Taskar Amsoshi (MPANGILIO WA KIMAUDHUI:یهود)
-
Me ya sa Kur\'ani ya fifita yahudawa kan sauran mutane?
669 2017/05/21 TafsiriAllah madaukaki ya yi magana kan jikokin Annabi Yakub yana mai cewa { yaa bani isra ila ....... inni fadhdhaltukum alal aalamin } { ya ku ya yan Yakub ....... hakika ni ne na fifita ku a kan sauran mutane ...