Taskar Amsoshi (Likawa:Salmanul farisi)
-
Salmanul Farisi tun daga farko har zuwa lokacin da ya karbi musulunci bisa wane tafarki ya shude kuma daga karshe mai ya faru?
11319 2018/07/07 تاريخ بزرگانSalmanul Farisi ya kasance dan manumin iraniyawa ne shi wanda ya ga Manzon Allah s.a.w a birnin Madina kuma ya yi imani da shi sai Manzon Allah s.a.w ya siye shi ya yanta shi. A lokacin rayuwar Manzo
-
Salmanul farisi da Ammar dan Yasir a lokacin halifancin Umar sun karbi makamin gomnoni, idan har Umar ya kasance wanda ya yi ridda kuma shi azzalumi ne a mahangarsu, to me yasa suka karbi wannan matsayin a lokacin da yake mulki?
10838 2018/07/07 TarihiA bisa la akari da bayanai masu zuwa zamu bayanin kuma mu bada amsa kan ma anar mabiya:- Duk da cewa Shi a na da tsokaci kan halifofi amma ba su dauke su a matsayin wadanda suka yi ridda ba kuma
-
Kasantuwar ya zo cikin hadisi cewa Sayyida Fatima (a.s) a wata rana bayan wafatin Manzon Allah (s.a.w) ta yi shaukin ganin Salmanul farisi sannan Fatima (a.s) lokacin haduwar ta da Salmanu ta sanya gajerun kaya, yaya za a iya fuskantar da wannan hadisi?
10432 2018/07/07 Dirayar HadisiKasancewar Sayyida Fatima a.s ta yi shaukin ganin Salmanul Farisi hakan ba shi da wata matsala da ma asumancinta saboda da za ka lura da farkon hadisin da ma karshensa zaka fuskanci cewa wannan haduwa