Taskar Amsoshi (Likawa:Salmanunl Alkhairi)
-
Salmanul Farisi tun daga farko har zuwa lokacin da ya karbi musulunci bisa wane tafarki ya shude kuma daga karshe mai ya faru?
11304 2018/07/07 تاريخ بزرگانSalmanul Farisi ya kasance dan manumin iraniyawa ne shi wanda ya ga Manzon Allah s.a.w a birnin Madina kuma ya yi imani da shi sai Manzon Allah s.a.w ya siye shi ya yanta shi. A lokacin rayuwar Manzo