Alhamisi, 12 Desemba 2024
Taskar Amsoshi(Likawa:daurawa)
-
Ta yaya za a iya fassara da tawilin hadisin da ya zo daga Imam Sadik (a.s) wanda yake nuna cewa duk wata fitowar fafatawa, tun kafin lokacin bayyanar Imamul Hujjah (ajjalal lahu ta’ala farajahush sharif) sababi ne na bala’i da wahalarwa ga Imamai da yan Shi’a. ta yanda wannan hadisin zai dace da juyin yuya hali na Musulunci (fito na fiton da ya kai ga kafa jamhuriyar musuluci a Iran).
17799
2012/07/25
Dirayar Hadisi
Da farko dai: Hakika wadannan gungun ruwayoyin, ko dai sun zo ne a saboda ( Takiyya ) , ko kuma don wani lokaci ne na musamman, wanda babu wani amfani, ko tasiri, na yin juyin juya hali ta yin amfan
-
Ni saurayi ne kuma a yanzu ina da bukatuwar in san mene ne rayuwa da hadafinta.
17921
2012/07/25
Dirayar Hadisi
Akwai nassoshi masu yawa da suka zo a cikin koyarwa da dokokin musulunci wadanda suke nuni da hadafin rayuwa da cikakkiyar manufarta. shi Kur ani Mai girma yana daukar cewa manufar rayuwa ita ce: baut
-
Duk da yawan hadisai wadanda aka ruwaito daga Imaman nan biyu wato Imamul Bakir da Imamus Sadik (a.s). amma duk da haka ba a rubuta su cikin littafi guda daya mai cin gashin kansa ba?
14825
2012/07/25
Dirayar Hadisi
Idan muka yi duba a nutse, a kan irin lokutan da wadancan Imamai guda biyu ( a.s ) suka yi rayuwar su, za a fahimci dalilin da zai sa zai yi wuya a samu daman rubuta hadisansu cikin wani littafi na mu
-
Idan aka yi la’akari da ka’idar cewa duniya ba ta zama ba tare da hujjar Allah madaukaki a cikinta ba, shin wane ne hujja a tsakanin lokacin hawan saman annabi Isa (a.s) da lokacin tayar da annabi (s.a.w) ?
14855
2012/07/25
Tsohon Kalam
Yana inganta a samu tazara a tsakanin annabawa masu shari a, wato a aiko wani annabi kafin shekara dubu, sai wani annabin ya zo bayansa acikan shekara dubun, kuma wannan mas alar ba ta warware hadisan
-
Me ya sa batun isma da biyayya ga imamai (a.s) da masu da’a bai samu gurbi ba kuma ba a tattauna batun ba zamanin imam Ali (a.s) da imam Hasan (a.s) kamar yadda aka yi a zamanin imam Sadik (a.s)?
7897
2012/07/25
تاريخ بزرگان
Zancen isma da biyayya ga Imamai Ma asumai ( a.s ) an tattauna a kansu tun zamanin Manzon Allah ( s.a.w ) . Sai da zamanin Imamu Sadik ( a.s ) ya bambanta da sauran zamuna nan sauran Imamai ( a.s ) .
-
mu mun yi imanin cewa dole ne ma’asumi ya zamanto ya baranta daga duk wani nakasu na zahiri da na boye. Bisa la’akari da haka shin hadisan da ke magana a kan gajertar Imam Ali (a.s) sun kuwa inganta?
9176
2012/07/25
تاريخ بزرگان
Domin mu yi bayyanin madu in, zamu yi zance kan mas alar ta bangare uku: Shin abin da aka ruwaito dangane da gajertar Imam Ali ( a.s ) haka ne ko ba haka ba? Idan har ya ingata shin gajerta a
-
Yaya tsarin mazhabobin sunna hudu yake a wajan ma’abotansu ahlus sunna, kuma a yaushe aka rufe kofar ijtihadi?
