advanced Search
Dubawa
13793
Ranar Isar da Sako: 2012/05/14
Takaitacciyar Tambaya
An samu hadisi daga imam Ali(a.s) cikin littafin anwarul mush’a’een, da ya yi magana game da masallacin jamkaran da dutsen khidr, shin wannan ruwaya ingantacciya ce da za a iya gasgata ta kuma za’aiya sata cikin mu’ujizozin Imam Ali (a.s)?
SWALI
Naga hadisi da aka rawaito a wurare da yawa a littafin << anwarul mush’ash’een>> kamar yadda ya zo nayi mutukar kwadayin hadisin daga farkonsa zuwa karshensa duk da ban samu littafin ba, ina bukatar a fayyaze min asalin hadisin, hadisi daga amirul muminin da yake nuni zuwa abin da aka rawaito cikinsa haka nan ma cikin littafin khulasatul buldan da aka ciroshi shima daga littafin mu’unisul hazeen wanda shima na daga litattafan sheikhus saduuk dadangane ingantacce daga amirul muminin, inda cikin ruwayar an ce imam Ali (a.s) ya gayawa Uzaifa ne cewa :ya kai dan yamany! a farkon bayyana ka’im zai fito daga ‘ya’yan Muhammad (s.a.w) a waje da ake kira Kum, yana kiran mutane zuwa gaskiya mutane kuma zasu taru a wajansa daga gabas da yamma musulunci zai dawo sabo, ya dan yamany! Wannan gasa na da daraja da tsarkin da babu najasa ko kazanta a cikinta, kin shikanta bakwai ne farsahi bakwi ne daga cikin farasihai takwas, ana ganinsa kan wannan farin dutsen (wasu daga mutane na ganin wannan farin dutsen shi ne dutsen khidr cikin Kum ana kiransa farin dutse) ka kusanceshi a kurkusa (gaba gaba) ta bangaren masallacin kuma karamar kusanta, (wanda shi ne karamin mazauni) ana kiransa jamkaran yana fitowa a kasan masallatan ddddd wanda kuma gidan wuta ne …. zamu iya amfanuwa da wannan hadisi cewa masallacin sauki (sahla) zai zama an fade shin ne ga Imamul hujja (AF) a zamanin bayyana, hakanan ma masallacin jamkaran zaisamu waje na musamman a zamanin bayyana shi ne zai zama ga Imamul hujja(AF), marigayi alkatuz zaba an ya kawo sharhi da tafsirin hadisin, bayan ya ciroshi daga cikakken nassi, amma abin da ya shafi farin dutse da farin mazauni a cikin wata maganar da tazo cikin hadisi, hakika ya fayyace ta mu kuma bamu fayyace ba. Abin nufi shi ne duk hadisi mulahimi baya bukatar wurin gas gata sanadinsa, wannan kuwa sabida babu wanda zai iya Ambato dukkan wani abin tattaunawa kafin tabbatar da ita daga daruruwan sunan, sai dai idan yana da alaka da wahayi, amirul muminin a lokacinda yayiwa Uzaifa magana game da masallacin Jamkaran babu wani masallaci daya a Irak ko kuwa wani dutsen da aka sani a Kum sai yan kadan, don haka ne muka samu cikin ruwaya yayin da maganar Kum tazo ya yi magana gareta da kusancin ra’a yi har ya samu amfani da map din Kum wajan sahabban Ayimma (a.s), bamu samu daya daga duwatsu ba da mukaji ana kiransu a Jamkaran sai dai kawai garine daga garuruwa cikin Kum. Godiya ta musamman (mai yawa)
Amsa a Dunkule

Bama musun yiyuwar wannan ruwaya kai tsaye sai dai wannan ruwaya ba a cika samunta ba sai a litattafan da suka yi nisan zango da zamanin amirul muminin (a.s) nisanda mafi karanci shi ne shekara dubu, marubucin <Auwal musha sheen> na daga marubutan karshe ya ciro wannan ruwaya tare da dangantata zuwa littafin <mu’unisul hazeen> na sheikhus saduuk ba tare da bayyana danganenta da zurfi ba, bugu da kari wannan littafi da aka fada babu shi yanzu a hannun na, muna kokwanto saboda wasu dalilan danganta wannan hadisin da sheikh saduuk hadi da asalin ilimin hadisi wannan ilmi baida dangantaka da ilimin fikihu, tarihi ko akida.

Amsa Dalla-dalla

sanadin ruwayar da aka yi nuni garta cikin tambaya kamar yadda ya zo a littafin <nurul mus’ash een, khulasatul buldan, da mu’unisul hazeen> muna bukatar samun ruwaya wajan war ware maganar cikin kowane littafi domin isa zuwaga natijar da muke nema.

