Taskar Amsoshi
-
Cikin kissoshin addini game da kissar kashe kananan yaran cikin banu isra\'ila da ya zo daidai da haihuwar Annabi Musa (a.s) wanda muka ji labari kamar yadda kur\'ani karara ya bayyana cewa umarnin da fir\'auna ya bayar kan kashe wadannan kananan yara, shin ya samo asali ne bayan annabtar Musa (a.s)?
4414 2017/05/21 TafsiriFir auna sau biyu ya bada umarnin kashe kananan yaran banu isra ila 1 na farko shi ne lokacin da aka haii Annabi Musa a.s ya bada umarnin kashe yara maza don ya takawa rayuwar Annabi Musa a.s birki.
-
Shin akwai ingancin ruwayoyin nan da suka nuna Imam Husaini (a.s) ya na da wani matsayi da makami da darajoji? Shin wannan darajar suma sauran Imamai ma\'asumai (a.s) suna da ita?
4139 2017/05/21 تاريخ بزرگانLallai babu shakka Imam Husaini a.s yana da wasu baye-baye na masamman. Kamar kasantuwarsa baban Imamai a.s wadanda dukkansu sun biyo ta tsatsonsa ne a.s . Ana samu waraka ta hanyar Turbarsa da karbuw
-
Shin namiji na da wani fifiko a kan mace ta bangaren halitta?
7572 2017/05/21 Falsafar MusulunciDa namiji da mace sun ginu ne a kan abu guda kuma sun samo asali daga tushe guda da kuma rai guda. Sai dai alakarsu da juna shine kan kai su zuwa ga kamala saboda haka ba wani hanya ma da za a iya kwa
-
Bisa wane dalili ne zamu yarda ingancin Mu’ujizar Annabawa, ta yadda za’a banbantasu da kwararrun matsafa, da masu rufa-ido?
5276 2017/05/21 ارتباط میان نبوت و معجزهDalilin gaskata Annabawa a kowa ne zamani shi ne abin da karantarwarsu ta kunsa wadda don ita suke bayyana mu ujizozi da kan gagari a kwaikwaya. Su wadannan mu ujizozi suna daga cikin hujjoji bayyanan
-
Ta wace Hanya ake mangance maita da kanbun baka?
32162 2017/05/21 Halayen AikiLalle Alkura ani ma ya tabbatar da akwai maita inda ya nuna wasu alamu da suke gaskata abin da tarihi ya tabbatar na daga cikin abin da Al kur anin ya zo da shi na daga al umman da suka shude. Wasu ma
-
Shin matsayin Imamai ya fi na Annabawa?
12083 2017/05/20 Dirayar HadisiRuwayoyi masu yawa sun nuna fifikon matsayin ilimin Imamai a.s a kan Annabawa dalili kan wannan maganar shi ne kadaitakar haske da kadaitakar badinin Imamai a.s tare da Manzon Allah s.a.w saboda shi
-
Ni da matata mun yi jima\'i muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
17063 2017/05/20 Hakoki da Hukuncin Shari'aAzuminku ya baci idan ba ku san cewa yin jima i yana bata azumi ba ma ana kun kasance jahilan da ba su san cewa su jahilai ba ne to zai kasance kadai zaku rama azuminku da ku bata shi da jima i bayan
-
Menene dalilin fifikon Imaman Shi\'a kan sauran annabwa baki Daya banda Manzo mafi girma Muhammad (s.a.w)?
5902 2017/05/20 دانش، مقام و توانایی های معصومانYa zo a cikin koyarwar addininmu cewa ba za a samu wani daga cikin magabatan Annabawa da wasiyyai a.s da waliyyai r.a wanda zai fi Imam Ali a.s matsayi ba sai dai matsayin Annabta amma ta wani Bangare
-
Shin ya inganta a karanta kur\'ani ga matattu?
5436 2017/05/20 HdisiDangane da tabbatar da mustahabbancin karanta kur ani ga mamata akwai nau in dalili kan hakan guda biyu: nau in farko shi ne riwayoyi da suke gamammen bayani kan tunawa da mamata domin su mamata suna
-
Shin a kwai wata madogara ta addini da ke nuna cewa turara kanyen esfand ko harmal na maganin riga kafi daga sharrin hassada?
7717 2017/05/20 Hakoki da Hukuncin Shari'aBa zai yiwu ba ilimin da hankalin Dan Adam su riski wasu tabbatattun abubuwa ba hassada ma na cikin waDancan abubuwan da hankali da ilimi basa iya tabbatarwa alal aKalla hakama kuma hankali da ilimi b
-
Ta wace hanya za mu iya kare kanmu daga kanbun baka?
20616 2017/05/20 TafsiriKanbun baka na da tasiri a ruhin mutun wanda babu wani dalili da za a iya kore samuwar sa da shi ballantana ma an ga faruwar abubuwa masu yawa da suka tabbatar da samuwar kanbun baka ko maita. Mariga
-
menene cikakken tarihin rayuwar sahabi hujr dan Adi (rd) wanda kwanakin da suka wuce wahabiya suka aikata ta”addancin tone kabarinsa a kasar siriya?