18385
2012/07/25
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Musulmai tun bayan tafiyar manzon allah ( s.a.w ) sun rabu zuwa bangarori biyu; a- bangaren farko sun tafi kan cewa za a dogara da ahalin gidan manzo ( s.a.w ) da komawa zuwa gare su wajan ilimin fi
-
Ina son a kawo min hadisai da dama da ke Magana kan alakar da ke takanin mace da namijin da ba muharraman juna ba
12761
2012/07/25
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Alaka tsakanin wadanda ba muharramai ba na da fadin gaske wannan ba kokwanto a cikinsa duk da cewa wannan tambaya ba kai tsaye take nuna wace irin alka kake nufi ba maganar da ka yo na da harshen damo
-
Me ya sa ‘ya’yan imamu Husain suka girmi ‘ya’yan imamu Hasan (a.s)?
6422
2012/07/25
تاريخ بزرگان
Wannan ba wani abin mamaki ba ne, domin ba wata hujja ta al ada da ta hankali da ta hana ya yan kani su girmi ya yan wa, mussam idan ya zamana tazara tsakanin yan uwa biyun ba mai yawa ba ce kamar yad
-
mene ne ma’anar Takawa?
16119
2012/07/25
Halayen Nazari
Takawa wani karfi ne cikin ruhin mutum mai tsawatarwa da hana shi aikata ayyukan kuskure, kamalar takawa na kasancewa in an hada da nesantar abubuwan haramun, kamar nesantar shubha. Kuma ita Takawa ta
-
shin ya inganta mutum ya karanta littatafan wasu malamai irinsu Dr. Ali shari’ati (a.j)?
8825
2012/07/25
تاريخ بزرگان
Akwai ra ayoyi mabanbanta masu sabani da juna dangane da karanta littatafan Dr. Ali Shari ati. Akwai masu wuce gona da iri, akwai masu tauye shi. Sai dai daidaitaccen ra ayi kan batun shi ne ra ayin S
-
shin Imamul hujja a tsibirin bamuda yake zaune?
15382
2012/07/25
تاريخ بزرگان
Dalilin da ya sa wasu mutane suka yi ammanar cewa Tsibirin Bamuda shi ne mazaunar Imamu Mahdi ( a.s ) , gani suke Tsibirin Bamuda shi ne Jazijrayul Khadra a . Bisa kaddara cewa Jaziratuk Khadra a ita
-
Na karanta a cikin nahjul balaga cewa Imam Ali (akwai sanda ya taba ce wa wani bakawarije “kai wawulo” ma’ana maras hakora! Shin ya kyautu wannan tozartawa ta fito daga amirul muminin?.
13679
2012/07/25
تاريخ بزرگان
Ka iya samun wani mutum yana kokarin cin mutuncin wani da yake adawa da shi ko ta hanyar bata masa rai da tsawa da tada hankali. To shi Musulunci yana ba da damar ramuwa, watau ramuwar gayya . Sai dai
-
Mene ne sharuddan da ke sa wa Rana ta tsarkake kasa da gini?
7938
2012/07/25
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Rana na daya daga masu tsarkakewa kamar yadda ya zo a fikhu, yadda rana ke tsarkake gini da kasa kuwa; ka da a samu tazara tsarkakakkiya tsakanin zahirin ( doron ) kasa da bayanta ( cikinta ) ko kuma
-
Ida mutum ya yi wa mace wakilci a auren mutu’a amma bai gaya mata yawan sadakin da mudda (tsawon lokaci) ba, shin auren ya inganta kuwa?
10616
2012/07/25
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Akwai amsoshi daban-daban tsakanin fatawoyin malamai kamar; AYATULLAHI KHAMNA IY ( MZ ) ; Idan ta wakilta shi a kan komai hatta a sadaki da mudda babu matsala mutukar an cika sauran sharudda k
-
Idan akwai dige-dige a wani bangare na fatar mace shin za a iya kawar da ita ta hanyar na’ura tare da sanin mijinta?
7765
2012/07/25
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Ra ayoyin wasu malamai daga muraji an taklidi a kan mas alar kawar da wannan ta hanya hasken wuta ( radiation ) su ne kamar; AYATULLAHI SYSTANY ( MZ ) Idan cikin ba zai haifar da kallo ko sha
-
mene ne dalilin haramcin marenan raguna?
