advanced Search

Taskar Amsoshi (MPANGILIO WA KIMAUDHUI:دین)

MPANGILIO WA KIMAUDHUI

Tambayoyi Masu Fadowa

  • Shin Shedan (Iblis) daga mala'iku yake ko aljanu?
    23068 جن 2012/07/24
    Akwai sabani mai yawa kan cewa shedan aljani ne ko mala'ika, da mahanga daban-daban. Asalin wannan sabanin yana komawa zuwa ga halittar annabi Adam (a.s) ne yayin da Allah ya ba wa mala'iku umarnin su yi sujada sai dai shedan ya ki yin sujada.
  • Shin shedan na da zuriya, kuma shin su ma la'anannu ne?
    8285 ابلیس و شیطان 2012/07/24
    Hakika shedan na da zuriya kuma su ma la'anannu ne kamar yadda yake la'ananne, domin su ma bisa hakika sun bi tafarkin sa kuma sun yi riko da hanyarsa da salonsa wajen batarwa da kokarin kautarwa daga tafarkin gaskiya, sun dogara da wannan hanyar a wajen batar ...
  • mene ne hanyar debe kewa da Kur’ani
    9340 Halayen Aiki 2012/07/25
    idan ya zama tilawar da mutum zai yi ta Kur’ani don neman kusanci ne zuwa ga Allah, da tadabburi da bibiyar aiki da shi, to zai zama tilawar ta kusantar da shi ga manufar Kur’ani sosai, zai zama son Kur’ani zai tsananta. ...
  • Saboda Allah madaukaki ya fada a hadisin kudsi cewa: duk wanda na kashe shi, to ni ne diyyarsa?
    14161 انسان و خدا 2012/07/25
    Bayanin da aka ambata shi wani bangare ne na hadisin kudsi da aka sani da ya zo kamar haka: “Duk wanda ya neme ni zai same ni, wnadaya same ni ya san ni, wanda kuwa ya san ni ya so ni, wanda ya so ya yi bege ...
  • menen hukuncin kallon fim din biki mai tada hankali da sa sha’awa.
    9079 2018/11/04
    Kallon wannan fim din laifi ne kuma ya haramta, kuma lalle ne ki nisanci sake kallon sa, amma dangane da kallon farko wanda ba ki san me ya ke cikinsa ba shi ma kin yi laifi tun da tun a farko ya kamata ki gasgata babarki da ...
  • An samu ruwaya ginanniya kan cewa Allah (s.w.t) ya haramtawa yayan Fatima shiga wuta, ina rokon a warware min wannan Magana
    3585 Dirayar Hadisi 2019/06/15
    Wannan ruwaya an rawaitota daga litattafan Shi’a da na sunna, ana kuma ganinta daga ingantattu sabida yawan rawaitatta da aka yi da kuma litattafan da tazo daga ciki, saidai yadda ake ganin yanayin da tazo da shi na farko wajan game sukkan yayan Fatima a ciki, zamu ...
  • yaya halittar mutum take a a mahangar musulunci?
    7972 Sabon Kalam 2012/07/23
    Ta mahangar Kur’ani mutum halitta ce da yake fizguwa zuwa ga ubangjinsa bisa fidirar halittarsa, kuma yake da jawuwa zuwa ga jiki, wannan halittar tana jansa zuwa ga ilimi da sani da alherai, a daya bangaren jiki tana kiransa zuwa ga sha’awa da sharri. Rayuwar mutum wani ...
  • Me ake nufi da hukunci da fatawa? Me ye bambancinsu?
    9296 بیشتر بدانیم 2012/07/24
    Fatawa: Ita ce fitar da hukuncin wani lamari a addini ta hanyar koma wa madogarar shari’a da amfanuwa da garesu, ta hanyar da aka san ana fitar da hukuncin. Hukunci: Shi ne abin da ake zartarwa ta hannun jagoran hukumar musulunci. Jagora zai iya amfana ...
  • Idan addinin kiristanci na yanzu bata ne, kuma Allah yana daukan su ne a kafirai, To, shin me yasa yake warkar da su, kuma yake kula da su?
    10734 Tsohon Kalam 2012/07/25
    A game da zamowar Allah yana warkar da marasa lafiya na kiristoci kuma yana lura da su, wanna yana samuwa ne a dalilin kwararowar ni’imarsa ta gaba daya, da tausayinsa, wanda ya shafi dukkan mutane, don su samu damar zabar hanyar sa’ada, da Imani, da isa ga ...
  • Tarihin Adam (as)
    15994 2019/06/16
    Amsa Filla-Filla: bayani kan rayuwar wasu nau”in mutane da aka fara halitta a bayan kasa, da kuma sanin shekara nawa kenan da halittar su zuwa wannan zamani da muke ciki? To hakika babu wata aya da ta yi bayanin hakan cikin kur”ani. Allama daba”ba”i cikin tafsirinsa na ...

Mafi Dubawa