Taskar Amsoshi
-
Ta Bangaren Kashe Kudi, Wane Irin Abin Koyi Musulunci Ya Yi Nuni Zuwa Gare Shi Wajen Gudanar Da Rayuwa?
5668 2019/10/09 اسراف و تبذیر
-
Shin Da Gaske Ne Addinan Da Suka Gaba Ta Kamar Yahudanci Da Nasaranci Su Ma An Shar’anta Musu Yin Dalla Irin Tamu?
5962 2019/10/09 کلیات
-
Idan Musulunci Ne Mafi Kammalar Addinai; Menene Ya Sa Mafi Yawan Mutanen Duniya Ba su Karbe Shi Ba?!
5640 2019/10/09 --- مشابه ---
-
Idan Har Musulunci Addini Ne Na Tausayi Da Soyayya; To Ta Wane Irin Kallo Zamu Yi Wa Ayoyin Ka Kunshe Da Kausasawa A Cikin Kur\'ani?!
7329 2019/10/09 دین اسلام
-
Ku Yi Mana Bayanin Rayuwar Sayyida Khadija (a.s) A Takaice?
5994 2019/10/09 تاريخ بزرگان
-
Shin Zaku Iya Jero Mana Sunayen Daukakin Annabawa Baki Dayansu?
12062 2019/10/09 تاريخ بزرگان
-
A Wane lokaci tarihin musulunci ya fara?
9820 2019/06/16 تاريخ کلامBayan aiko Manzon Allah s.a.w zuwa lokacin da iyakancin zagayen fadin daular musulunci ta kasance a iyakancin wani yanki daga kasan saudiyya a yanzu a sakamakon karancin adadin musulmai da kuma Karanc
-
Menene ma’anar Kalmar tarjama da ma’anar Kalmar tafsir kuma menene banbancin da ke tsakninsu?
13809 2019/06/16 Ilimin Kur'aniA wajen malaman lugga: T R J M wadannan nan ne bakaken da suka hada Kalmar tarjama wato jam in tarjiman shi ne wanda yake yin tarjama yake fassara magana ana cewa wane ya tarjama maganar wani: ma ana
-
Wadanne ne muhimman siffofin tafsirin Kur\'ani da kuma (kimarsu) matsayinsu na ilimi?
7828 2019/06/16 Ilimin Kur'aniBaba shakka kan cewa hakika sahabbai Allah Ta ala ya kara yarda a gare su ya yarje musu sun bawa lamarin Kurani mai girma minimmanci sosai a lokacin rayuwar Manzo s.a.w da ma bayan wafatinsa s.a.w kum
-
Su waye “Tabi’ai” kuma meye matsayin tafsirin sahabbai da abin da ya fifita da shi
11116 2019/06/16 Ilimin Kur'aniKhadibul bagdadi yana cewa: Tabi i shi ne wanda ya abokanci sahabi. Amma a cikin maganar da Hakim ya fadi akwai nuni kan saki ba kaidi kan tabi i da cewa shi ne wanda ya hadu da sahabi kuma ya rawaito
-
Wadananne ne muhimman siffofin tafsirin Kur\'ani na wannan zamanin?
5850 2019/06/16 Ilimin Kur'aniTsarin tafsirin wannan zamani na da kebance - kebance da kuma da nagartar da babu ita a cikin tafsiran da suka gabata: ta bangaren amsa shibuhohi da warware tambayoyi da lamurran da suke kai- kaiwa a
-
Yaya nau’ikan shiga jiki da hadewa a mahangar irfani, da kalam da hikimar muslunci suke?
7587 2019/06/16 اصطلاحاتBayani kan menene hulul shiga jiki da ittihadi hadewa hulul a harshen larabci ya samo asali daga kalmar halla da ma anar sauka [ 1 ] amma Kalmar ittihad ita kuma tana da ma anar abubuwa biyu su hade s
-
Illolin wasa da azzakari, manyan zunubai, wankan janaba, dalilan haramci
85084 2019/06/16 Miscellaneous questionsYa kamata mu san cewa wannan aiki na wasa da azzakari haramun ne a mahangar muslunci sannan dukkanin mai aikata wannan aiki ya na cikin masu aikata manyan zunubai. [ 1 ] [ 2 ] Istimna I { wasa da a
-
Tarihin Adam (as)
19353 2019/06/16 Miscellaneous questionsAmsa Filla-Filla: bayani kan rayuwar wasu nau in mutane da aka fara halitta a bayan kasa da kuma sanin shekara nawa kenan da halittar su zuwa wannan zamani da muke ciki? To hakika babu wata aya da t
-
Me ake nufi da akwati wadda aka fada cikin hadisin ghadir da Manzo (s.a.w) ya ce a bawa imam Ali (a.s)?
