Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:فلسفه اخلاق)
-
Shin hukuncin da namiji ajnabi yake da shi game da mata, shi ne hukuncin Allah game da su, ta yadda zai zama dole sai sun rufe jikinsu yayin yin salla?
10154 2012/07/24 Hikimar Hakkoki da Hukuncin Shari'aBabu wani kokwanton cewa Allah ( s.w.t ) ya san komai, kuma a kowane hali, kuma babu wata ma ana ga boye wa Allah wani abu, haka nan Allah ( s.w.t ) ba shi da hukuncin namiji ajnabi game da mace yayin