advanced Search

Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:برخی دلایل امامت امیر المؤمنین ع)

Tambayoyi Masu Fadowa

  • menene abin sha mai tsarkakewa?
    16995 Tsohon Kalam 2012/09/16
    "Ashsharab" abin nufi duk abin sha "Addahiru" abin nufi mai tsaki mai tsarkakewa wannan kalma an yi amfani da ita a cikin ayoyi daban-daban a gidan aljanna ana samun abin sha mai tsarki mai dadi iri-iri mai yanayi kala-kala, hakika Kur'ani mai girma ya kawo maganar sa ...
  • Shin zai iya yuwuwa a kai ga martabar ubangijintaka?
    7664 Irfanin Nazari 2012/07/25
    Makamin matsayin ubangijintaka yana da matakai da marhaloli mabambanta, kuma don a samu wannan amsar dole ne a ga dukkan martabobi da ma’anonin baki daya. Idan abin da ake nufi da kai wa matakin ubangijintaka shi ne zatin mutum ta canja da sauyawar abin halitta ya koma ...
  • Shin ya inganta a karanta kur\'ani ga matattu?
    5536 Hdisi 2017/05/20
    Dangane da tabbatar da mustahabbancin karanta kur'ani ga mamata akwai nau'in dalili kan hakan guda biyu: nau'in farko shi ne riwayoyi da suke gamammen bayani kan tunawa da mamata domin su mamata suna amfana da kyawawan ayyukanku sannan bayyanannen al'amari ne cewa karatun kur'ani yana daga cikin ...
  • Saboda me aka halicci Iblis (shaidan) da wuta?
    15155 Tsohon Kalam 2012/07/25
    Tabbas Allah mai tsarki da daukaka mai hikima ne ta kowace fuska, sannan dukkanin ayyukansa ya yi su ne bisa asasi na hikima ta karshe, to doron wannan asasi dukkanin samammu Allah ya halicce su ne a bisa doron hikima ta karshe, kamar yadda ya suranta su ...
  • me ya sa Kur’ani bai ba da izini ga mutanen da ba su da ikon yin aure dawwamamme su yi auren mutu\'a ba?
    5377 Tafsiri 2019/06/12
    Ayoyin Kur’ani dole ne mu hada su da juna domin mu samu fasara mai ma'ana: saboda wasu ayoyin na fasara wasu ne. a cikin wannan ayar nuni da cewa dukkan wadanda ba su da ikon aure dawwamamme ne ko mutu'a da su kame kansu, ba ya na ...
  • Don me ya sa Imam Ali (a.s) ya sanya wa ‘ya’yansa sunayen halifofin da suka gabace shi, tare da kuwa sabawarsa da kin sa gare su?
    11947 Tsohon Kalam 2012/08/27
    Idan muka koma wa tarihi da littattafansa zamu ga cewa Abubakar dan Ali dan Laila ‘yar Mas’ud assakafi, da Umar dan Ali dan Ummu habib, da Usman dan Ali dan ummul Banin (s), dukkansu ‘ya’yan Imam Ali (a.s) ne, kuma bayan mun duba sanadin ambatonsu da wadannan ...
  • Me ake nufi da hukunci da fatawa? Me ye bambancinsu?
    10467 Hakoki da Hukuncin Shari'a 2012/07/24
    Fatawa: Ita ce fitar da hukuncin wani lamari a addini ta hanyar koma wa madogarar shari’a da amfanuwa da garesu, ta hanyar da aka san ana fitar da hukuncin. Hukunci: Shi ne abin da ake zartarwa ta hannun jagoran hukumar musulunci. Jagora zai iya amfana ...
  • Shin Mace zata iya yin Limancin sallar jam’i ga mata irinta?
    9792 شرایط امام 2012/11/04
    An samu sabanin ra’ayoyi tsakanin malamai maraji’ai game da limancin mace ga mata a sallar jam’I da zamu kawo bayanin kamar haka: 1. Mafi yawan marja’ai sun tafi a kan cewa bisa ihtiyadi wajibi ne limancin mace ga ‘yan’uwanta mata ba ya inganta
  • Mene ne Dalilin wilayar Ma'asumai (a.s)?
    12273 Tsohon Kalam 2012/07/24
    Ana iya tabbatar da Wilaya da jagorancin ma'asumai (a.s) a cikin madogarar dalilai hudu na shari'a da ya hada da Littafi, Sunna, Hankali, Ijma'. Dukkan malaman Shi'a kalmarsu da maganarsu ta hadu gaba daya ba ma tare da koma wa maganganunsu ba, kai hatta da ...
  • Shin Dukkan Hadisan Da Suka Zo Game Da Mas’alar Auren Mutu’a Karbabbu Ne?
    15752 Dirayar Hadisi 2012/07/24
    Aure Mai Tsayayyen Lokaci Sunna ne daga Cikin Sunnonin Musulunci, Wanda Halaccinsa ya zo A Cikin Alkur’ani Mai Girma, Kuma Wannan Sunnar ta Gudana A Lokacin Manzon Allah Mafi Girma (s.a.w) da Lokacin Halifa na Daya, da Wani Sashi na Lokacin Halifa na Biyu, Har Lokacin da ...

Mafi Dubawa