Taskar Amsoshi(Likawa:hallarar annabi musa)
-
Cikin kissoshin addini game da kissar kashe kananan yaran cikin banu isra\'ila da ya zo daidai da haihuwar Annabi Musa (a.s) wanda muka ji labari kamar yadda kur\'ani karara ya bayyana cewa umarnin da fir\'auna ya bayar kan kashe wadannan kananan yara, shin ya samo asali ne bayan annabtar Musa (a.s)?
4416 2017/05/21 TafsiriFir auna sau biyu ya bada umarnin kashe kananan yaran banu isra ila 1 na farko shi ne lokacin da aka haii Annabi Musa a.s ya bada umarnin kashe yara maza don ya takawa rayuwar Annabi Musa a.s birki.