Alhamisi, 21 Februari 2019
Taskar Amsoshi (MPANGILIO WA KIMAUDHUI:Sanin Allah (Kalam))
-
Shin riwayoyin da suke cewa salmanul Farisi da Abuzarri lokacin dawowar imam zaman (as) suna daga cikin matamaimakansa riwayoyi ne ingantattu
Salamu alaikum shin Hadisin da aka nakalto daga littafin biharul anwar da cewa wasu daga cikin sahabban Manzon Allah (s.a.w) da sahabban imam Ali (a.s) misalin salmanu da abuzarri lokacin bayyanar imam Mahadi (as) zasu dawo wannan duniya kuma zasu kasance daga mataimakan imam zaman (as) shin wadannan riwayoyi suna da ingantaccen tushe ko kuma daga raunana suke?
192
2018/07/07
Dirayar Hadisi
Kamar yadda ka sani shi batun raja a lamari ne yake daga akidojin shi a imamiya kuma ita raja a ma anarta ita ce: dawowa duniya bayan mutuwa gabanin tashin kiyama sannan raja a ba ta shafi kowa da kowa ...
-
A lokacin da hura wa Annabi Adam (a.s) rai me ya fara cewa?
711
2017/06/17
Hdisi
An rawaito cewa lokacin Allah madaukaki ya hura wa Annabi Adam daga ransa sai ya ta shi mutum madaidaici sai ya zauna ya yi atishwawa sai aka yi masa ilhama da ya ce:≪alhamdu lillahi rabbil aalamin≫ godiya ...
-
Shin zai yiyu a sami alaKa tsakanin Mutum da Aljani?.
2174
2017/05/22
Tafsiri
Kur ani mai girma ya tabbatar da samuwar aljani kuma ga wasu daga cikin bayanai kan aljani. 1- Aljani halittace da aka yi shi da wuta saBanin mutum shi da kasa aka halicce shi. [ 1 ] 2- Yana ...
-
Ayar nan ta {Ba kai ne ka yi jifa ba a lokacin da ka yi jife sai dai Allah ne ya yi jifan}. Ya tafsirin ta yake? Me ash’arawa suke cewa kuma me mu’utazilawa suke cewa kuma shin wannan ayar na da alaka da tilastawa da zabi?
873
2017/05/21
Tafsiri
A cikin Kur ani mai girma muna karanto wannan ayar { lalle ba ku yake su ba sai dai Allah ne ya yake su kuma Ba kai ne ya kai wannan Annabi ka yi jifa ba a lokacin da ka jefe su da kasa da duwatsu a lokacin ...
-
Ya Ma’aunin Ubangiji ya ke wajen zabar wasu gungu daga cikin mutane domin ya ba su mukamin Annabta?
724
2017/05/21
پیامبر شناسی
Nufin Allah da iradar sa na da tsari da kaidoji ko dokoki kuma ayyukan sa ba mara sa ma ana da manufa ba ne ballantana ma bisa tsarin na hikima da ilimi da tausayi yake zaratar da komai. Don haka ne ma ...
-
Me ya sa Kur\'ani ya fifita yahudawa kan sauran mutane?
666
2017/05/21
Tafsiri
Allah madaukaki ya yi magana kan jikokin Annabi Yakub yana mai cewa { yaa bani isra ila ....... inni fadhdhaltukum alal aalamin } { ya ku ya yan Yakub ....... hakika ni ne na fifita ku a kan sauran mutane ...
-
Bisa wane dalili ne zamu yarda ingancin Mu’ujizar Annabawa, ta yadda za’a banbantasu da kwararrun matsafa, da masu rufa-ido?
793
2017/05/21
ارتباط میان نبوت و معجزه
Dalilin gaskata Annabawa a kowa ne zamani shi ne abin da karantarwarsu ta kunsa wadda don ita suke bayyana mu ujizozi da kan gagari a kwaikwaya. Su wadannan mu ujizozi suna daga cikin hujjoji bayyanannu ...
-
Menene dalilin fifikon Imaman Shi\'a kan sauran annabwa baki Daya banda Manzo mafi girma Muhammad (s.a.w)?
