Taskar Amsoshi(Likawa:Roma)
-
Akwai wani mutum da Manzon Allah (s.a.w) ya taho da shi daga Kasar roma, shin wannan mutumin shi ne dai Yasir baban Ammaru?
4323 2018/11/04 تاريخ بزرگانBaban Ammar sunansa Yasir Dan Aamiru Anasi ya kasance mutumin Yeman ne [ 1 ] daga yankin muzhij daga Kabilar Anas [ 2 ] har lokacin da ya isa samartaka ya kasance ya na rayuwa a Yeman yana da Yan uwa