Taskar Amsoshi (MPANGILIO WA KIMAUDHUI:عرفان و اخلاق )
-
Shin matsayin Imamai ya fi na Annabawa?
1493 2017/05/20 Dirayar HadisiRuwayoyi masu yawa sun nuna fifikon matsayin ilimin Imamai a.s a kan Annabawa dalili kan wannan maganar shi ne kadaitakar haske da kadaitakar badinin Imamai a.s tare da Manzon Allah s.a.w saboda shi Manzon ...
-
Menene dalilin fifikon Imaman Shi\'a kan sauran annabwa baki Daya banda Manzo mafi girma Muhammad (s.a.w)?
693 2017/05/20 دانش، مقام و توانایی های معصومانYa zo a cikin koyarwar addininmu cewa ba za a samu wani daga cikin magabatan Annabawa da wasiyyai a.s da waliyyai r.a wanda zai fi Imam Ali a.s matsayi ba sai dai matsayin Annabta amma ta wani Bangaren ...
-
Yaya zan tuba daga kallon film mai batsa?
11233 2014/02/12 Halayen NazariSabo kamar wani jiki ne mai wari da duk sa dda aka nutse cikin yin sa to sai mutum ya rika jin warinsa ya ragu sakamakon ya zama jikinsa, domin zai daina jin warinsa daga karshe ya dulmuye cikinsa sosai. ...
-
Shin zai iya yuwuwa a kai ga martabar ubangijintaka?
3344 2012/07/25 Irfanin NazariMakamin matsayin ubangijintaka yana da matakai da marhaloli mabambanta, kuma don a samu wannan amsar dole ne a ga dukkan martabobi da ma anonin baki daya. Idan abin da ake nufi da kai wa matakin ubangijintaka ...
-
Saboda Allah madaukaki ya fada a hadisin kudsi cewa: duk wanda na kashe shi, to ni ne diyyarsa?
8710 2012/07/25 Irfanin NazariBayanin da aka ambata shi wani bangare ne na hadisin kudsi da aka sani da ya zo kamar haka: Duk wanda ya neme ni zai same ni, wnadaya same ni ya san ni, wanda kuwa ya san ni ya so ni, wanda ya so ya yi ...