Taskar Amsoshi(Likawa:hadisi)
-
Me ya sa annabawa (a.s) da ayimmatu Ahlul-bait (a.s), ba su rubuta litattafai da kansu ba?
5318 2019/06/15 Dirayar HadisiHakika annabin musulunci kari da kudurar Allah s.w.t da kaddararsa ya sanya shi bai je makaranta ba kuma bai koyi komai a wajan kowa ba bashi da malami kuma bai taba rubuta littafi ba . Hikima cikin
-
Shin hadisin da ke cewa: “Mutane (musulmi) zasu rbu zuwa bangarori saba’in da uku (73)” ingantacce ne kuwa?
6418 2019/06/15 Dirayar HadisiMalaman hadisi daga sunna da shi a sun kawo hadisin rabuwar mutane ta bangarori masu sabawa juna. Kuma dukkan wadannan hadisai da Shi a sunna suka kawo yana labarto rabuwar musulmai bayan manzo s.a.w