
Please Wait
					
										Dubawa
5289
				
									5289
			
						Ranar Isar da Sako:
						2017/06/17			
			
					Takaitacciyar Tambaya
            Don Allah ina so ku yi min bayanin tarihin rayuwar Arkam dan Abi Arkam a takaice?
        
		
        SWALI
        Don Allah ina so ku gaya min labarin rayuwar Arkam dan Abi’Arkam a takaice?
         Amsa a Dunkule
            
	Cikakken sunan Arkam dan Abi’arkam shi ne: Arkam dan Abi’arkam (Abdu Manaf) dan Asad dan Abdullah dan Umar..... dan lu’ayyu bakuraishe, bamahzume,[1] babar sa ita ce Ummayatu ‘yar Abdul Harisu daga kabilar khuza’a ta fito.[2] Yana daga cikin wadanda suka musulunta a farko kwankin kira. [3] a sashin wasu daga cikin tushe ya zo ma cewa shi ne mutum na bakwai a shiga  musulunci. [4] gidan say a kasance matattarar musulmai kuma a nan ne mutane da yawa suka yi imani. [5]  Arkam na daga cikin mahalarta yakin badar kuma ya yi yakin a cikin tawagar Manzon musulunci (s.a.w). [6] ya rasu a Madina yana mai shekara hamsin da biyar  kuma sa’adu dan abi wakas ne ya yi wa gawarsa salla. [7]
		[1] Ibni abdul barri abu amru yusif dan Abdullah, a al-ciki isti’abi fi ma’arifatus sahaba, tahkikin buhari Ali Muhammad j 1 sh 131. Gidan jaili, bairut bugu na farko, 1412.
	
		[2] Ibni jauzi, abu faraj abdurrahaman bin Ali, a cikin almuntazam fi tarikhil umamu wal muluki, tahkikin Muhammad  abdulkadir da Mustafa abdulkasir ada’u j 5 sh 279 darul kutubul ilmiyya bairut bugu na daya 1412.
	
		[3] Ibni kasir badamashke abul fida’I ismail dan umar, a cikin albidaya wannihaya j 8 sh 71 darul fikiri, bairut, 1407.
	
		[4] Al- isti’ab j 1 shafi na 131.
	
		[5] Al-bidaya wal nihaya j 8 shafi na 71.
	
		[6] Adreshin da ya gabata.
	
		[7] Al- isti’ab j 1 shafi na 132.
TARJAMA YA JAWABU KATIKA LUGHA NYENGINE
        Mahanga
		
 
 :