  1. Littafin <anwarul mush’ash’een> cikin bayanin mutanen Kum da daukakar Kum ittafi mai juzu’i uku da akayisu da harshen farisanci, yana magana kan tarihin kum da sharhin rayuwar ya’yan imamai (a.s) da aka binne cikin Kum hakanan ya hada da sharhin ruwayoyin ma rubutan Kum tun daga shekara ta dari shida aka rubuta shi tare da yadashi sau daya a Iran tun lokacin da aka rubuta shi,
  2. Littafin <khulasatul buldan> an rubbta shit un shekara ta dari uku, ya yi magana kan abubuwan da suka shafi Kum, ana daukarsa cikin mafiya muhimmancin litattafan hadisi
  3. Shi kuma littafin <mu’unisul hazeen> ruwayar da aka samu cikin an danganta ta da sheikh saduuk wanda shi ne hasbuzzahir baban ja’afar Muhammad dan Ali, tarihin wafatinsa a takaice cikin shekara ta dubu (1000) inda ya ambato wannan ruwaya cikin littafin da ake kiransa <mu’unisul hazeen > hakanan manyam malaman da suka biyo bayansa kamar dan shahr ashuub, dan dawuus shima bai ambaci wani abu ba game da wannan littafi da aka dangantashi da sheikh saduuk ba, sai dai zaka samu cikin falaldin ashuub ruwaya da aka ciro daga <mu’unisul hazeen> tare da an ambaci wannan littafin da kulalmil alkalamin (Muhammad, kitklun naisabury) ga sheikh saduuk. magana ta biyu ita ce duk da rufe ido ga mawallafin littafin shi ne ba zaka samu dukkan wani shafewa da ga wadannan litattafan bayan dukkan abin da muka bayyana ta hannnu masu bayyana (tantance) da har zamu iya hukunta musu hukunci sanadinsa da dalilin ruwayoyin da muka ambata bayan dukkan wannan bayani muna bukatar waiwayawa zuwa wannan gabatarwar kamar haka
  1. Wannan ruwaya zamu iya kara duba a kanta cikin littafin anwarul mushash’een wanda ma’abocinta na daga marubutan karnin karshe, kuma ruwayar da aka samo cikinsa kanta bata da girman sanadin da za a iya wani inganta ta da shi (saboda yankewar dangane)
  2. Baiyi nunin wannan ruwaya tasa ba zuwa kowa ne littafi b, har ma da manyan litattafai irinsu bihar da sauransu wadanda ke dau ke da dukkan hdisai
  3. Dangantakar littafin mu’unisul hazeen na sheikh saduuk ya yi binciken da yake da kokwanto mai tsanani a cikinsa
  4. Ingancin wannan dangantaka domin kuwa tsananin <khulasatul buldan> wanda shi ne masdarin da <anwarul mush’ash’een> ya zo da shi wanda tsananin <mu’unisul hazeen > wanda ake kiran samun ruwayar a cikinsa, ansamu ruwayoyi a cikinsa wanda tazar sa da <anwarul mush ash’een> ya kai kimanin shekara dari bakwai (700) hadi da salsalar sanadinsa daga mai ruwayar zuwa sheikh saduuk ba, haduwar wannan kuwa tare da ganin babu damar sallamawa cewar daga sheikh saduuk yanke, koda kuwa littafin na da sanannen dangane ga sheikh saduuk kamar sauran litattafansa, ko kuma ya tabbata zuwa gares wannan ishkali ba zai karu ba.
  5. Hadi kan abin da ya zo cikin tambayar mai tambaya ya ce a cikin littafin karshe da nuna hadisin ingantacce ne tare da rashin samun sanadin da ya dangane balle a yi hukunci kan ingancinsa da rashin ingancin.
  6. Da mun samu ruwayar cikin littafin da ake la’akari dasu kamar kutubul arba a wadanda ake ganin lokutan da aka yisu na kusa da lokacin ma’asumai (a.s) kuma wannan ruwaya bata da sanadi, malaman addini basa la’akari da ita sai dai idan ta samu ingantuwa daga watanta, amma kuma ba su da damar musunta kai tsaye, balle ma ruwayar ba a samota daga littafin da akalla shekaru dubu (1000) bayan barin ma’asumai (a.s) kuma bata hada hanya da wani littafin da za a yi la’akari da shi ba. Kari da haka muna iya fitatar da natija kamar haka; rashin ruwayar riko da wadannan ruwayoyin, da kuma sharuddan ilimin hadisi domin tabbatar da hukuncin sa ta hantar tarihi, fikihu, magana, … kuma ba zaka iya samun tabbaci kowane littafi, dalilin lura da zai tabbatar maka da asasin rayuwar wannan bangare, sai dai hakan ba zaisa ka kore rayuwar ba muna ganin na daga larura a ambata hanyoyi kamar haka;
  1. Nassin larabci na wannan hadisin bamu da shi a hannunmu
  2. Ba zai yiwu mu kaddara wanna hadisin daga mu’ujizozin imam Ali (a.s) ba, sai dai idan zamu iya tabbatar da shi daga littafin magabata ba, kuma littafin karshen lokaci ba (ba maga bata na kusa ba)
  3. Wannan ruwaya ba zamu iya amfanuwa daita a matsayin dalili ba, sai dai idan zata iya karfafa mana gwiwa.

Allah ya sa mu dace.

