advanced Search
Dubawa
7539
Ranar Isar da Sako: 2012/04/10
Takaitacciyar Tambaya
Mene ne sharuddan da ke sa wa Rana ta tsarkake kasa da gini?
SWALI
Ina son karin bayani game da wasu daga sharuddan da ke sawa rana ta tsarkake gini da kasa wanda ke cewa (sannnan mu sanya a rana ya bushe hasken ranar ya dake shi sosai ba tare da wani abu a tsakani ba) mene ne ma’anar hakan? Don Allah ina neman karin bayani?
Amsa a Dunkule

Rana na daya daga masu tsarkakewa kamar yadda ya zo a fikhu, yadda rana ke tsarkake gini da kasa kuwa; ka da a samu tazara tsarkakakkiya tsakanin zahirin (doron) kasa da bayanta (cikinta) ko kuma ginin da hasken ranar zai sauka a kansa kamar iska ko wani jikin (object) daban misali;

  1. Kamar bulon da aka yi da siminti zaka samu cikinsa bai hade duka ba zaka samu tazara da iska za ta iya bi ta cikinsa wanda ba kamar bulon kasa ba wanda yake hadadde
  2.  Ko Kamar kasar da take da hawa-hawa a tsakaninta kamar wani abu irin katako ko itace ta yadda tsakaninsa akwai tazara;

A cikin wani abu makamancin wannan idan akwai najasa a ciki da wajen kasar rana kan busar da bangaren saman ne kawai shi kuma bangaren cikin ba ya tsarkaka saboda tsarkakar na saman da kuma wanda iska kan iya bi ta ciki, a wannan maganar wasu daga malamai ba su sa wannan sharadin na karshe a cikin mas’alolin tsarkakewar rana ga kasa da gini ba.

Wanna bisa fatawar IMAM KHUMAINY (KS)

Domin karin bayanai duba

1- (Rana da tsarkakar kaya, kaya da shimfidu masu najasa) tambaya ta 4805 (mauki’iy: 5249)

2- (sharadin tsarkakar bango mai najasa ta hanyar rana) tambaya ta 5002 (mauki’iy: 5259)

 

TARJAMA YA JAWABU KATIKA LUGHA NYENGINE
Mahanga
Idadi ya maoni 0
Tafadhali ingiza thamani
Imel : Yourname@YourDomane.ext
Tafadhali ingiza thamani
Tafadhali ingiza thamani

Tambayoyi Masu Fadowa

Mafi Dubawa