Taskar Amsoshi (Likawa:Salla)
-
Mene ne hukuncin sallar mamaci a fikihun Ja’afariyya? Kuma yaya ake yin ta?
5308 2019/06/15 نماز میتAmsar malaman Shi a game da wannan tambaya yana kamar haka ne: 1. Yin salla ga mamaci musulmi ko yaron da yake da hukuncin musulunci [ 1 ] da ya kai shekara shida wajibi ce [ 2 ] . 2. Sallar mamaci
-
Shin ya halatta a yi salla a gefen Kabarin Imamai wanda wani lokacin Kabarin nasu kan zama a bangaren alKibla kuma ya dace da inda mai yin salla ya ke kallo?.
4816 2017/05/22 TafsiriBisa haKiKa zahirin wannan ayar abin a duba ne. ayar tana magana ne kan halaccin gina masallaci a kusa da Kabari kama bayanan da suka zo a tafsirai na nuna cewa wannan masallacin an gina shi a gefen K
-
A ina ne za a iya yin salla da taimama maimakon wankan janaba?
17528 2014/02/12 شرایط انتقال به تیممIdan dai mani ya fita daga gare shi ya samu janaba, to wanka ya zama wajibi kansa. Sai dai a wurare guda bakwai ne zai iya yin taimama maimakon wanka da suka hada da [ 1 ] : Idan ya zama ba shi
-
Mene ne Hukuncin Karanta Zikirin da a ka Samo Daga Abu-basir a Yayin Tashahud na Salla?
8750 2013/08/15 Hakoki da Hukuncin Shari'aYa zo a cikin muhimman litattafan fiqihu { hukunci } cewa mustahabbi ne a cikin tashahud na biyu karanta wannan zikiri kamar haka: { Bissimillahi wa billahi walhamdulillahi wa khairul asma lilLah, ash
-
Shin a mazhabar ja'afariyya ana yin sujada a tsakiyar salla yayin da aka ji an karanta ayar Sujada?
7014 2013/08/12 • دیگر احکام مرتبط با نمازBisa mahangar fikihun Shi a wannan mas alar ta zo ne kama haka: Idan mai salla ya karanta daya daga cikin surori hudu da suke da ayar da wajibi ne a yi sujada in an karanta su, kuma da gangan, to sall