko wacce daga cikin wadannan ma’anoni a jeri ko wacce ta fi me bi mata baya zurfi ma’ana da kuma wahala bincike da kuma wuyar ganowa, kuma a wadannan ma’anoni su ne a takaice kamar haka:-

 •  Abin da Kur’ani ya kunsa da kuma sakon da yake isarwa daga wajen Allah madaukakin sarki.
 •  Hakika lafazin Kur’ani mai girma kalma bayan kalma daga wajen Allah madaukakin sarki su ka zo.
 •  Jeranta lafuzza ko kalmomin Kur’ani daya baya daya shi ma daga wajen Allah ta’ala yake kuma daga wajen sa ya zo.
 •  Hakama tarayya ayoyin da ke haduwa su tayar da surori suka daga wajen Allah madaukakin sarki suka zo.
 • Kamar yadda jeranta surori da ayyana mahallinsu daya bayan daya shi ma daga Allah ta’ala yake, (kuma wadannan matsalolin guda biyu na karshe su ne mas’alar nan ta hada Kur’ani wacce ita ya kamata mu warware ta a wannan binciken ) mu yi bincike kan ta.[1] [2]

MAJINGINAR KALMOMI:

  Mahdi hadawi daharani, a cikin littafin al’usasul kalamiyya lil ijtihad.

 


[1] Mahallin bincike na da alaka da bahasin nan na Kur’ani da wahaya mai nambar tambaya 62. 

[2] Mahdi hadawi mutumin daharan a cikin littafin sa usasul kalamiyya lil ijtihad, shafi na 45.

 

TARJAMA YA JAWABU KATIKA LUGHA NYENGINE
Mahanga
Idadi ya maoni 0
Tafadhali ingiza thamani
Imel : Yourname@YourDomane.ext
Tafadhali ingiza thamani
Tafadhali ingiza thamani

MPANGILIO WA KIMAUDHUI

Tambayoyi Masu Fadowa

 • Wane ne za a yi la’akari da cewa har yanzu yana gwagwarmaya da shedan, kuma ta yaya?
  7878 Halayen Aiki
  Lalle shi shedan daidai gwargwardon yanda ya zo a cikin Kur’ani yana da zarafin da zai iya salladuwa a kan dukkanin ‘yan Adam face bayin Allah nan da aka tsarkake. Su wadanda aka tsarkake, su ne wadannan da suka kai ga manyan–manyan mukamomi ta yanda shedan ba ...
 • mi a ke nufi da zayuwar a barzahu kwana daya ko kuma kwana goma?
  9438 برزخ
  Wannan ayar na nuni da halin da mujurumai suka samu kan su bayan an busa kahon tashin kiyama suna tambayar junan su kwana nawa mu ka yi a duniyar barzahu? Mujurumai sana tunani a duniyar barzahu kwana daya ko kuma kwana goma su ka yi sai wasu ...
 • Shin matsayin Imamai ya fi na Annabawa?
  9451 Dirayar Hadisi
  Ruwayoyi masu yawa sun nuna fifikon matsayin ilimin Imamai (a.s) a kan Annabawa, dalili kan wannan maganar shi ne kadaitakar haske da kadaitakar badinin Imamai (a.s) tare da Manzon Allah (s.a.w), saboda shi Manzon Allah (s.a.w) ya fi baki dayan Annabawa, sannan kuma ilimin Imamai an samo ...
 • Mene ne ma'anar jagorancin malami?
  8855 کلیات
  Kalmar Wali da larabci tana da ma'ana guda uku: 1-masoyi, 2-aboki, 3-mataimaki. Bayan haka akwai wasu kalmomi kuma da suke nufin; 1-Salladuwa 2-Jagoranci da shugabanci. "Wilaya" kalma ce da ake amfani da ita da ma'ana biyu a isdilahin fikihu: 1- Wuraren da wanda ...
 • a mahangar Kur’ani mene ne bambanci ibilis da shaidan?
  9804 ابلیس و شیطان
  A bisa ayoyin kuráni mai girma ibilis yana daya daga cikin aljanu, saboda yawan ibadar shi ya zamo daga cikin mala'iku, amma bayan Allah ya halicci Adam sai aka umarce shi da yi wa Adam sujada amma ya ki sai Allah ya nisantar dashi daga gare shi. ...
 • ina so a ba ni tarihin Jundubu dan Janadata (Abuzarril Giffari)?
  11170 شخصیت های شیعی
  Ya kai dan’uwa mai girma; Muna baka hakuri saboda jinkirin da aka samu wajen bada amsar tambayarka a sakamakon wasu larurori na aiki:- Shi ne jundubu dan janadata ko kuma a ce Abuzarril giffari yana daga cikin manyan sahabban manzo tun a farkon manzanci ya kasance ...
 • Wadanne Ne Mafi Mihammancin Hakkokin Zamantakewa A Matakin Kasa Da na Jaha A Mahangar Imam Ali (a.s)?
  2079 روایات و دعاهای برجای مانده
 • Shin zai iya yuwuwa a kai ga martabar ubangijintaka?
  6206 انسان شناسی
  Makamin matsayin ubangijintaka yana da matakai da marhaloli mabambanta, kuma don a samu wannan amsar dole ne a ga dukkan martabobi da ma’anonin baki daya. Idan abin da ake nufi da kai wa matakin ubangijintaka shi ne zatin mutum ta canja da sauyawar abin halitta ya koma ...
 • mene ne hadafin halittar dan Adam
  13279 Tsohon Kalam
  Allah madaukaki shi kansa samuwa ce da ba ta da iya ka ta ko wane bangare kuma y atattara dukkanin wani nau’I na kamala kuma samar da halittu tana nufin koraro da baiwa da ni’ima kuma hakika allah madaukakakin sarki mai yawan kwararo da baiwa ne, kuma ...
 • Illolin wasa da azzakari, manyan zunubai, wankan janaba, dalilan haramci
  62116
  Ya kamata mu san cewa wannan aiki na wasa da azzakari haramun ne a mahangar muslunci sannan dukkanin mai aikata wannan aiki ya na cikin masu aikata manyan zunubai.[1] [2] Istimna”I {wasa da azzakari} kala-kala ne kamar misalin wasa da azzakari ...

Mafi Dubawa