advanced Search
Item hakuonekana

MPANGILIO WA KIMAUDHUI

Tambayoyi Masu Fadowa

 • Shin Amma Dan Yasir ya temaka wa Imam Ali (a.s) kan lamarin da ya faru a SaKifa ko kuwa?
  116 سقیفه بنی ساعده 2018/11/04
  mutane da dama sun tafi kan cewa Imam Ali shi ne shugabansu, amma yanayin yanda suke yi masa biyayya kuma suka sallam masa ya banbanta, babu tantama tun a farko Ammar ya kasance matemaki kuma mabiyu wanda ya sallamawa imama Ali (a.s) duk da cewa ta yiyu ...
 • mi a ke nufi da zayuwar a barzahu kwana daya ko kuma kwana goma?
  6187 برزخ 2012/11/21
  Wannan ayar na nuni da halin da mujurumai suka samu kan su bayan an busa kahon tashin kiyama suna tambayar junan su kwana nawa mu ka yi a duniyar barzahu? Mujurumai sana tunani a duniyar barzahu kwana daya ko kuma kwana goma su ka yi sai wasu ...
 • me ake nufi da duniyar zarra
  5070 پیمان پروردگار با مردم 2012/07/26
  Duniyar zarra ko kuma duniyar alkawari, na nufin wani lokaci ko wata marhala ko mahalli ko kuma wata duniya ce wacce Allah ta’ala ya fitar da rayukan dukkanin mutane daga cikin tsatson Annabi Adam (amincin Allah ya tabbata a gare shi), a bisa kankanuwar sura sosai, kuma ...
 • Me ake nufi da hukunci da fatawa? Me ye bambancinsu?
  5208 بیشتر بدانیم 2012/07/24
  Fatawa: Ita ce fitar da hukuncin wani lamari a addini ta hanyar koma wa madogarar shari’a da amfanuwa da garesu, ta hanyar da aka san ana fitar da hukuncin. Hukunci: Shi ne abin da ake zartarwa ta hannun jagoran hukumar musulunci. Jagora zai iya amfana ...
 • Me ya sa ake kashe mai ridda a Musulunci? Shin wannan hukuncin bai sabawa 'yanci akida ba?
  12886 بیشتر بدانیم 2012/09/16
  Yin ridda ita ce bayyana fita daga addini, mafi yawanci tana kasancewa ne tare da bada gudum mawar wasu. Horon mai ridda baya game wanda ya fita daga addini amam ya boye hakan bai bayyana shi ba don kar mutane su sani. A bisa wannan tushen horon ...
 • shin yin wasun bidiyo da kuma kallon finafinai da fim mai salsala wanda yake dauke da shirka da kafirci da tsafi wanda daga karshe hakan zai sa ‘yanwasan cikn fim din su zama kafirai ya hallata a shari’ance?
  107 برخی احکام 2018/11/04
  kallaon wadannan irin finafinan ba ya sa a kafirta amma yin wadannan wasannin da kuma kallon finafinan da suke kawo lalacewa ko kuma wanda ake jin tsoron zai sabbaba kangarewa ba su halallata ba. Karin bayanai: Ga yadda Amsoshin marja’ai masu girma dangane da wannan tambayar ...
 • mene ne bambanci tsakanin Dabi’u da Ilimin Dabi’a?
  7806 Halayen Nazari 2012/07/25
  dabi’u a luga jam’I ne na ‘’kulk’’ dabi’a/hali/al’ada. Gamammiyar ma’ana saboda kasancewarta al’ada ko hali mai kyau ko mummuna. Amma ‘’Akhlak’’ dabi’u a cikin istilahi ma’anarsa malaman akhlak sun ambaci ma’anoni masu yawa. Bai yiwuwa a gwama tsakaninsu yanda ya dace. Amma sai dai musulmi ...
 • A kawo hadisan da suka yi haramta rawa da kuma madogararsu.
  6626 بیشتر بدانیم 2013/08/15
  Kafin mu ba da amsar wannan tambayar ya kamata mu lura da wani abu guda mai muhimmanci kamar haka, dan an samu ruwaya daya a cikin litattafan ruwayoyi bai wadata ba wajan kafa dalili da ita ruwayar. Domin kafa dalili da ruwaya wani abu ne da ya ...
 • Ta wace Hanya ake mangance maita da kanbun baka?
  1661 Halayen Aiki 2017/05/21
  Lalle Alkura'ani ma ya tabbatar da akwai maita, inda ya nuna wasu alamu da suke gaskata abin da tarihi ya tabbatar na daga cikin abin da Al’kur'anin ya zo da shi na daga al’umman da suka shude. Wasu malamai a wannan zamanin suna ganin wasu daga cikin ...
 • mene ne hanyar debe kewa da Kur’ani
  4630 Halayen Aiki 2012/07/25
  idan ya zama tilawar da mutum zai yi ta Kur’ani don neman kusanci ne zuwa ga Allah, da tadabburi da bibiyar aiki da shi, to zai zama tilawar ta kusantar da shi ga manufar Kur’ani sosai, zai zama son Kur’ani zai tsananta. ...

Mafi Dubawa

Linkoki