6334 2019/06/15 Dirayar HadisiLafazin akwati yazo cikin wani bangaren hadisi da mai littafin bihar ya rawaito hakan yazo cikin fadinsa madaukakin sarki hakika alamar mulkinsa ita ce akwati da zai zo muku dashi acikinsa akwai nutsu
-
An samu ruwaya ginanniya kan cewa Allah (s.w.t) ya haramtawa yayan Fatima shiga wuta, ina rokon a warware min wannan Magana
5525 2019/06/15 Dirayar HadisiWannan ruwaya an rawaitota daga litattafan Shi a da na sunna ana kuma ganinta daga ingantattu sabida yawan rawaitatta da aka yi da kuma litattafan da tazo daga ciki saidai yadda ake ganin yanayin da t
-
Shin gaske ne Manzo (s.a.w) ya ce: da mutane sun san wasu daga karamomin Ali (a.s) da sun kafircewa Allah, sun kira Ali (a.s) Allah
5517 2019/06/15 Dirayar HadisiBamu samu wannan hadisi cikin manya manyan litattafai ba kamar yadda tambaya ta nuna saida akwai hadisai da dama da sukayi Magana mai kama da wannan cikin Litattafanmu bari mu zabi wani da yazo cikin
-
La’anar da ke cikin ziyarar ashura ta hada da dan yazeed wanda yake mutum na gari, me yasa kuke cewa ziyarar ashura ingantacciya ce?
5738 2019/06/15 Dirayar Hadisiyazo cikin ziyara ashura la anar ba ni umayya wadda ta hada har da dan yazeed an samu wasu daga mutane na gani cewa dan yazeed da wasu da yawa daga banu umaiyya mutanene na gari sabida wasu daga hidim
-
Shin zama hannu rabbana daga kan ruwayoyi tare da wadatuwa da al kur’ani mai girma ya isa hadin kai wajan al ummar musulmai?
5208 2019/06/15 Dirayar HadisiWannan magana ko kuma muce wannan bangare bawai sabon bangare bane asalinsa ya faro tun daga karshen rayuwar Manzo s.a.w inda wasu daga alamomin wadannan mutane ya bayyana daga masu tunani kan mganar
-
Me ya sa annabawa (a.s) da ayimmatu Ahlul-bait (a.s), ba su rubuta litattafai da kansu ba?
6133 2019/06/15 Dirayar HadisiHakika annabin musulunci kari da kudurar Allah s.w.t da kaddararsa ya sanya shi bai je makaranta ba kuma bai koyi komai a wajan kowa ba bashi da malami kuma bai taba rubuta littafi ba . Hikima cikin
-
Shin hadisin da ke cewa: “Mutane (musulmi) zasu rbu zuwa bangarori saba’in da uku (73)” ingantacce ne kuwa?
7265 2019/06/15 Dirayar HadisiMalaman hadisi daga sunna da shi a sun kawo hadisin rabuwar mutane ta bangarori masu sabawa juna. Kuma dukkan wadannan hadisai da Shi a sunna suka kawo yana labarto rabuwar musulmai bayan manzo s.a.w
-
A wane lokaci ne aka hada surorin Kur\'ani da ayoyinsa aka rubuta su suka zama kamar yadda suke a yau?
22487 2019/06/15 Ilimin Kur'aniDangane da hada Kur ani akwai ra ayoyi guda uku kamar haka: 1. Masu ra ayi na farko suna ganin an hada Kur ani ne tun lokacin Annabi tsara s.a.w yana raye ta hanayr kulawarsa da kariyarsa a karkashin
-
Kur\'ani mu’ujiza ne ta wasu fuskoki uku: a-Lafazi b-Sakonsa c-Ma’akinsa, Mene Ne Gwargwadon Abin Da Yake Nuna Mana Cewa Ta Kowacce Fuska Kasantuwar Kur\'ani Littafin Allah Ne?
7010 2019/06/15 Ilimin Kur'aniTa fuskacin yadda Kur ani yake gajiyar da mutane ba zai taba yiwuwa a ce ba littafin Allah ba ne domin gajiyarwar tasa ba a wannann zamanin ba ne kawai har ma a kowane zamani kamar gajiyarwar da ya yi
-
Mene ne manufar Annabi (s.a.w) da ya ce: “Bai kamata a yi jayayya a gabana ba” abin da ya fada bayan yin jayayya a tsakanin sahabbai dom me ya nemi takarda? .
5210 2019/06/15 Sirar Ma'asumaiWannan zancen yanki ne daga cikin hadisin kawo tawada da alkami ko takarda wadda sassa biyu suka ruwaito Shi a da Sunna a ruwayoyi daba-daban masu yawa; A wannan ruwayar akwai nuni ga abinda wasu saha
-
Shin annabi yana sada zumunci ga abulahabi?
12885 2019/06/15 Sirar Ma'asumaiDuk wani aiki da kan karfafa alaka tsakanin yan uwa na jini a na kiransa sada zumunci. Musulunci ya baiwa sada zumunci matukar mahimmanci sosai ta yadda ya hana katse shi ko ga kafuri ne. Sai fa in ka
-
idan mala’iku ne zasu taimaki imam mahdi (aj) su agaza, to dom me zai faku ba zai bayyana ba?
