advanced Search
Item hakuonekana

MPANGILIO WA KIMAUDHUI

Tambayoyi Masu Fadowa

 • Shin a cikin Kur\'ani akwai ayar da ta yi bayanin cewa hakkin yin saki ya keBanta da namji?
  679 طلاق 2017/05/22
  Dun da cewa Kur'ani bai bayyana a sarari cewa hakkin saki ya keBanta da namiji ba sai dai dukkanin ayoyin da suka yi Magana kan saki suna fuskantar namiji ne kaitsaye bisa misali; ya zo a cikin wasu daga cikin ayoyi kamar haka:- {Idan kuka saki mata ...
 • shin wasannin motsa jiki a lokaci daya tare da kida {muzik} ya halarta? Shin irin wannan motsa jiki hukuncin su daya da rawa?
  5527 حرکات ورزشی همراه با موزیک 2013/08/15
  Kida {muzik} da rawa wasu abubuwa biyu ne da suke da hukunci ma bambamcin juna inda alokaci daya mutun zai hada rawa ta haram da kida na haram, to ya aikata laifi {zunubi} biyu ne daban daban a lokaci daya. Mafiyawanci malaman figihu kida {muzik} wanda ya ...
 • mi ake nufi da makamta a ranar lahira?
  8330 معاد و قیامت 2012/11/21
  Abun nufi da makamta a cikin wannan ayar[i] da sauran ayoyi makamantanta[ii] ba shi ne rashin gani irin na duniya ba {wato mutun ya zamo bai gani da idanuwan da yake dasu} , sai dai abun nufi shi ne mutun da ...
 • Me ake nufi da gaskiya, kuma wace hanya ce zata kai ga samun hakikanin gaskiya?
  10372 Sabon Kalam 2012/07/24
  Gaskiya tana nufin hanya matsakaiciya, wato ana nufin maganar daidai da bin hakika, gaskiya ita ce sanya komai da hikima bisa mahallinsa da ya dace da shi. Sannan bin gaskiya da tafiya kanta bisa tafarkinta a fagen tunani yana nufin tanadin makamin ilmi da mantik ...
 • a mahangar Kur’ani mene ne bambanci ibilis da shaidan?
  5514 ابلیس و شیطان 2012/07/24
  A bisa ayoyin kuráni mai girma ibilis yana daya daga cikin aljanu, saboda yawan ibadar shi ya zamo daga cikin mala'iku, amma bayan Allah ya halicci Adam sai aka umarce shi da yi wa Adam sujada amma ya ki sai Allah ya nisantar dashi daga gare shi. ...
 • Me ake nufi da hukunci da fatawa? Me ye bambancinsu?
  5256 بیشتر بدانیم 2012/07/24
  Fatawa: Ita ce fitar da hukuncin wani lamari a addini ta hanyar koma wa madogarar shari’a da amfanuwa da garesu, ta hanyar da aka san ana fitar da hukuncin. Hukunci: Shi ne abin da ake zartarwa ta hannun jagoran hukumar musulunci. Jagora zai iya amfana ...
 • A lokacin da hura wa Annabi Adam (a.s) rai me ya fara cewa?
  768 Hdisi 2017/06/17
  An rawaito cewa lokacin Allah madaukaki ya hura wa Annabi Adam daga ransa sai ya ta shi mutum madaidaici sai ya zauna ya yi atishwawa, sai aka yi masa ilhama da ya ce:≪alhamdu lillahi rabbil aalamin≫ “godiya ta tabbata ga Allah ubangijin talikai” sai kuwa ya fadi ...
 • Me ake nufi da Koma wa malami, da koyi?
  4524 بیشتر بدانیم 2012/07/24
  Marja’anci da ma’anar kasancewar malami makoma ne shi a karbar fatawa wurinsa a fikihu yana kishiyantar ma’anar koyi da malami ne. Domin a ma’anar koyi yana nufin wanda bai kware ba kan wani lamari ya koma wa wanda ya kware, wato yana nufin ke nan a koma ...
 • Shin zai iya yuwuwa a kai ga martabar ubangijintaka?
  3379 انسان شناسی 2012/07/25
  Makamin matsayin ubangijintaka yana da matakai da marhaloli mabambanta, kuma don a samu wannan amsar dole ne a ga dukkan martabobi da ma’anonin baki daya. Idan abin da ake nufi da kai wa matakin ubangijintaka shi ne zatin mutum ta canja da sauyawar abin halitta ya koma ...
 • Mece ce Daraja, Mene ne hanyoyinta?
  5535 Halayen Nazari 2012/07/24
  Karimci; yana nufin nisantar abubuwan wulaknata kai da tsarkaka daga dukkan mummunan hali, amma karimi siffa ce da ake gaya wa mutum mai daraja da ya tsarkaka daga dukkan wulakanta kai da munanan halaye. Kuma ana amfani da karama a matsayin kalma da take kishiyantar ...

Mafi Dubawa

Linkoki