Taskar Amsoshi(Likawa:sarrafawa.)
-
idan mas'alar jagorancin malami tana ganin cewa kafa jagora ne, to me ye gudummuwar mutane a ciki?
7184 2012/07/24 Tsare-tsareDuk da akwai nazarin cewa idan muna son mu sanya dokoki da bai kebanta da wani wuri ko zamani ba, ba mu da wata hanya sai zaben da mutane zasu yi. Kuma akwai hanyoyi biyu da suka shafi sharuddan zab
-
ina aka samo asalin madogarar gabatuwar jagorancin malami
8773 2012/07/24 Tsare-tsareMas alar jagorancin malami a matsayin shugaban al umma a musulunci wani hakki ne da aka sanya shi ga wanda ya kai matakin ijtihadi. Wasu suna ganin lamari ne sabo a cikin fikirar musulunci, sai dai ja
-
Mene ne ma'anar jagorancin malami?
12090 2012/07/24 Sabon KalamKalmar Wali da larabci tana da ma ana guda uku: 1-masoyi, 2-aboki, 3-mataimaki. Bayan haka akwai wasu kalmomi kuma da suke nufin; 1-Salladuwa 2-Jagoranci da shugabanci. Wilaya kalma ce da ake amfan
-
Wane matsayi ne jagorancin malami yake da shi a shi'anci?
7477 2012/07/24 Sabon KalamA mahangar Shi a, jagorancin malami a lokacin boyuwar Imam Mahadi ( a.s ) , shi ci gaba ne na jagorancin imamai ma asumai ( a.s ) , kamar yadda su ma jagorancinsu ci gaba ne na jagorancin manzon Allah
-
Mene ne Dalilin wilayar Ma'asumai (a.s)?
12796 2012/07/24 Tsohon KalamAna iya tabbatar da Wilaya da jagorancin ma asumai ( a.s ) a cikin madogarar dalilai hudu na shari a da ya hada da Littafi, Sunna, Hankali, Ijma . Dukkan malaman Shi a kalmarsu da maganarsu ta hadu
-
Don me ya sa za a iya nuna wani tunani matsakaici game da gamewar tunanin musulunci?
8617 2012/07/24 Sabon KalamMusulunci shi ne addinin karshe kuma mafi kamala, don haka ne a kowane fage na rayuwar mutum ko ta daidaiku ko ta jama a muke ganin samun shiryarwa a dukkan wadannan fagage. A cikin tunanin fikirar mu
-
Saboda me samuwar tunani daya gamamme don bayanin musulunci yake dole?
7418 2012/07/24 Sabon KalamZuwa yanzu malaman addini suna da masaniya mai yawa da aka tattara ta game da ilimin musulunci wanda yake kunshe da dokoki da ka idoji. Akwai tafarkin ganin abubuwa ta mahanga tsukakkiya da kuma ta ha
-
Yaya aka samu tunanin akidar Rashin addini mai cewa siyasa daban take da addini?
7717 2012/07/24 Sabon KalamA lokacin samun canjin turan kiristoci sun samu matsala da ta kai su ga cewa addini yana da tawaya, kuma ba zai iya biyan bukatun mutane sababbi ba a fagen siyasa da zaman tare, don haka sai suka kai
-
Yaya aka samu sauyi a addinin Kiristanci, kuma da wane dalili ne ya samu karkacewa da jirkicewa
12321 2012/07/23 Sabon KalamYayin da masu biyayya ga addinin Isa ( a.s ) suka haramata wa kawukansu wannan ni ima ta samuwarsa a cikinsu, har ya samu hawa zuwa sama, sai manzanninsa da yan sakonsa suka ci gaba d aisar da sakonsa
-
Shin addini ya dace da siyasa?
12229 2012/07/23 Sabon KalamAddini ya zo ne domin rabautar mutum har zuwa karshen duniya, don haka ba yadda zata yiwu ya kasance bas hi da wani mataki game da abin da al ummar duniya take bukata daya hada da jagorancin hukuma. T
-
yaya halittar mutum take a a mahangar musulunci?
9571 2012/07/23 Sabon KalamTa mahangar Kur ani mutum halitta ce da yake fizguwa zuwa ga ubangjinsa bisa fidirar halittarsa, kuma yake da jawuwa zuwa ga jiki, wannan halittar tana jansa zuwa ga ilimi da sani da alherai, a daya b
-
Wane addini ne Cikamakon Addinai?
8045 2012/07/23 Sabon KalamAddinin karshe shi ne addnin da aka aaiko da ma anar cewa bayan wannan addini babu wani addin da za a sake aikowa ko wani dan sako da zai zo. Kamalar addini yana daga cikin sharuddan cikar addninai,
-
Mene ne Addini?
12782 2012/07/23 Hikimar AddiniAn yi nuni da ra ayoyi kala-kala masu yawa a addini kuma an yi amfani da Kalmar addini a wurare masu yawa da ma anoni kamar haka: 1. Duk wani imani da wani karfi boyayye na gaskiya ne ko na barna. 2-k