advanced Search
Dubawa
8622
Ranar Isar da Sako: 2016/11/12
Takaitacciyar Tambaya
Shin ruwan maziyyi, waziyyi da wadiyyi najasa ne?
SWALI
Shin ruwan maziyyi, waziyyi da wadiyyi najasa ne?
Amsa a Dunkule

ruwan da yake fita daga jikin dan adam idan aka cire Bawali da Maniyyi ya kasu kamar haka:

Na daya: Ruwan da yake fitowa bayan bawali kuma yana da danko kadan wanda ana kiransa Madiyyi.

Na biyu: Ruwan da yake fita yayin jjin dadi tun kafin sha’awa ta kai kokoluwa, kuma kafin fitar Maniyyi, wannan ana kiransa Maziyyi.

Na uku: Ruwan da ke fita a wasu lokuta bayan fitar Maniyyi, ana kiransa Waziyyi. Dukkanin wadannan masu tsarki ne (tsarkakakku ne) su matukar ba su cudanya da maniyyi ko fitsari a lokacin da suke fitonwa ba, kuma ba sa bata alwala ko wanka. [1]

 


[1]  A koma Imam khomain a cikin Taudhihul masa’il (mai hashiya), bani hashimi  Khomaini, Sayyid Muhammad Husain, j 1 shafi na 63, daftari intisharat islami, kum, bugu na takwais, shekara 1424. BHW.

TARJAMA YA JAWABU KATIKA LUGHA NYENGINE
Mahanga
Idadi ya maoni 0
Tafadhali ingiza thamani
Imel : Yourname@YourDomane.ext
Tafadhali ingiza thamani
Tafadhali ingiza thamani

MPANGILIO WA KIMAUDHUI

Tambayoyi Masu Fadowa

Mafi Dubawa