Taskar Amsoshi (Likawa:Kufa)
-
Salmanul farisi da Ammar dan Yasir a lokacin halifancin Umar sun karbi makamin gomnoni, idan har Umar ya kasance wanda ya yi ridda kuma shi azzalumi ne a mahangarsu, to me yasa suka karbi wannan matsayin a lokacin da yake mulki?
10845 2018/07/07 TarihiA bisa la akari da bayanai masu zuwa zamu bayanin kuma mu bada amsa kan ma anar mabiya:- Duk da cewa Shi a na da tsokaci kan halifofi amma ba su dauke su a matsayin wadanda suka yi ridda ba kuma