692
2017/05/20
دانش، مقام و توانایی های معصومان
Ya zo a cikin koyarwar addininmu cewa ba za a samu wani daga cikin magabatan Annabawa da wasiyyai a.s da waliyyai r.a wanda zai fi Imam Ali a.s matsayi ba sai dai matsayin Annabta amma ta wani Bangaren ...
-
Shin ya inganta a karanta kur\'ani ga matattu?
539
2017/05/20
Hdisi
Dangane da tabbatar da mustahabbancin karanta kur ani ga mamata akwai nau in dalili kan hakan guda biyu: nau in farko shi ne riwayoyi da suke gamammen bayani kan tunawa da mamata domin su mamata suna amfana ...
-
Da”awar shi”a kan riddar sahabban mazon Allah {s.a.aw} bayan wafatinsa da wacce ma”ana sahabban su ka yi riddar? Shin wannan da”awa za ta iya karbuwa kuwa?.
6996
2014/01/27
Tsohon Kalam
samuwar karkata daga nau in bidi a da ridda tsakankanin sashen sahabban manzon Allah { s.a.w } bayan wafatinsa. Na farko: daga mahangar littafai na tushe na al ummar musulmi faruwar hakan wani abu ne ...
-
shin ahalissunna sun canzama ayoyin gadir da zuka zo a cikin kur'ani wuri?
8808
2012/11/21
Tsohon Kalam
Mafiya yawa na masu fassarar kur ani daga bangaren sunna da shi a, sun tafi akan cewa; الیوم یئس الذین jimlace wadda tazo tsakanin aya ta ukku ta suratul ma ida dan haka acin ilimin nahawu bata da muhalli ...
-
menene abin sha mai tsarkakewa?
10835
2012/09/16
Tsohon Kalam
Ashsharab abin nufi duk abin sha Addahiru abin nufi mai tsaki mai tsarkakewa wannan kalma an yi amfani da ita a cikin ayoyi daban-daban a gidan aljanna ana samun abin sha mai tsarki mai dadi iri-iri mai ...
-
Idan wasiyyin Annabi tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi an san shi tun farko, to me ya sa Annabi rataya mas'alar wasiyya da mas'alar amsawar su da amsa kiran Annabi?
8604
2012/09/16
Tsohon Kalam
Matafiyar shi a game da abin da ya shafi Imama taken rairayu a matsayin cewa mukami ne kuma baiwace ta Allah Allah madaukakin sarki Manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi ne kawai ...
-
Shin addini ya zo ne don ya mayar da mu masu 'yanci ko kuma don ya dabaibaye mu?
8243
2012/09/16
Sabon Kalam
Zai yiwu mu fara bayani a kan al amarin yanci ta hanyar bincike da karatu dangane da ra ayin addini ta fage biyu: yanci na ma ana da yanci na zamantakewa da siyasa. Hakikanin mutum idan mun danganta shi ...
-
Zai yiwu ga fakihi ya damga ani ga Kur'ani alhalin ba shi da mukaddima ta ilmi?
6257
2012/09/16
Sabon Kalam
Abin da zamu kawo a dunkule shi ne msar tambayar. Hakika Kur ani tushe ne daga tushen shari a, kuma shi ake komawa don gane ra ayin addini. Ba hakan nan ake istinbadi da Al-Kur ani ba sai abubuwa ...
-
Mana neman a fassara mana wannan ayar mai albarka:
(لا إكراه فى الدين قد تبين الرشد من الغي...))
Tare da bayanin tafsirai daban-daban na ita ayar.
10819
2012/09/16
Tsohon Kalam
Idan muka dubi tafsirin da aka kawo dangane da ayar nan mai albarka zamu iya qididdige tafsirin a cikin maganganu guda biyar, ingantacciyar maganar tana xauke da saqo wanda ya game kowa da kowa har ma ...
-
Me yasa Allah bai nufin shiryar da mutane gaba daya ba, kuma kowa ya sami alheri?
6559
2012/09/16
Tsohon Kalam
Tabbas abin da aka gano a cikin wannan ayar ta 13 cikin Suratul Sujada mai albarka cewa Allah bai so mutane gaba dayansu su sami shiriya ba, wannan maganar ba haka ba ce, hakika abin sabanin haka ne domin ...
-
Shin mutum na da zabi? Yaya iyakar zabin sa yake?
