Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:اخلاق عملی)
-
Wace Wasiyya Musulunci Ya Yi Kan Ado Da Kwalliya Ga Mazaje?
5917 2019/10/09 Halayen Nazari
-
Ta wace Hanya ake mangance maita da kanbun baka?
35930 2017/05/21 Halayen AikiLalle Alkura ani ma ya tabbatar da akwai maita inda ya nuna wasu alamu da suke gaskata abin da tarihi ya tabbatar na daga cikin abin da Al kur anin ya zo da shi na daga al umman da suka shude. Wasu ma
-
Ta wace hanya za mu iya kare kanmu daga kanbun baka?
22111 2017/05/20 TafsiriKanbun baka na da tasiri a ruhin mutun wanda babu wani dalili da za a iya kore samuwar sa da shi ballantana ma an ga faruwar abubuwa masu yawa da suka tabbatar da samuwar kanbun baka ko maita. Mariga
-
Yaya zan tuba daga kallon film mai batsa?
44245 2014/02/12 Halayen NazariSabo kamar wani jiki ne mai wari da duk sa dda aka nutse cikin yin sa to sai mutum ya rika jin warinsa ya ragu sakamakon ya zama jikinsa, domin zai daina jin warinsa daga karshe ya dulmuye cikinsa sos
-
shin wasannin motsa jiki a lokaci daya tare da kida {muzik} ya halarta? Shin irin wannan motsa jiki hukuncin su daya da rawa?
10286 2013/08/15 Halayen AikiKida { muzik } da rawa wasu abubuwa biyu ne da suke da hukunci ma bambamcin juna inda alokaci daya mutun zai hada rawa ta haram da kida na haram, to ya aikata laifi { zunubi } biyu ne daban daban a lo
-
A kawo hadisan da suka yi haramta rawa da kuma madogararsu.
14741 2013/08/15 Halayen AikiKafin mu ba da amsar wannan tambayar ya kamata mu lura da wani abu guda mai muhimmanci kamar haka, dan an samu ruwaya daya a cikin litattafan ruwayoyi bai wadata ba wajan kafa dalili da ita ruwayar. D
-
Me nene hakikanin zunubi? Menene hakika tasirin sa ga ruhin mutum da ransa? Kuma yaya zamu kubuta daga wadannan guraban?
22626 2012/09/16 Halayen AikiAmsar wannan tambayar tana da bangare hudu ( 4 ) : Hakikanin zunubi: Kalmar zunubi a yare tana da ma anar laifi da sabawa, har ila yau wannan kalma tana nufin saba umarnin Ubangiji da kuskure har
-
wace hanya ce ta magance munanan saqen zuciya da tunaninnika munana da kyautata alaka ko dangantaka da ALLAH?
15987 2012/07/25 Halayen AikiHakika ita alaka ko daggantaka ta kasu kasu biyu, alakar ALLAH da mu da kuma alakar mu da ALLAH, to alakar mu da ALLAH na iya samun rauni, amma raunin yana faruwa ne daga bangare mu zai wuya alakar ta
-
menene hakikanin ma’anar salla?
35535 2012/07/25 Halayen AikiSalla daukakace ga duk mai san daukaka, ita ce hanya kai tsaye ba tare da shamaki ba, domin ita ce ganawa da ubangiji. Kamar yadda ya zo a Kur ani mai girma cewa hakika ni ne ALLAH wanda ba wani ALL
-
SHIN WAJIBI NE A JI TSORON ALLAH KO KUMA A SO SHI?
16153 2012/07/25 Halayen AikiGwamuwar jin tsoron Allah da kaunarsa, a wasu lokutan kuma kaunarsa kawai, dangane da Allah ba wani al amari ba ne da yake bako, domin shi ya cika dukkanin bangarorin rayuwarmu, amma saboda tsananin b
-
Wane ne za a yi la’akari da cewa har yanzu yana gwagwarmaya da shedan, kuma ta yaya?
10300 2012/07/25 Halayen AikiLalle shi shedan daidai gwargwardon yanda ya zo a cikin Kur ani yana da zarafin da zai iya salladuwa a kan dukkanin yan Adam face bayin Allah nan da aka tsarkake. Su wadanda aka tsarkake, su ne wadann
-
Wadanne ayyuka ne masu janyo tafiyar da kyawawan ayyuka a dukkanin ayoyi da ruwayoyin nan?
12120 2012/07/25 Halayen AikiAyoyin kur ani da hadisai masu daraja sun yi bayanin zunuban nan masu janyo tafiyar da kyawawan ayyuka da cewa su ne zunubai masu wargaza aiki kuma su bata shi ( aiki ) . kuma hakika kur ani da ruwayo
-
wadanne hanyoyi da sharuda ne zasu ba mu cikakkiyar damar amfana da dabi’a ta hanya mafi dacewa?
8718 2012/07/25 Halayen AikiBisa la akari da sadanin ra ayi da bambancin makarantu masu tsara wa mutum hanya mai fuska daya -wato karkata ga bangaren jin dadin duniya zalla da watsi da makomar mutum, Ko kuma watsi da ni imomin A
-
Me ye matsayi da girman da ke qarqashin xabi’u a fagagen wassanin motsa jiki?
9064 2012/07/25 Halayen AikiMusulunci bai bar kowanne vangare daga cikin vangarorin rayuwa kara zube ba saboda kasancewarsa gamammen addini ga dukkan duniya, matuqar wannan vangaren zai taimaka ma xan Adam a yunkurinsa na samun
-
mene ne hanyar debe kewa da Kur’ani
10493 2012/07/25 Halayen Aikiidan ya zama tilawar da mutum zai yi ta Kur ani don neman kusanci ne zuwa ga Allah, da tadabburi da bibiyar aiki da shi, to zai zama tilawar ta kusantar da shi ga manufar Kur ani sosai, zai zama son K
-
Da a ce manufar addini ita ce gina rayuwar duniya da lahira ga mutum, to saboda me muke ganin mutunen da ba su da addini suka fi ci gaba da more rayuwa.
10301 2012/07/25 Halayen AikiMusulunci ya zo ne domin ya kafa dokoki da alakar dan adamtaka. Madinar Manzon Allah ( s.a.a.w ) ta kasance samfuri na al umma mai bin dokoki, ta yanda ta tsara dukkanin alakar dan Adam karkashin inuw
-
me ake nufi da rayuwar addini? Shin akwai karo-da-juna tsakaninta da rayuwarmu ta yau da kulum?
13652 2012/07/25 Halayen AikiDa zamu koma ga Kur ani mu tambaye shi kamar haka: - Me ya sa aka halicci aljannu da mutane? Kur ani zai ba mu amsa cewa: Ban halicci aljannu da mutane ba face sai don su bauta mini 1 Sai mu sake yi