Taskar Amsoshi(Likawa:sarrafawa.)
-
Idan Manzo (s.a.w) ya la’anci daya daga cikin musulmai ya kore shi daga rahama shi wannan la’anar daga karshe za ta canja ta zama kyakkyawan aiki kuma sakamako na gari ga wadanda aka la’anta?
4481 2017/05/21 Dirayar HadisiA cikin wasu daga cikin jigon litattafan Ahlussunna akwai wasu ruwayoyi kan wannan lamari wadanda suka doru kan wasu dalilan da ba za su zama karbabbu ba: An rawaito Manzon Allah s.a.w Ya Allah
-
Ayar nan ta {Ba kai ne ka yi jifa ba a lokacin da ka yi jife sai dai Allah ne ya yi jifan}. Ya tafsirin ta yake? Me ash’arawa suke cewa kuma me mu’utazilawa suke cewa kuma shin wannan ayar na da alaka da tilastawa da zabi?
6612 2017/05/21 TafsiriA cikin Kur ani mai girma muna karanto wannan ayar { lalle ba ku yake su ba sai dai Allah ne ya yake su kuma Ba kai ne ya kai wannan Annabi ka yi jifa ba a lokacin da ka jefe su da kasa da duwatsu a l
-
Ya Ma’aunin Ubangiji ya ke wajen zabar wasu gungu daga cikin mutane domin ya ba su mukamin Annabta?
5370 2017/05/21 The Recognition of the Holy ProphetNufin Allah da iradar sa na da tsari da kaidoji ko dokoki kuma ayyukan sa ba mara sa ma ana da manufa ba ne ballantana ma bisa tsarin na hikima da ilimi da tausayi yake zaratar da komai. Don haka ne
-
Me ya sa Kur\'ani ya fifita yahudawa kan sauran mutane?
8093 2017/05/21 TafsiriAllah madaukaki ya yi magana kan jikokin Annabi Yakub yana mai cewa { yaa bani isra ila ....... inni fadhdhaltukum alal aalamin } { ya ku ya yan Yakub ....... hakika ni ne na fifita ku a kan sauran m
-
Cikin kissoshin addini game da kissar kashe kananan yaran cikin banu isra\'ila da ya zo daidai da haihuwar Annabi Musa (a.s) wanda muka ji labari kamar yadda kur\'ani karara ya bayyana cewa umarnin da fir\'auna ya bayar kan kashe wadannan kananan yara, shin ya samo asali ne bayan annabtar Musa (a.s)?
4917 2017/05/21 TafsiriFir auna sau biyu ya bada umarnin kashe kananan yaran banu isra ila 1 na farko shi ne lokacin da aka haii Annabi Musa a.s ya bada umarnin kashe yara maza don ya takawa rayuwar Annabi Musa a.s birki.
-
Daga cikin matanin hadisin sakalaini guda biyu da aka rawaito wannan ne daidai?
6599 2017/05/21 سرنوشت حدیثMatanin da ahlussunna suka cirato daga sahihul Muslim da Turmuzi da musnadi Ahmad wanda ke cikin wannan littafan ya zo ne kamar haka littafin Allah da yan gida na kuma wannan shi ne matanin da ya shah
-
Shin akwai ingancin ruwayoyin nan da suka nuna Imam Husaini (a.s) ya na da wani matsayi da makami da darajoji? Shin wannan darajar suma sauran Imamai ma\'asumai (a.s) suna da ita?
4651 2017/05/21 تاريخ بزرگانLallai babu shakka Imam Husaini a.s yana da wasu baye-baye na masamman. Kamar kasantuwarsa baban Imamai a.s wadanda dukkansu sun biyo ta tsatsonsa ne a.s . Ana samu waraka ta hanyar Turbarsa da karbuw
-
Shin namiji na da wani fifiko a kan mace ta bangaren halitta?