5828 2019/06/15 Sirar Ma'asumaiGame da bada amsar tambayar tilas mu lura da abubuwa biyu: Nafarko: Taimako na Ubangiji yana da sharuda na musamman. Idan sharudan basu kamalla ba to taikakon ba zai samu ba. Misali sharudan sun kamm
-
Akwai wasu Hadisai har a cikin Littattafan Shi’a da suke hana a yi Gini a kan Kaburbura, shin duk da samuwar wadan nan Ruwayoyin ta yaya zamu iya Halatta gina Kabari, da da Kubbobi a kan Makwantan Imamai?
5324 2019/06/15 Dirayar HadisiAlkur ani mai girma ya ambata a fili sosai game da mas alar gina masallaci a kan kaburburan As- habul Kahafi a inda ya ambaci labarinsu kuma ya halatta shi ne bai hana ba a a sai dai ma ya ambace shi
-
ya zamanin hallitar annabi Adam (a.s) kusan shekaru 5764 a baya zamu kwatanta su da kasusuwan da a ka samu na mutanen da suka rayu sama da {shekara miliyan 25}?
15278 2019/06/12 Tafsiri: ba wani matsala tsakanin wadannan abubuwa biyu. In da za a ce hallitar Adam yana kamawa kusan shekaru dubu shida ko bakwai da suka wuce. mai yiyuwa ne a nan ana nuni da cewa sabuwar hallitar mutum n
-
me ya sa Kur’ani bai ba da izini ga mutanen da ba su da ikon yin aure dawwamamme su yi auren mutu\'a ba?
6128 2019/06/12 TafsiriAyoyin Kur ani dole ne mu hada su da juna domin mu samu fasara mai ma ana: saboda wasu ayoyin na fasara wasu ne. a cikin wannan ayar nuni da cewa dukkan wadanda ba su da ikon aure dawwamamme ne ko mut
-
don me ake kiran annabi Muhammad (s.a.w) amintacce?
5547 2019/06/12 تاريخ بزرگانAmintacce shi ne kishiyan mayaudari watau ana nufin mutumin da ba ya yaudarar jama a kuma kowa ya natsu da shi ya dogara da shi bisa kyawun dabi unsa. Idan muka waiga zuwa ga halayen Annabi s.a.w ta m
-
shin a ina kaburburan wasu annabawan suke irin su annabi shu’aibu, ludu, yusuf, yunus, ibrahim? Yaya suka rasu? Shin kowannensu yana da harami da hubbare?
7073 2019/06/12 تاريخ بزرگانKusan akwai sabani tsakanin malaman tarihi a kan batutuwa masu yawa da suka Shafi tarihi kamar bayanin Kur ani yadda rayuwar wasu muhimmam mutane ta gudana musaman annabawan Allah sai dai kalilan daga
-
Mene ne mafi muhimmancin abu a tarihin rayuwar annabi Ibrahim (a.s) bisa dogaro da ayoyi da ruwayoyi?
16378 2019/06/12 تاريخ بزرگانZa a iya karkasa rayuwar Annbi Annabi Ibrahim a.s zuwa mtakai uku; kamar haka: 1. Matakin kafin annabta 2. Matakin annabta da fafatawa da bautar gumaka da tunkararsu 3. Matakin hijira daga Babila d
-
Akwai wani mutum da Manzon Allah (s.a.w) ya taho da shi daga Kasar roma, shin wannan mutumin shi ne dai Yasir baban Ammaru?
4826 2018/11/04 تاريخ بزرگانBaban Ammar sunansa Yasir Dan Aamiru Anasi ya kasance mutumin Yeman ne [ 1 ] daga yankin muzhij daga Kabilar Anas [ 2 ] har lokacin da ya isa samartaka ya kasance ya na rayuwa a Yeman yana da Yan uwa
-
Wadannan Baitocin Waka Ammar Dan Yasir Ya Rera A Lokacin Da Ake Aiki Ginin Masallacin Manzo (S.A.W)?
6741 2018/11/04 Ilimin SiraAllama majlisi a cikin biharu ya rubuta cewa: a lokacin da Manzo s.a.w tare da sahabbansa suka kasance suna gina masallaci sai wana sahabi ya zo wucewa ya tsaba ado yana sanye da tufafi mai kyau a lok
-
Iso in sami masaniya kan rayuwar Mikdadu dan Aswad shin zaku aiko min da halayyar rayuwarsa?
6867 2018/11/04 تاريخ بزرگانA shekata ta sha shida bayan shekarar giwa aka haifi Mikdadu dan Aswad kuma an san shi da sunan Mikdadu dan Aswad bakinde. Kuma sunan mahaifinsa Amru kuma shi ne mutum na goma sha uku a musulunta ta w