8111 2016/07/12 تاريخ بزرگانHujr bin Adi Al-kindi; ya na cikin sahabban manzon rahama { s.a.w } sannan bayan wafati ya kasance cikin kebantattun sahabban imam Ali as mai cika alkawali hakika hujr bin adi ya halarci yakokin da im
-
Yaya zan tuba daga kallon film mai batsa?
42462 2014/02/12 Halayen NazariSabo kamar wani jiki ne mai wari da duk sa dda aka nutse cikin yin sa to sai mutum ya rika jin warinsa ya ragu sakamakon ya zama jikinsa, domin zai daina jin warinsa daga karshe ya dulmuye cikinsa sos
-
Da”awar shi”a kan riddar sahabban mazon Allah {s.a.aw} bayan wafatinsa da wacce ma”ana sahabban su ka yi riddar? Shin wannan da”awa za ta iya karbuwa kuwa?.
11247 2014/01/27 Tsohon Kalamsamuwar karkata daga nau in bidi a da ridda tsakankanin sashen sahabban manzon Allah { s.a.w } bayan wafatinsa. Na farko: daga mahangar littafai na tushe na al ummar musulmi faruwar hakan wani abu ne
-
mene ne Hikimar Tashahud da Kuma Sallama?
11827 2013/08/15 Irfanin NazariAsirin da ke boye a cikin tashahud shi ne daidaita abin da harshe ke furuci da shi da kuma abin da zuciya tai imani da shi wato daidaita furuci da kuma aiki alokaci daya, ta wata fuska kuma shi ne fit
-
Mene ne Hukuncin Karanta Zikirin da a ka Samo Daga Abu-basir a Yayin Tashahud na Salla?
9045 2013/08/15 Hakoki da Hukuncin Shari'aYa zo a cikin muhimman litattafan fiqihu { hukunci } cewa mustahabbi ne a cikin tashahud na biyu karanta wannan zikiri kamar haka: { Bissimillahi wa billahi walhamdulillahi wa khairul asma lilLah, ash
-
shin wasannin motsa jiki a lokaci daya tare da kida {muzik} ya halarta? Shin irin wannan motsa jiki hukuncin su daya da rawa?
10014 2013/08/15 Halayen AikiKida { muzik } da rawa wasu abubuwa biyu ne da suke da hukunci ma bambamcin juna inda alokaci daya mutun zai hada rawa ta haram da kida na haram, to ya aikata laifi { zunubi } biyu ne daban daban a lo
-
A kawo hadisan da suka yi haramta rawa da kuma madogararsu.
14186 2013/08/15 Halayen AikiKafin mu ba da amsar wannan tambayar ya kamata mu lura da wani abu guda mai muhimmanci kamar haka, dan an samu ruwaya daya a cikin litattafan ruwayoyi bai wadata ba wajan kafa dalili da ita ruwayar. D
-
mi a ke nufi da zayuwar a barzahu kwana daya ko kuma kwana goma?
10948 2012/11/21 TafsiriWannan ayar na nuni da halin da mujurumai suka samu kan su bayan an busa kahon tashin kiyama suna tambayar junan su kwana nawa mu ka yi a duniyar barzahu? Mujurumai sana tunani a duniyar barzahu kwana
-
minene sahihiyar fassarar jumlar {wadhiduhuna} ku buke su {wato ku buki matan ku} wadda ta zo a cikin ayar ta 34 ta cikin suratul nisa {karkatowa ko kuma jawo hankalin su ya zuwa rayuwa} ko kuma duka da ladaftar da mace?
20979 2012/11/21 TafsiriDangane da fassara ko tafsirin jimlar { wadribuhunna } ta cikin aya ta 34 suratul nisa, karkatowa ko farkarwa. Dole ne mu ambaci cewa wannan fassarar ko tafsirin bayada tushe da sanadi na fassara, sai
-
shin ahalissunna sun canzama ayoyin gadir da zuka zo a cikin kur'ani wuri?
14211 2012/11/21 Tsohon KalamMafiya yawa na masu fassarar kur ani daga bangaren sunna da shi a, sun tafi akan cewa; الیوم یئس الذین jimlace wadda tazo tsakanin aya ta ukku ta suratul ma ida dan haka acin ilimin nahawu bata da muh
-
da lokacin saukar da kur'ani ta sauka lokaci daya da kuma ta sauka a hankali ahankali zuwa yau shaikara nawa ne?
22220 2012/11/21 Ilimin Kur'aniSauko da kur ani a cikin zuciyar manzon Allah mai tsira da aminci alokaci daya { daf i } tabbas ya faru ne a cikin dare na lailatulgadari { daya daga cikin darare na watan azumi mai alfarma } . Idan
-
kashe yaro matashi da annabi halliru (a.s) ya aikata ba tare da yaron ya aikata wani laifi ba, shin wannan aikin bai sabama sunnar Allah ba? taya za a iya bayyana shi?