8028 2017/05/21 Falsafar MusulunciDa namiji da mace sun ginu ne a kan abu guda kuma sun samo asali daga tushe guda da kuma rai guda. Sai dai alakarsu da juna shine kan kai su zuwa ga kamala saboda haka ba wani hanya ma da za a iya kwa
-
Bisa wane dalili ne zamu yarda ingancin Mu’ujizar Annabawa, ta yadda za’a banbantasu da kwararrun matsafa, da masu rufa-ido?
5799 2017/05/21 ارتباط میان نبوت و معجزهDalilin gaskata Annabawa a kowa ne zamani shi ne abin da karantarwarsu ta kunsa wadda don ita suke bayyana mu ujizozi da kan gagari a kwaikwaya. Su wadannan mu ujizozi suna daga cikin hujjoji bayyanan
-
Ta wace Hanya ake mangance maita da kanbun baka?
36941 2017/05/21 Halayen AikiLalle Alkura ani ma ya tabbatar da akwai maita inda ya nuna wasu alamu da suke gaskata abin da tarihi ya tabbatar na daga cikin abin da Al kur anin ya zo da shi na daga al umman da suka shude. Wasu ma
-
Shin matsayin Imamai ya fi na Annabawa?
12679 2017/05/20 Dirayar HadisiRuwayoyi masu yawa sun nuna fifikon matsayin ilimin Imamai a.s a kan Annabawa dalili kan wannan maganar shi ne kadaitakar haske da kadaitakar badinin Imamai a.s tare da Manzon Allah s.a.w saboda shi
-
Ni da matata mun yi jima\'i muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
17767 2017/05/20 Hakoki da Hukuncin Shari'aAzuminku ya baci idan ba ku san cewa yin jima i yana bata azumi ba ma ana kun kasance jahilan da ba su san cewa su jahilai ba ne to zai kasance kadai zaku rama azuminku da ku bata shi da jima i bayan
-
Menene dalilin fifikon Imaman Shi\'a kan sauran annabwa baki Daya banda Manzo mafi girma Muhammad (s.a.w)?
6297 2017/05/20 دانش، مقام و توانایی های معصومانYa zo a cikin koyarwar addininmu cewa ba za a samu wani daga cikin magabatan Annabawa da wasiyyai a.s da waliyyai r.a wanda zai fi Imam Ali a.s matsayi ba sai dai matsayin Annabta amma ta wani Bangare
-
Shin ya inganta a karanta kur\'ani ga matattu?
6073 2017/05/20 HdisiDangane da tabbatar da mustahabbancin karanta kur ani ga mamata akwai nau in dalili kan hakan guda biyu: nau in farko shi ne riwayoyi da suke gamammen bayani kan tunawa da mamata domin su mamata suna
-
Shin a kwai wata madogara ta addini da ke nuna cewa turara kanyen esfand ko harmal na maganin riga kafi daga sharrin hassada?
8228 2017/05/20 Hakoki da Hukuncin Shari'aBa zai yiwu ba ilimin da hankalin Dan Adam su riski wasu tabbatattun abubuwa ba hassada ma na cikin waDancan abubuwan da hankali da ilimi basa iya tabbatarwa alal aKalla hakama kuma hankali da ilimi b
-
Ta wace hanya za mu iya kare kanmu daga kanbun baka?
22597 2017/05/20 TafsiriKanbun baka na da tasiri a ruhin mutun wanda babu wani dalili da za a iya kore samuwar sa da shi ballantana ma an ga faruwar abubuwa masu yawa da suka tabbatar da samuwar kanbun baka ko maita. Mariga
-
wanene mu”azu dan jabal?
8477 2016/07/12 صحابه در نگاهی کلیMu azu dan jabal dan amru dan ausu dan a izu ane masa alukunya da baban Abdurrahman sannan ya na daga cikin mataimakan manzon Allah { s.a.w } . [ 1 ] mu azu dan jabal tare da mutane 70 na daga ciki
-
menene cikakken tarihin rayuwar sahabi hujr dan Adi (rd) wanda kwanakin da suka wuce wahabiya suka aikata ta”addancin tone kabarinsa a kasar siriya?
