advanced Search
Dubawa
4451
Ranar Isar da Sako: 2006/05/22
Takaitacciyar Tambaya
Meye matsayin jagorancin malami a tsarin siyasar musulunci?
SWALI
Meye matsayin jagorancin malami a tsarin siyasar musulunci?
Amsa a Dunkule

A zamanin boyuwar Imam Mahadi (a.s) "jagorancin malami" wani asasi ne tabbatacce kuma doka gama gari ta duniya wacce take daga tsarin siyasar musulunci, kuma matsayin malami dole ne ya kasance a matsayin jagora a matsayin shugaba mai yanke hukunci da bayar da umarni kuma ya kasance sama da duk wani mai gudanarwa a kasa.

Amsa Dalla-dalla

Idan dai akwai wani tsari[1] da shiri na siyasar musulunci da za a yi magana kansa, to daya daga cikin asasin tsarin shi ne jagorancin malami a lokacin boyuwar Imamai  ma'asumai (a.s). kamar yadda tabbatar jagorancin Imami (a.s)  yana nufin jagorancin halitta da shari'ar ubangiji madaukaki ko kuma mu ce jagorancin imamai ma'asumai (a.s) wanda ya samo asali daga jagorancin cikamakon annabawa manzon rahama Muhammad (s.a.w) zuwa ga wasiyyansa har zuwa wasiyyin karshe Imam Mahadi (a.s), a matsayin wani tunani da yake jigo a cikin tsarin siyasar musulunci.

Don haka ne idan dai zamu karbi jagorancin malai to wannan wani abu ne da ya samu asali daga asasi tabbatacce na duniya gama gari a siyasar musulunci, wanda duk ko yadda wannan shakalolin wannan tsarin zasu bambanta a waje da yanayoyin siyasa, to wannan lamarin na "jagorancin malami" zai kasance yana tare da kowane lamari daga cikinsu, kuma babu wani abu da zai girgiza shi, kuma shakalolin hukumomi da kawai zai kasance wani abu karbabbe a musulunci shi ne wanda a cikin tsarinas ya kasance a zamanin boyuwar Imami (a.s) ya zamnto malami ne a matsayin saman wannan tsarin a matsayin wuka da nama wurin zartarwa, kuma yana saman duk wani mai gudanarwa a kasa.

 

 

Karin bayani:

1. Mahdi Hadawi Tehrani, Wilayat wa Diyanat, Mu'assar Al'adun Khaneye Khirad, Kum, bugu na biyu, 1380.

 


[1]. Islam wa nazariyyeye andishe modawwan.

 

TARJAMA YA JAWABU KATIKA LUGHA NYENGINE
Mahanga
Idadi ya maoni 0
Tafadhali ingiza thamani
Imel : Yourname@YourDomane.ext
Tafadhali ingiza thamani
Tafadhali ingiza thamani

MPANGILIO WA KIMAUDHUI

Tambayoyi Masu Fadowa

 • mece ce alakar jagorancin malami da jam'iyyu?
  3835 نقش احزاب و نهادهای مدنی
  Kungiyoyin siyasa, da ma'anar wasu jam'iyyu masu iri-iri akwai su a cikin kowace al'umma tun zamanin da. A yanzu ana ganin jam'iyyun siyasa a matsayin wani abu na tarayyar mutane da 'yancin zabe ne. bisa wannan asasin ne ya zama dole mu kalli wannan lamari a matsayin ...
 • Shin Shedan (Iblis) daga mala'iku yake ko aljanu?
  14336 جن
  Akwai sabani mai yawa kan cewa shedan aljani ne ko mala'ika, da mahanga daban-daban. Asalin wannan sabanin yana komawa zuwa ga halittar annabi Adam (a.s) ne yayin da Allah ya ba wa mala'iku umarnin su yi sujada sai dai shedan ya ki yin sujada.
 • Akwai tuhumar da ake wa Annabi cewa ya koyo kur’ani daga wani mutum ba’ajame, mene ne labarin wannan kissa?
  1340 Ilimin Kur'ani
  Kur’ani littafi ne da yake matsayin littafin cikamakin annabawa (s.a.w) wanda yake kumshe da mu’ujizozi masu tarin yawa, ayoyin da suka fara sauka daga cikin kur’ani yawancinsu sun gigita zukatan mutane, daga fasahar su da balagarsu wanda ya kasance tare da ma’anoni cikin zirin lafuzza kyawawa takaitattu ...
 • Shin addini ya dace da siyasa?
  6761 کلیات
  Addini ya zo ne domin rabautar mutum har zuwa karshen duniya, don haka ba yadda zata yiwu ya kasance bas hi da wani mataki game da abin da al’ummar duniya take bukata daya hada da jagorancin hukuma. Ta wani bangaren kuma yanayin dokokin musulunci sun tilasata wajabcin ...
 • shin labarin da ake cewa annabi ba ya barci har sai ya dora kansa a kan kirjin fatima ya inganta?
  31683 عزیزترین فرزند پیامبر ص
  kafin mu Amsa wannan tambayar yana da kyau a san cewa, su ruwayoyi gaba dayansu, za a iya kasa su kashi biyu, kashi na farko, anace musu ingantattu masu karfi… Akwai kuma wani kashin na ruwayoyi, wadanda ake ce musu raunana, wadanda ba za a iya jingina ...
 • Me ake nufi da Koma wa malami, da koyi?
  5453 بیشتر بدانیم
  Marja’anci da ma’anar kasancewar malami makoma ne shi a karbar fatawa wurinsa a fikihu yana kishiyantar ma’anar koyi da malami ne. Domin a ma’anar koyi yana nufin wanda bai kware ba kan wani lamari ya koma wa wanda ya kware, wato yana nufin ke nan a koma ...
 • Shin zan iya samun dama game da yin wani aikin na biyu bayan wanda nake yi
  4257 دنیا و زینتهای آن
  Shari’a ba ta hana mutum yai koyi ko ya kware kan wata sana‘ar ba bayan wacce yake yi ko ya iya ko yin aiki sama da yadda ya saba abin kawai da shari’a ta hana kuma take kara tsoratarwa a kansa shi ne son duniya da nace ...
 • Mene ne ra’ayinku dangane da wilayar imamai ma’asumai (a.s) a kan mumini?
  4214 دانش، مقام و توانایی های معصومان
  DAGA AYATULLAHI MUKARIMUSH SHiRAZY (MZ) ‘E’ imamai ma’asumai (a.s) suna da wilayar da Allah (s.w.t) ya sanya musu da wacce shari’a ta sanya musu duk gaba daya a kan muminai; sai dai cewa ita wilayar ta doru ne a kan wasu mas’lahohi wato wasu sharudda ...
 • mene ne hanyar debe kewa da Kur’ani
  5969 Halayen Aiki
  idan ya zama tilawar da mutum zai yi ta Kur’ani don neman kusanci ne zuwa ga Allah, da tadabburi da bibiyar aiki da shi, to zai zama tilawar ta kusantar da shi ga manufar Kur’ani sosai, zai zama son Kur’ani zai tsananta. ...
 • A wace huduba amir ya yi maganar maganar danniyar da aka yi masa a halifanci har sau uku da danganen hukuncin zuciyarsa?
  5880 شیعه و خلفا
  Amir ya bayyana tare da bayani wannan cikin huduba ta uku a nahj da aka sani da shakshakiyya, kamar yadda ya zo daga cikinta “amma wAllah (SW)i ya sanyata … inda a karshe yake cewa … faufaufau (haihata haihata) wancen tsanani ya faru kuma ya kare” ...

Mafi Dubawa