8480
2012/07/25
Hikimar Hakkoki da Hukuncin Shari'a
Allah madaukaki mai hikima ne, kuma mai hikima ba ya yin wani aiki da wasa da babu hikima, saboda haka ne duk shi a suka yi imani da cewa dukkan hukunce-hukunce suna kasancewa bisa maslaha ne, kuam a
-
Mene ne hukuncin tsare mage domin tseratar da ita daga halaka ko shiga cututtukan da yanayin wajan zama kan iya jawo mata?
6223
2012/07/25
Hakoki da Hukuncin Shari'a
AYATULLAHI KHAMNA IY ( MZ ) Idan tsaretan shi ma zai cutar da ita bai halatta ba MUKARIMUSH SHYRAZY ( MZ ) Idan babu makawa sai an tsare ta babu laifi MAHDY HADAWY ( MZ ) Idan za
-
Wane ne kuwa Abdulqadir Jilani kuma me ye yake da shi na siffa ta musamman? Shi ya inganta cewa yana da wani matsayi da ya sava da na imam Sadiq (a.s) a rayuwar imam?
50401
2012/07/25
Irfanin Nazari
Abdulqadir Jilani da ake yi wa laqabi da gausul a azam shi masani ne sufi da aka haife shi a arewacin iran a qarni na biyar, wanda ya mutu a bagdad a qarni na shida. Amma alaqarsa da imam Sadiq ( a.
-
Shin zai iya yuwuwa a kai ga martabar ubangijintaka?
8014
2012/07/25
Irfanin Nazari
Makamin matsayin ubangijintaka yana da matakai da marhaloli mabambanta, kuma don a samu wannan amsar dole ne a ga dukkan martabobi da ma anonin baki daya. Idan abin da ake nufi da kai wa matakin ubang
-
mene ne hanyar debe kewa da Kur’ani
10588
2012/07/25
Halayen Aiki
idan ya zama tilawar da mutum zai yi ta Kur ani don neman kusanci ne zuwa ga Allah, da tadabburi da bibiyar aiki da shi, to zai zama tilawar ta kusantar da shi ga manufar Kur ani sosai, zai zama son K
-
Saboda Allah madaukaki ya fada a hadisin kudsi cewa: duk wanda na kashe shi, to ni ne diyyarsa?
15710
2012/07/25
Irfanin Nazari
Bayanin da aka ambata shi wani bangare ne na hadisin kudsi da aka sani da ya zo kamar haka: Duk wanda ya neme ni zai same ni, wnadaya same ni ya san ni, wanda kuwa ya san ni ya so ni, wanda ya so ya y
-
Da a ce manufar addini ita ce gina rayuwar duniya da lahira ga mutum, to saboda me muke ganin mutunen da ba su da addini suka fi ci gaba da more rayuwa.
10365
2012/07/25
Halayen Aiki
Musulunci ya zo ne domin ya kafa dokoki da alakar dan adamtaka. Madinar Manzon Allah ( s.a.a.w ) ta kasance samfuri na al umma mai bin dokoki, ta yanda ta tsara dukkanin alakar dan Adam karkashin inuw
-
mene ne gwargwadon tasirin Allah madaukaki a rayuwar mutum?
14641
2012/07/25
Irfanin Nazari
Ba yadda za a wani aiki ya fita daga iradar Allah mai hikima, wannan iradar ta Allah tana nan a ko da yaushe a rayuwar mutum a kowane lokaci da zamani, da dukkan dokokin rayuwa ba tare da ta cire wa m
-
Ya zo a cikin Ruwayoyi cewa daga cikin Sabubban da suke jawo Azabar Kabari akwai Fitsari, don Allah a yi Karin Bayani a kai
12169
2012/07/25
Dirayar Hadisi
Akwai Littattafan Hadisi masu yawa Wadanda suka kawo wannan Bayanin, An ruwaito daga Annabi mafi girma ( s. a. w. a. ) yace: Kuyi Taka Tsantsan da fitsari, domin mafi yawan Azabar Kabari, shi yake Jaw
-
me ake nufi da rayuwar addini? Shin akwai karo-da-juna tsakaninta da rayuwarmu ta yau da kulum?
13749
2012/07/25
Halayen Aiki
Da zamu koma ga Kur ani mu tambaye shi kamar haka: - Me ya sa aka halicci aljannu da mutane? Kur ani zai ba mu amsa cewa: Ban halicci aljannu da mutane ba face sai don su bauta mini 1 Sai mu sake yi
-
Shin Dukkan Hadisan Da Suka Zo Game Da Mas’alar Auren Mutu’a Karbabbu Ne?