8650 2016/07/12 تاريخ بزرگانHujr bin Adi Al-kindi; ya na cikin sahabban manzon rahama { s.a.w } sannan bayan wafati ya kasance cikin kebantattun sahabban imam Ali as mai cika alkawali hakika hujr bin adi ya halarci yakokin da im
-
A ina ne za a iya yin salla da taimama maimakon wankan janaba?
18947 2014/02/12 شرایط انتقال به تیممIdan dai mani ya fita daga gare shi ya samu janaba, to wanka ya zama wajibi kansa. Sai dai a wurare guda bakwai ne zai iya yin taimama maimakon wanka da suka hada da [ 1 ] : Idan ya zama ba shi
-
Yaya zan tuba daga kallon film mai batsa?
44592 2014/02/12 Halayen NazariSabo kamar wani jiki ne mai wari da duk sa dda aka nutse cikin yin sa to sai mutum ya rika jin warinsa ya ragu sakamakon ya zama jikinsa, domin zai daina jin warinsa daga karshe ya dulmuye cikinsa sos
-
Da”awar shi”a kan riddar sahabban mazon Allah {s.a.aw} bayan wafatinsa da wacce ma”ana sahabban su ka yi riddar? Shin wannan da”awa za ta iya karbuwa kuwa?.
11567 2014/01/27 Tsohon Kalamsamuwar karkata daga nau in bidi a da ridda tsakankanin sashen sahabban manzon Allah { s.a.w } bayan wafatinsa. Na farko: daga mahangar littafai na tushe na al ummar musulmi faruwar hakan wani abu ne
-
mene ne Hikimar Tashahud da Kuma Sallama?
12217 2013/08/15 Irfanin NazariAsirin da ke boye a cikin tashahud shi ne daidaita abin da harshe ke furuci da shi da kuma abin da zuciya tai imani da shi wato daidaita furuci da kuma aiki alokaci daya, ta wata fuska kuma shi ne fit
-
Mene ne Hukuncin Karanta Zikirin da a ka Samo Daga Abu-basir a Yayin Tashahud na Salla?
9553 2013/08/15 Hakoki da Hukuncin Shari'aYa zo a cikin muhimman litattafan fiqihu { hukunci } cewa mustahabbi ne a cikin tashahud na biyu karanta wannan zikiri kamar haka: { Bissimillahi wa billahi walhamdulillahi wa khairul asma lilLah, ash
-
shin wasannin motsa jiki a lokaci daya tare da kida {muzik} ya halarta? Shin irin wannan motsa jiki hukuncin su daya da rawa?
10374 2013/08/15 Halayen AikiKida { muzik } da rawa wasu abubuwa biyu ne da suke da hukunci ma bambamcin juna inda alokaci daya mutun zai hada rawa ta haram da kida na haram, to ya aikata laifi { zunubi } biyu ne daban daban a lo
-
A kawo hadisan da suka yi haramta rawa da kuma madogararsu.
14882 2013/08/15 Halayen AikiKafin mu ba da amsar wannan tambayar ya kamata mu lura da wani abu guda mai muhimmanci kamar haka, dan an samu ruwaya daya a cikin litattafan ruwayoyi bai wadata ba wajan kafa dalili da ita ruwayar. D
-
Shin a mazhabar ja'afariyya ana yin sujada a tsakiyar salla yayin da aka ji an karanta ayar Sujada?
7775 2013/08/12 • دیگر احکام مرتبط با نمازBisa mahangar fikihun Shi a wannan mas alar ta zo ne kama haka: Idan mai salla ya karanta daya daga cikin surori hudu da suke da ayar da wajibi ne a yi sujada in an karanta su, kuma da gangan, to sall
-
mi a ke nufi da zayuwar a barzahu kwana daya ko kuma kwana goma?
