advanced Search
Item hakuonekana

توحید در افعال

Tambayoyi Masu Fadowa

  • shin mutanen da suke rayuwa a cikin koguna danganensu na komawa zuwa annabi Adam kuwa?
    10088 خلقت انسان 2012/07/25
    Hakika zabar koguna da duwatsu domin rayuwa ga tsatson Adam amincin Allah ya tabbata a gare shi lamari ne da alkur'ani ya tabbatar da shi, amma dangane da abin da ya shafi mutanen da suka gabaci Adam amincinAllah ya tabbata a gare shi, akwai abubuwa masu yawa ...
  • Wadanne ayyuka ne masu janyo tafiyar da kyawawan ayyuka a dukkanin ayoyi da ruwayoyin nan?
    11029 حبط و تکفیر 2012/07/25
    Ayoyin kur’ani da hadisai masu daraja sun yi bayanin zunuban nan masu janyo tafiyar da kyawawan ayyuka da cewa su ne zunubai masu wargaza aiki kuma su bata shi (aiki). kuma hakika kur’ani da ruwayoyi sun yi nuni ga sashin ayyukan da suke bata aiki ko kuma ...
  • a cikin aya ta 54 sura ta ali imran idan Allah ya daukaka mabiya annabi Isa a kan kafirai har zuwa tashin kiyama. Don haka sai mu tsabi addini annabi Isa domin mu daukaka a kan kafirai?
    15145 پیامبران و کتابهای آسمانی 2012/07/25
    Akan ayar da aka yi tambaya a kan ta, akwai bayanai da mahanga da ra'ayoyi da dama da aikiyi bayani a kai sai mu za mu yi nuni ne da wasu kawai. 1. abun nufi da mabiya Isa, su ne mutanen manzon Allah akwai mahanga ...
  • Mene ne Addini?
    10883 Hikimar Addini 2012/07/23
    An yi nuni da ra’ayoyi kala-kala masu yawa a addini kuma an yi amfani da Kalmar “addini” a wurare masu yawa da ma’anoni kamar haka: 1. Duk wani imani da wani karfi boyayye na gaskiya ne ko na barna. 2-kawai addinin Allah saukakke. Don haka ...
  • wanene mu”azu dan jabal?
    5944 برخی صحابیان 2016/07/12
    Mu”azu dan jabal dan amru dan ausu dan a”izu, ane masa alukunya da baban Abdurrahman, sannan ya na daga cikin mataimakan manzon Allah {s.a.w}.[1] mu”azu dan jabal tare da mutane 70 na daga cikin wadanda sukai mubaya”mar akaba sannan suka yi tarayya cikin yakoki ...
  • Mece ce alamomin bayyanar Imam Mahadi (a.s)?
    23802 نشانه های ظهور 2012/07/24
    Bahasi kan alamomin bayyanar Imam Mahadi (a.s) yana daga bahasosi masu zurfi da wuya ta wata fuska wacce tana bukatar karanta dukkan ruwayoyin da suka zo game da haka, sai dai abin da aka fahimta daga ruwayoyi –ko da kuwa a dunkule ne- shi ne kasa wadannan ...
  • Ku gaya mana wani hadisi game da iyakokin lullubin Mace
    10204 زن 2012/07/24
    Ayar 31 daga Surar Nur da ruwayoyi masu yawa sun kawo lamarin hijabi lullubin mata da yadda yake, yayin da Allah madaukaki yake cewa: (Surar Nur: 24: 30-31) "Ka ce wa Muminai maza da su runtse daga ganinsu, kuma su tsare farjojinsu, wannan shi ne ...
  • Yiwa mace auren dole da hukuncin Dan da ta haifa.
    4285 احکام و شرایط ازدواج 2017/05/22
    A auren dole idan bayan an yi auren (ko da kuwa gwargwadon sakan ne) sai matar ta ji cewa ta yarda da auren to ya inganta, amma a ko wane hali Dan da ta ambata ba zai zama ba na shar’a ba, domin samun Karin bayani a ...
  • Su waye “Tabi’ai” kuma meye matsayin tafsirin sahabbai da abin da ya fifita da shi
    7198 Ilimin Kur'ani 2019/06/16
    Khadibul bagdadi yana cewa: Tabi’i shi ne wanda ya abokanci sahabi. Amma a cikin maganar da Hakim ya fadi akwai nuni kan saki ba kaidi kan tabi’i da cewa shi ne wanda ya hadu da sahabi kuma ya rawaito daga gare shi ko da kuwa bai abokance ...
  • me ye sharuddan jagorancin malami?
    6276 شرائط و خصوصیات ولی فقیه 2012/07/24
    Sharuddan asasi na jagoran musulunci sun hada da: ilimi, adalci, ikon tafiyar da al'ummar musulmi. Kuma a asalin doka ta dari da tara ta kundin tsarin dokar jamhuriyyar musulunci an yi nuni da wadannan sharuddan kamar haka: Sharudda da siffofin jagora: 1- siffantuwa ...

Mafi Dubawa