16224
2012/07/24
Dirayar Hadisi
Aure Mai Tsayayyen Lokaci Sunna ne daga Cikin Sunnonin Musulunci, Wanda Halaccinsa ya zo A Cikin Alkur ani Mai Girma, Kuma Wannan Sunnar ta Gudana A Lokacin Manzon Allah Mafi Girma ( s.a.w ) da Lokaci
-
Me ake nufi da Kalmar Rayuka, wadda ta zo a cikin Ziyarar Ashura? “Aminci ya Tabbata a gare ka ya Baban Abdullah da Rayukan da suka Sauka a Farfajiyarka”
13237
2012/07/24
Dirayar Hadisi
Abin da ake nufi da Kalmar Rawukan da suka sauka a Farfajiyarka su ne Shahidai, wadanda suka yi Shahada tare da Shugaban Shahidai ( A.s ) a Filin Karbala. Wadannan su ne Dalilan da suke Tabbatar da
-
shin labarin da ake cewa annabi ba ya barci har sai ya dora kansa a kan kirjin fatima ya inganta?
52228
2012/07/24
Dirayar Hadisi
kafin mu Amsa wannan tambayar yana da kyau a san cewa, su ruwayoyi gaba dayansu, za a iya kasa su kashi biyu, kashi na farko, anace musu ingantattu masu karfi Akwai kuma wani kashin na ruwayoyi, wadan
-
Shin shedan na da zuriya, kuma shin su ma la'anannu ne?
9733
2012/07/24
Tafsiri
Hakika shedan na da zuriya kuma su ma la anannu ne kamar yadda yake la ananne, domin su ma bisa hakika sun bi tafarkin sa kuma sun yi riko da hanyarsa da salonsa wajen batarwa da kokarin kautarwa daga
-
tare da waiwaya zuwa cewa wani sashi daga cikin ayoyin Kur’ani mai girma sun ambaci cewa an halicci Adam amincin Allah ya tabbata a gare shi da bakar turbaya tsakudaddiya, to shin shi bakar fata ne.
8817
2012/07/24
Tafsiri
Kur ani ya zo da salon bayani kala-kala dangane da halittar Adam amincin Allah ya tabbata a gare shi wanda za a iya fahimtar cewa halitta Adam amincin Allah ya tabbata a gare shi ta kasance bisa wasu
-
Shin Shedan (Iblis) daga mala'iku yake ko aljanu?
26768
2012/07/24
Tafsiri
Akwai sabani mai yawa kan cewa shedan aljani ne ko mala ika, da mahanga daban-daban. Asalin wannan sabanin yana komawa zuwa ga halittar annabi Adam ( a.s ) ne yayin da Allah ya ba wa mala iku umarni
-
Shin hukuncin da namiji ajnabi yake da shi game da mata, shi ne hukuncin Allah game da su, ta yadda zai zama dole sai sun rufe jikinsu yayin yin salla?
9817
2012/07/24
Hikimar Hakkoki da Hukuncin Shari'a
Babu wani kokwanton cewa Allah ( s.w.t ) ya san komai, kuma a kowane hali, kuma babu wata ma ana ga boye wa Allah wani abu, haka nan Allah ( s.w.t ) ba shi da hukuncin namiji ajnabi game da mace yayin
-
Ku gaya mana wani hadisi game da iyakokin lullubin Mace
12148
2012/07/24
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Ayar 31 daga Surar Nur da ruwayoyi masu yawa sun kawo lamarin hijabi lullubin mata da yadda yake, yayin da Allah madaukaki yake cewa: ( Surar Nur: 24: 30-31 ) Ka ce wa Muminai maza da su runtse da
-
Mece ce alamomin bayyanar Imam Mahadi (a.s)?
26799
2012/07/24
Sabon Kalam
Bahasi kan alamomin bayyanar Imam Mahadi ( a.s ) yana daga bahasosi masu zurfi da wuya ta wata fuska wacce tana bukatar karanta dukkan ruwayoyin da suka zo game da haka, sai dai abin da aka fahimta da