5459
2012/09/16
Tsohon Kalam
Sau da yawa mukan sami kawunan mu baki a rayiwa kuma makadaita, sai ka ga mun samu kan mu a hanyar da ba makawa dole sai mun tafi a kanta, wannan ita ce tabbatacciyar hanyar rayuwar mu ta tuntuni, kuma ...
-
Ta yaya za a magance matsala, idan lamarin na hankali ya ci karon da na addini?
7098
2012/09/16
Sabon Kalam
Hankali shi ne hujjar Allah ta addini wacce ya ba wa mutum, hankali ke yi wa mutum jagora har ya kai shi ga samun cikakkiyar kamala, Shari`a hujja ce ta fili wacce take hana mutum gurbata da cutaya kuma ...
-
Don me ya sa Imam Ali (a.s) ya sanya wa ‘ya’yansa sunayen halifofin da suka gabace shi, tare da kuwa sabawarsa da kin sa gare su?
6284
2012/08/27
Tsohon Kalam
Idan muka koma wa tarihi da littattafansa zamu ga cewa Abubakar dan Ali dan Laila yar Mas ud assakafi, da Umar dan Ali dan Ummu habib, da Usman dan Ali dan ummul Banin ( s ) , dukkansu ya yan Imam Ali ...
-
Shin hadisin da ke cewa “duk wanda ya mutu ba shi da bai’ar imamin zamaninsa (Imaminsa) ya yi mutuwar jahiliyya” daga manzo (s.a.w) yake kuwa?
4749
2012/07/26
Tsohon Kalam
Bai a na da bangarori biyu, mai bai a ( sauran mutane ) da wanda ake yi wa bai ar ( wato su ne manzo ( s.a.w ) da imamai ( a.s ) ) . Tare da cewar manzo ( s.a.w ) shi ne hujja kuma shugaba, don haka shi ...
-
me ake nufi da duniyar zarra
5073
2012/07/26
Tsohon Kalam
Duniyar zarra ko kuma duniyar alkawari, na nufin wani lokaci ko wata marhala ko mahalli ko kuma wata duniya ce wacce Allah ta ala ya fitar da rayukan dukkanin mutane daga cikin tsatson Annabi Adam ( amincin ...
-
Me zancen Allah Madaukaki yake nufi da cewa: “Yayin da za a tayar da dabbobi”? To shin za a taro dabbobi ne domin a yi musu tambaya?
6907
2012/07/25
Tsohon Kalam
Ma anar tayarwa a luga da kuma a ma ana ta shari a: A ma ana ta luga taro yana nufin a tattara abu waje daya, amma a yaren shari a, yana nufin Allah zai tattara halittu domin ya yi musu tambaya su ba da ...
-
Saboda me aka halicci Iblis (shaidan) da wuta?
7630
2012/07/25
Tsohon Kalam
Tabbas Allah mai tsarki da daukaka mai hikima ne ta kowace fuska, sannan dukkanin ayyukansa ya yi su ne bisa asasi na hikima ta karshe, to doron wannan asasi dukkanin samammu Allah ya halicce su ne a bisa ...
-
mene ne hadafin halittar dan Adam
7823
2012/07/25
Tsohon Kalam
Allah madaukaki shi kansa samuwa ce da ba ta da iya ka ta ko wane bangare kuma y atattara dukkanin wani nau I na kamala kuma samar da halittu tana nufin koraro da baiwa da ni ima kuma hakika allah madaukakakin ...
-
Mene ne ra’ayinku dangane da wilayar imamai ma’asumai (a.s) a kan mumini?
3412
2012/07/25
Tsohon Kalam
DAGA AYATULLAHI MUKARIMUSH SHiRAZY ( MZ ) E imamai ma asumai ( a.s ) suna da wilayar da Allah ( s.w.t ) ya sanya musu da wacce shari a ta sanya musu duk gaba daya a kan muminai ; sai dai cewa ita wilayar ...
-
Wasu kungiyoyi ne Addinin musulunci yake umartan a yake su kuma wasu kungiyoyi ne, yake umartan ayake su har sai sun musulunta, ko su ba da jiziya.
