Taskar Amsoshi(Likawa:Sayyida Fatima)
-
Kasantuwar ya zo cikin hadisi cewa Sayyida Fatima (a.s) a wata rana bayan wafatin Manzon Allah (s.a.w) ta yi shaukin ganin Salmanul farisi sannan Fatima (a.s) lokacin haduwar ta da Salmanu ta sanya gajerun kaya, yaya za a iya fuskantar da wannan hadisi?
11733 2018/07/07 Dirayar HadisiKasancewar Sayyida Fatima a.s ta yi shaukin ganin Salmanul Farisi hakan ba shi da wata matsala da ma asumancinta saboda da za ka lura da farkon hadisin da ma karshensa zaka fuskanci cewa wannan haduwa