Taskar Amsoshi(Likawa:Isa)
-
Shin gaske ne Manzo (s.a.w) ya ce: da mutane sun san wasu daga karamomin Ali (a.s) da sun kafircewa Allah, sun kira Ali (a.s) Allah
4766 2019/06/15 Dirayar HadisiBamu samu wannan hadisi cikin manya manyan litattafai ba kamar yadda tambaya ta nuna saida akwai hadisai da dama da sukayi Magana mai kama da wannan cikin Litattafanmu bari mu zabi wani da yazo cikin