Taskar Amsoshi (Likawa:alKibla.)
-
Shin ya halatta a yi salla a gefen Kabarin Imamai wanda wani lokacin Kabarin nasu kan zama a bangaren alKibla kuma ya dace da inda mai yin salla ya ke kallo?.
4811 2017/05/22 TafsiriBisa haKiKa zahirin wannan ayar abin a duba ne. ayar tana magana ne kan halaccin gina masallaci a kusa da Kabari kama bayanan da suka zo a tafsirai na nuna cewa wannan masallacin an gina shi a gefen K