 

TARJAMA YA JAWABU KATIKA LUGHA NYENGINE
Mahanga
Idadi ya maoni 0
Tafadhali ingiza thamani
Imel : Yourname@YourDomane.ext
Tafadhali ingiza thamani
Tafadhali ingiza thamani

MPANGILIO WA KIMAUDHUI

Tambayoyi Masu Fadowa

  • menene hakikanin ma’anar salla?
    36439 Halayen Aiki 2012/07/25
    Salla daukakace ga duk mai san daukaka, ita ce hanya kai tsaye ba tare da shamaki ba, domin ita ce ganawa da ubangiji. Kamar yadda ya zo a Kur'ani mai girma cewa “hakika ni ne ALLAH wanda ba wani ALLAH sai ni to ku bauta ...
  • mece ce alakar jagorancin malami da jam'iyyu?
    7110 Tsare-tsare 2012/07/24
    Kungiyoyin siyasa, da ma'anar wasu jam'iyyu masu iri-iri akwai su a cikin kowace al'umma tun zamanin da. A yanzu ana ganin jam'iyyun siyasa a matsayin wani abu na tarayyar mutane da 'yancin zabe ne. bisa wannan asasin ne ya zama dole mu kalli wannan lamari a matsayin ...
  • Shin zai yiwu ai mana bayanin tafsirin suratu kausar?
    15332 Tafsiri 2017/06/17
    Suratu kausar sura ce da take da ayoyi guda uku, abin da ya fi shahara gun malamai shi ne an sauke ta a garin makka; sannan dalilin saukar ta shi ne yayewa manzon rahama (s.a.w) damuwar da yake ciki sakamakon mauta da gorin da wasu cikin kuraishawa ...
  • Ta yaya za a magance matsala, idan lamarin na hankali ya ci karon da na addini?
    14504 Sabon Kalam 2012/09/16
    Hankali shi ne hujjar Allah ta addini wacce ya ba wa mutum, hankali ke yi wa mutum jagora har ya kai shi ga samun cikakkiyar kamala, Shari`a hujja ce ta fili wacce take hana mutum gurbata da cutaya kuma ta kai shi ga samun cika da rabauta. ...
  • shin Imamul hujja a tsibirin bamuda yake zaune?
    15739 تاريخ بزرگان 2012/07/25
    Dalilin da ya sa wasu mutane suka yi ammanar cewa “Tsibirin Bamuda shi ne mazaunar Imamu Mahdi (a.s), gani suke Tsibirin Bamuda shi ne “Jazijrayul Khadra’a”. Bisa kaddara cewa Jaziratuk Khadra’a ita ce mazaunar Imamu Mahdi (a.s) shi ya sa suka ce Tsibirin Bamuda ya kunshi wadannan ...
  • Yaya aka samu sauyi a addinin Kiristanci, kuma da wane dalili ne ya samu karkacewa da jirkicewa
    12699 Sabon Kalam 2012/07/23
    Yayin da masu biyayya ga addinin Isa (a.s) suka haramata wa kawukansu wannan ni'ima ta samuwarsa a cikinsu, har ya samu hawa zuwa sama, sai manzanninsa da 'yan sakonsa suka ci gaba d aisar da sakonsa, kuma suka fuskanci wahalhalu masu yawa a kan hakan.
  • An lura da cewa Kur’ani mai girma shi ne mu’ujizar cika makin Manazannin Allah, to meye fuskokin gajiyarwar (kalu balen) da ke akwai a cikinsa?
    16211 Ilimin Kur'ani 2012/07/25
    An ambaci fuskokin gajiyarwar (kalu balen) da Kur’ani mai girma ya yi wadda zai yiwu na ambaci uku daga ciki: Ya gajiyar ta bangaren yare da bayani Ya gajiyar da fuskacin abin da ya kunsa Sannan kuma ya gajiyar ta ...
  • menene dalili a kan tabbatar shugabancin malami.
    18045 Hakoki da Hukuncin Shari'a 2012/07/26
    Akwai hanyoyi mabanbanta domin tabbatar da “shugabancin malami” sai dai a nan za mu isu da ambaton dalilai guda biyu na hankali da na ruwaya domin tabbatar da ita. Dalili na hankali: Hankali ya tabbatar da wajabcin samun mutumin da ke ...
  • Ta wace Hanya ake mangance maita da kanbun baka?
    40482 Halayen Aiki 2017/05/21
    Lalle Alkura'ani ma ya tabbatar da akwai maita, inda ya nuna wasu alamu da suke gaskata abin da tarihi ya tabbatar na daga cikin abin da Al’kur'anin ya zo da shi na daga al’umman da suka shude. Wasu malamai a wannan zamanin suna ganin wasu daga cikin ...
  • Menene hukunchi namijin da ba ya iya biyawa matarsa hakkokinta?
    13746 2019/06/16
    dawwamar rayuwar aure da karfafarta ya dogara da soyayya da kauna da fuskantar juna da girmama juna. Domin iyali su samu tsayuwa da dawwama Addini Muslunci ya sanya hakkoki ga kowanne dayansu ya kuma ayyana musu wajibai a kansu, duk sa”ilin da aka ce akwai hakkoki to ...

Mafi Dubawa