advanced Search
Dubawa
193
Ranar Isar da Sako: 2007/12/11
Takaitacciyar Tambaya
WaDannan Baitocin Waka Ammar Dan Yasir Ya Rera A Lokacin Da Ake Aiki Ginin Masallacin Manzo (S.A.W)?
SWALI
WaDannan Baitocin Waka Ammar Dan Yasir Ya Rera A Lokacin Da Ake Aiki Ginin Masallacin Manzo (S.A.W)?
Amsa a Dunkule
Allama majlisi a cikin biharu ya rubuta cewa: a lokacin da Manzo (s.a.w) tare da sahabbansa suka kasance suna gina masallaci sai wana sahabi ya zo wucewa ya tsaBa ado yana sanye da tufafi mai kyau a lokacin Amma Dan Yasir ya Daga muryar ya yana mai rero wake yana mai cewa: ba za su taBa zama daidai ba waDanda suka bada jikinsu da lokacinsu wajen gina masallaci kuma suke yin ruku’u da sujjada a cikinsa da waDannan da suke kangare wa kuma suke nuna Kiyayyarsu ga masu yin hakan, sannan suke Kin Kura ta taBa kwalliyarsu da kayansu na alfarma.[1]
Kuma inbi HisHama ma a cikin sirarsa ya rawaito wannan waKen da Ammar Dan Yasir ya rera. [2]      
 

[1] Ba zasu taBa zama Daya ba* wanda ya wanzu cikin raya masallatai kuma yana ruku’u da sujjada
Da wanda zaka gan shi mai jayyaya mai tsaurin kai* yana ta kokarin kauce wa kura.
A koma littafin Biharul Anwar na Allama majlisi mujalladi na 30 shafi na 238.
[2] Al- siran Al- nabawiyya j 1 shafi 142.
TARJAMA YA JAWABU KATIKA LUGHA NYENGINE
Mahanga
Tafadhali ingiza thamani
Imel : Yourname@YourDomane.ext
Tafadhali ingiza thamani
Tafadhali ingiza thamani

MPANGILIO WA KIMAUDHUI

Tambayoyi Masu Fadowa

Mafi Dubawa

Linkoki