Taskar Amsoshi (Likawa:Ali)
-
Shin gaske ne Manzo (s.a.w) ya ce: da mutane sun san wasu daga karamomin Ali (a.s) da sun kafircewa Allah, sun kira Ali (a.s) Allah
3820 2019/06/15 Dirayar HadisiBamu samu wannan hadisi cikin manya manyan litattafai ba kamar yadda tambaya ta nuna saida akwai hadisai da dama da sukayi Magana mai kama da wannan cikin Litattafanmu bari mu zabi wani da yazo cikin
-
Salmanul farisi da Ammar dan Yasir a lokacin halifancin Umar sun karbi makamin gomnoni, idan har Umar ya kasance wanda ya yi ridda kuma shi azzalumi ne a mahangarsu, to me yasa suka karbi wannan matsayin a lokacin da yake mulki?
10811 2018/07/07 TarihiA bisa la akari da bayanai masu zuwa zamu bayanin kuma mu bada amsa kan ma anar mabiya:- Duk da cewa Shi a na da tsokaci kan halifofi amma ba su dauke su a matsayin wadanda suka yi ridda ba kuma