8323
2012/07/25
Tsohon Kalam
Adinin musulunci shi ne cikamakin addinan sama na Allah, bai kebanta ga wasu mutane kawai banda wasu ba, ko ga wani lokaci banda wani ba, sai dai shi musulunci ya zo ne ga dukkan mutane gaba daya, Kuma ...
-
Idan addinin kiristanci na yanzu bata ne, kuma Allah yana daukan su ne a kafirai, To, shin me yasa yake warkar da su, kuma yake kula da su?
6663
2012/07/25
Tsohon Kalam
A game da zamowar Allah yana warkar da marasa lafiya na kiristoci kuma yana lura da su, wanna yana samuwa ne a dalilin kwararowar ni imarsa ta gaba daya, da tausayinsa, wanda ya shafi dukkan mutane, don ...
-
Shin halittar Annabi Isa (a. s) ba tare da Uba ba, ba za a kidaya shi a matsayin abu ne mai babbar kima ba, kuma fifiko ne? to idan haka al'amarin yake, me yasa wannan fifikon bai samu ba ga mafi daukakar halittu ba, wato Manzon mafi girma, Annabi Muhammad sallal lahu alaihi wa alihi wa sallam. ?
31889
2012/07/25
Tsohon Kalam
Duk da yake Annabin Musulunci wanda shi ya fi girma, shi ne mafificin Annabawa, kuma mafi daukakar daraja, to amma wannan Hususiyar tasa ( wato girman da ya kebantu da ita ) bai zamo wajibi ya zamo dole ...
-
Macece alakar dake tsakanin imamanci da tauhidi? a cikin hadisin silsila ta zinare?
7620
2012/07/25
Tsohon Kalam
Daga cikin abin da za a iya fahimta daga wanan ruwayar shi ne cewa, isa ga matsayin tauhidi, yana isar da mutum zuwa ga mukami na kariya da masuniyya, kuma isa ga wanan mukamin bazai yiwuba, idan ba a ...
-
Idan aka yi la’akari da ka’idar cewa duniya ba ta zama ba tare da hujjar Allah madaukaki a cikinta ba, shin wane ne hujja a tsakanin lokacin hawan saman annabi Isa (a.s) da lokacin tayar da annabi (s.a.w) ?
4085
2012/07/25
Tsohon Kalam
Yana inganta a samu tazara a tsakanin annabawa masu shari a, wato a aiko wani annabi kafin shekara dubu, sai wani annabin ya zo bayansa acikan shekara dubun, kuma wannan mas alar ba ta warware hadisan ...
-
Mece ce alamomin bayyanar Imam Mahadi (a.s)?
11060
2012/07/24
Sabon Kalam
Bahasi kan alamomin bayyanar Imam Mahadi ( a.s ) yana daga bahasosi masu zurfi da wuya ta wata fuska wacce tana bukatar karanta dukkan ruwayoyin da suka zo game da haka, sai dai abin da aka fahimta daga ...
-
Yaya za a azabtar da mutanen da suka kirkiro wani abu mai amfani ga dan'adam alhalin ga hidimar da suka yi?
5540
2012/07/24
Sabon Kalam
Zamu iya kasa mutanen da suka riki musulunci zuwa jama a gida biyu ne: 1- Jama ar da ake kira jahili mai takaitawa ko kafiri mai takaitawa, ana nufin su ne wadanda kalmar gaskiya da sakon gasiya na sama ...
-
Me ake nufi da gaskiya, kuma wace hanya ce zata kai ga samun hakikanin gaskiya?
10230
2012/07/24
Sabon Kalam
Gaskiya tana nufin hanya matsakaiciya, wato ana nufin maganar daidai da bin hakika, gaskiya ita ce sanya komai da hikima bisa mahallinsa da ya dace da shi. Sannan bin gaskiya da tafiya kanta bisa tafarkinta ...
-
Shin yawan masu karkata daga addini tana nuna lalacewar mahangar nan ce ta cewa akwai dabi'ar halittar karkata zuwa ga addini ga mutum?
5828
2012/07/24
Sabon Kalam
An halicci mutum yana kan karkata zuwa ga riko da addini, kuma mafi yawan mutane sun amsa wannan kira, mutum a bisa zatin dabi ar halittarsa yana kokarin fuskanta ne zuwa ga gaskiya da son hakika, sai ...