11422 2012/11/21 TafsiriWannan ayar na nuni da halin da mujurumai suka samu kan su bayan an busa kahon tashin kiyama suna tambayar junan su kwana nawa mu ka yi a duniyar barzahu? Mujurumai sana tunani a duniyar barzahu kwana
-
minene sahihiyar fassarar jumlar {wadhiduhuna} ku buke su {wato ku buki matan ku} wadda ta zo a cikin ayar ta 34 ta cikin suratul nisa {karkatowa ko kuma jawo hankalin su ya zuwa rayuwa} ko kuma duka da ladaftar da mace?
21745 2012/11/21 TafsiriDangane da fassara ko tafsirin jimlar { wadribuhunna } ta cikin aya ta 34 suratul nisa, karkatowa ko farkarwa. Dole ne mu ambaci cewa wannan fassarar ko tafsirin bayada tushe da sanadi na fassara, sai
-
shin ahalissunna sun canzama ayoyin gadir da zuka zo a cikin kur'ani wuri?
14634 2012/11/21 Tsohon KalamMafiya yawa na masu fassarar kur ani daga bangaren sunna da shi a, sun tafi akan cewa; الیوم یئس الذین jimlace wadda tazo tsakanin aya ta ukku ta suratul ma ida dan haka acin ilimin nahawu bata da muh
-
da lokacin saukar da kur'ani ta sauka lokaci daya da kuma ta sauka a hankali ahankali zuwa yau shaikara nawa ne?
23063 2012/11/21 Ilimin Kur'aniSauko da kur ani a cikin zuciyar manzon Allah mai tsira da aminci alokaci daya { daf i } tabbas ya faru ne a cikin dare na lailatulgadari { daya daga cikin darare na watan azumi mai alfarma } . Idan
-
kashe yaro matashi da annabi halliru (a.s) ya aikata ba tare da yaron ya aikata wani laifi ba, shin wannan aikin bai sabama sunnar Allah ba? taya za a iya bayyana shi?
74037 2012/11/21 TafsiriDaga tarin ayoyi da ruwayoyi da kuma tafsire zamu iya anfana da cewa a cikin lamarin kisan kai da annabi halliru ya aikata wato kashe yaro matashi, ba ya aikata hakan bane domin son rai da fushi ba, s
-
mi ake nufi da makamta a ranar lahira?
15025 2012/11/21 TafsiriAbun nufi da makamta a cikin wannan ayar [ i ] da sauran ayoyi makamantanta [ ii ] ba shi ne rashin gani irin na duniya ba { wato mutun ya zamo bai gani da idanuwan da yake dasu } , sai dai abun nufi
-
Shin Mace zata iya yin Limancin sallar jam’i ga mata irinta?
10177 2012/11/04 شرایط امامAn samu sabanin ra ayoyi tsakanin malamai maraji ai game da limancin mace ga mata a sallar jam I da zamu kawo bayanin kamar haka: 1. Mafi yawan marja ai sun tafi a kan cewa bisa ihtiyadi wajibi ne l
-
Me nene hakikanin zunubi? Menene hakika tasirin sa ga ruhin mutum da ransa? Kuma yaya zamu kubuta daga wadannan guraban?
22692 2012/09/16 Halayen AikiAmsar wannan tambayar tana da bangare hudu ( 4 ) : Hakikanin zunubi: Kalmar zunubi a yare tana da ma anar laifi da sabawa, har ila yau wannan kalma tana nufin saba umarnin Ubangiji da kuskure har
-
menene abin sha mai tsarkakewa?
17331 2012/09/16 Tsohon KalamAshsharab abin nufi duk abin sha Addahiru abin nufi mai tsaki mai tsarkakewa wannan kalma an yi amfani da ita a cikin ayoyi daban-daban a gidan aljanna ana samun abin sha mai tsarki mai dadi iri-iri m