Taskar Amsoshi (MPANGILIO WA KIMAUDHUI:Practical Mysticism and Ethic)

  • Yaya zan tuba daga kallon film mai batsa?
    12086 2014/02/12 Halayen Nazari
    Sabo kamar wani jiki ne mai wari da duk sa dda aka nutse cikin yin sa to sai mutum ya rika jin warinsa ya ragu sakamakon ya zama jikinsa, domin zai daina jin warinsa daga karshe ya dulmuye cikinsa sosai. ...
  • Shin zai iya yuwuwa a kai ga martabar ubangijintaka?
    3482 2012/07/25 Irfanin Nazari
    Makamin matsayin ubangijintaka yana da matakai da marhaloli mabambanta, kuma don a samu wannan amsar dole ne a ga dukkan martabobi da ma anonin baki daya. Idan abin da ake nufi da kai wa matakin ubangijintaka ...

Tambayoyi Masu Fadowa

Mafi Dubawa