advanced Search
Item hakuonekana

Tambayoyi Masu Fadowa

  • Ni saurayi ne kuma a yanzu ina da bukatuwar in san mene ne rayuwa da hadafinta.
    16621 هدف از آفرینش 2012/07/25
    Akwai nassoshi masu yawa da suka zo a cikin koyarwa da dokokin musulunci wadanda suke nuni da hadafin rayuwa da cikakkiyar manufarta. shi Kur’ani Mai girma yana daukar cewa manufar rayuwa ita ce: “bautar Allah madaukakin Sarki, wadda ta hanyarta ce za a iya isa ga kamaloli ...
  • wanene mu”azu dan jabal?
    5950 برخی صحابیان 2016/07/12
    Mu”azu dan jabal dan amru dan ausu dan a”izu, ane masa alukunya da baban Abdurrahman, sannan ya na daga cikin mataimakan manzon Allah {s.a.w}.[1] mu”azu dan jabal tare da mutane 70 na daga cikin wadanda sukai mubaya”mar akaba sannan suka yi tarayya cikin yakoki ...
  • Nawa ne adadin ‘ya’yan Adam da Hawwa?
    17094 پیامبران و کتابهای آسمانی 2012/07/24
    Babu wani ra’ayi mai karfi – kamar yadda ya zo a cikin abubuwan da suka faru a tarihi masu yawa game da adadin ‘ya’yan Adam (a.s), don haka ne muka ga sabani mai yawa da ra’ayoyi mabambanta kan sunayensu da adadinsu, kuma zai yiwu a samu sabani ...
  • menen hukuncin kallon fim din biki mai tada hankali da sa sha’awa.
    9082 2018/11/04
    Kallon wannan fim din laifi ne kuma ya haramta, kuma lalle ne ki nisanci sake kallon sa, amma dangane da kallon farko wanda ba ki san me ya ke cikinsa ba shi ma kin yi laifi tun da tun a farko ya kamata ki gasgata babarki da ...
  • mene ne ma’anar Takawa?
    14359 تقوی 2012/07/25
    Takawa wani karfi ne cikin ruhin mutum mai tsawatarwa da hana shi aikata ayyukan kuskure, kamalar takawa na kasancewa in an hada da nesantar abubuwan haramun, kamar nesantar shubha. Kuma ita Takawa tana da marhaloli da rabe-rabe, da kuma alamomi, zamu bijiro da su a jawabi na ...
  • Akwai wani mutum da Manzon Allah (s.a.w) ya taho da shi daga Kasar roma, shin wannan mutumin shi ne dai Yasir baban Ammaru?
    3453 تاريخ بزرگان 2018/11/04
    Baban Ammar sunansa Yasir Dan Aamiru Anasi, ya kasance mutumin Yeman ne[1] daga yankin muzhij, daga Kabilar “Anas”[2] har lokacin da ya isa samartaka ya kasance ya na rayuwa a Yeman, yana da Yan’uwa guda uku sai aka rasa Daya daga ...
  • Saboda Allah madaukaki ya fada a hadisin kudsi cewa: duk wanda na kashe shi, to ni ne diyyarsa?
    14171 انسان و خدا 2012/07/25
    Bayanin da aka ambata shi wani bangare ne na hadisin kudsi da aka sani da ya zo kamar haka: “Duk wanda ya neme ni zai same ni, wnadaya same ni ya san ni, wanda kuwa ya san ni ya so ni, wanda ya so ya yi bege ...
  • mene ne dalilin haramcin marenan raguna?
    7440 Hikimar Hakkoki da Hukuncin Shari'a 2012/07/25
    Allah madaukaki mai hikima ne, kuma mai hikima ba ya yin wani aiki da wasa da babu hikima, saboda haka ne duk shi’a suka yi imani da cewa dukkan hukunce-hukunce suna kasancewa bisa maslaha ne, kuam a wasu wuraren an yi nuni da dalilin haramci a wasu ...
  • Shin Zaku Iya Jero Mana Sunayen Daukakin Annabawa Baki Dayansu?
    8939 تاريخ بزرگان 2019/10/09
  • Shin Dukkan Hadisan Da Suka Zo Game Da Mas’alar Auren Mutu’a Karbabbu Ne?
    14602 متعه 2012/07/24
    Aure Mai Tsayayyen Lokaci Sunna ne daga Cikin Sunnonin Musulunci, Wanda Halaccinsa ya zo A Cikin Alkur’ani Mai Girma, Kuma Wannan Sunnar ta Gudana A Lokacin Manzon Allah Mafi Girma (s.a.w) da Lokacin Halifa na Daya, da Wani Sashi na Lokacin Halifa na Biyu, Har Lokacin da ...

Mafi Dubawa