Taskar Amsoshi(Likawa:Imamai)
-
Akwai wasu Hadisai har a cikin Littattafan Shi’a da suke hana a yi Gini a kan Kaburbura, shin duk da samuwar wadan nan Ruwayoyin ta yaya zamu iya Halatta gina Kabari, da da Kubbobi a kan Makwantan Imamai?
4475 2019/06/15 Dirayar HadisiAlkur ani mai girma ya ambata a fili sosai game da mas alar gina masallaci a kan kaburburan As- habul Kahafi a inda ya ambaci labarinsu kuma ya halatta shi ne bai hana ba a a sai dai ma ya ambace shi
-
Shin akwai ingancin ruwayoyin nan da suka nuna Imam Husaini (a.s) ya na da wani matsayi da makami da darajoji? Shin wannan darajar suma sauran Imamai ma\'asumai (a.s) suna da ita?
4176 2017/05/21 تاريخ بزرگانLallai babu shakka Imam Husaini a.s yana da wasu baye-baye na masamman. Kamar kasantuwarsa baban Imamai a.s wadanda dukkansu sun biyo ta tsatsonsa ne a.s . Ana samu waraka ta hanyar Turbarsa da karbuw
-
Shin matsayin Imamai ya fi na Annabawa?
12150 2017/05/20 Dirayar HadisiRuwayoyi masu yawa sun nuna fifikon matsayin ilimin Imamai a.s a kan Annabawa dalili kan wannan maganar shi ne kadaitakar haske da kadaitakar badinin Imamai a.s tare da Manzon Allah s.a.w saboda shi
-
Menene dalilin fifikon Imaman Shi\'a kan sauran annabwa baki Daya banda Manzo mafi girma Muhammad (s.a.w)?
5945 2017/05/20 دانش، مقام و توانایی های معصومانYa zo a cikin koyarwar addininmu cewa ba za a samu wani daga cikin magabatan Annabawa da wasiyyai a.s da waliyyai r.a wanda zai fi Imam Ali a.s matsayi ba sai dai matsayin Annabta amma ta wani Bangare