71358 2012/11/21 TafsiriDaga tarin ayoyi da ruwayoyi da kuma tafsire zamu iya anfana da cewa a cikin lamarin kisan kai da annabi halliru ya aikata wato kashe yaro matashi, ba ya aikata hakan bane domin son rai da fushi ba, s
-
mi ake nufi da makamta a ranar lahira?
14336 2012/11/21 TafsiriAbun nufi da makamta a cikin wannan ayar [ i ] da sauran ayoyi makamantanta [ ii ] ba shi ne rashin gani irin na duniya ba { wato mutun ya zamo bai gani da idanuwan da yake dasu } , sai dai abun nufi
-
Me nene hakikanin zunubi? Menene hakika tasirin sa ga ruhin mutum da ransa? Kuma yaya zamu kubuta daga wadannan guraban?
22260 2012/09/16 Halayen AikiAmsar wannan tambayar tana da bangare hudu ( 4 ) : Hakikanin zunubi: Kalmar zunubi a yare tana da ma anar laifi da sabawa, har ila yau wannan kalma tana nufin saba umarnin Ubangiji da kuskure har
-
menene abin sha mai tsarkakewa?
16893 2012/09/16 Tsohon KalamAshsharab abin nufi duk abin sha Addahiru abin nufi mai tsaki mai tsarkakewa wannan kalma an yi amfani da ita a cikin ayoyi daban-daban a gidan aljanna ana samun abin sha mai tsarki mai dadi iri-iri m
-
Idan wasiyyin Annabi tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi an san shi tun farko, to me ya sa Annabi rataya mas'alar wasiyya da mas'alar amsawar su da amsa kiran Annabi?
13201 2012/09/16 Tsohon KalamMatafiyar shi a game da abin da ya shafi Imama taken rairayu a matsayin cewa mukami ne kuma baiwace ta Allah Allah madaukakin sarki Manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi ne ka
-
Shin addini ya zo ne don ya mayar da mu masu 'yanci ko kuma don ya dabaibaye mu?
14807 2012/09/16 Sabon KalamZai yiwu mu fara bayani a kan al amarin yanci ta hanyar bincike da karatu dangane da ra ayin addini ta fage biyu: yanci na ma ana da yanci na zamantakewa da siyasa. Hakikanin mutum idan mun danganta s
-
Zai yiwu ga fakihi ya damga ani ga Kur'ani alhalin ba shi da mukaddima ta ilmi?
11067 2012/09/16 Sabon KalamAbin da zamu kawo a dunkule shi ne msar tambayar. Hakika Kur ani tushe ne daga tushen shari a, kuma shi ake komawa don gane ra ayin addini. Ba hakan nan ake istinbadi da Al-Kur ani ba sai abu
-
Mene ne feminism? (matuntaka)
10740 2012/09/16 Hakoki da Hukuncin Shari'aFeminism lafazin faransanci ne, kuma kalmace ta asalin yaran latin kamar haka ne ta zo da wani banbanci kadan a wasu yarukan kamar turanci da jamusanci, ana amfani da ita da wata ma ana sananniya femi
-
Mana neman a fassara mana wannan ayar mai albarka:
(لا إكراه فى الدين قد تبين الرشد من الغي...))
Tare da bayanin tafsirai daban-daban na ita ayar.
21266 2012/09/16 Tsohon KalamIdan muka dubi tafsirin da aka kawo dangane da ayar nan mai albarka zamu iya qididdige tafsirin a cikin maganganu guda biyar, ingantacciyar maganar tana xauke da saqo wanda ya game kowa da kowa har ma
-
Me yasa Allah bai nufin shiryar da mutane gaba daya ba, kuma kowa ya sami alheri?
11654 2012/09/16 Tsohon KalamTabbas abin da aka gano a cikin wannan ayar ta 13 cikin Suratul Sujada mai albarka cewa Allah bai so mutane gaba dayansu su sami shiriya ba, wannan maganar ba haka ba ce, hakika abin sabanin haka ne d
-
Me ya sa ake kashe mai ridda a Musulunci? Shin wannan hukuncin bai sabawa 'yanci akida ba?
23276 2012/09/16 Hakoki da Hukuncin Shari'aYin ridda ita ce bayyana fita daga addini, mafi yawanci tana kasancewa ne tare da bada gudum mawar wasu. Horon mai ridda baya game wanda ya fita daga addini amam ya boye hakan bai bayyana shi ba don k
-
Shin mutum na da zabi? Yaya iyakar zabin sa yake?
9383 2012/09/16 Tsohon KalamSau da yawa mukan sami kawunan mu baki a rayiwa kuma makadaita, sai ka ga mun samu kan mu a hanyar da ba makawa dole sai mun tafi a kanta, wannan ita ce tabbatacciyar hanyar rayuwar mu ta tuntuni, kum
-
Ta yaya za a magance matsala, idan lamarin na hankali ya ci karon da na addini?
13450 2012/09/16 Sabon KalamHankali shi ne hujjar Allah ta addini wacce ya ba wa mutum, hankali ke yi wa mutum jagora har ya kai shi ga samun cikakkiyar kamala, Shari`a hujja ce ta fili wacce take hana mutum gurbata da cutaya ku