Taskar Amsoshi(Likawa:Adam)
-
ya zamanin hallitar annabi Adam (a.s) kusan shekaru 5764 a baya zamu kwatanta su da kasusuwan da a ka samu na mutanen da suka rayu sama da {shekara miliyan 25}?
13711 2019/06/12 Tafsiri: ba wani matsala tsakanin wadannan abubuwa biyu. In da za a ce hallitar Adam yana kamawa kusan shekaru dubu shida ko bakwai da suka wuce. mai yiyuwa ne a nan ana nuni da cewa sabuwar hallitar mutum n
-
A lokacin da hura wa Annabi Adam (a.s) rai me ya fara cewa?
4563 2017/06/17 HdisiAn rawaito cewa lokacin Allah madaukaki ya hura wa Annabi Adam daga ransa sai ya ta shi mutum madaidaici sai ya zauna ya yi atishwawa sai aka yi masa ilhama da ya ce:≪alhamdu lillahi rabbil aalamin≫ g